ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ibtila’in Zaftarewar Kasa: Ministan Harkokin Wajen Sin Ya Zanta Da Takwaransa Na Nepal Ta Wayar Tarho

by Sulaiman
1 week ago
Nepal

Ana ci gaba da aiwatar da shirin tallafin da Sin ta ware wa kasar Nepal, wanda ya hada da tallafin kudi na gaggawa da kuma taimakon jin kai, yayin da ake sa ran isar wasu kayayyakin agaji birnin Kathmandu nan ba da jimawa ba, kamar yadda ministan harkokin wajen Sin, Wang Yi, ya bayyana yayin tattaunawar da ya yi ta wayar tarho da takawaransa na kasar Nepal, Shisir Khanal a jiya Asabar.

Wang, wanda har ila yau mamba ne a ofishin siyasa na kwamitin tsakiya na Jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin (JKS), ya ce mummunan ibtila’in zaftarewar kasa, wanda ya abku sakamakon ruftawar daskararriyar dusar kankara kwatsam a yankin kan iyakar Nepal, ya haifar da asarar rayuka masu yawa kuma ya haddasa bacewar mutane a bangarorin biyu.

Wannan shi ne ibtila’i mafi muni da ya abku a tsakanin kasashen biyu cikin ‘yan shekarun nan, kuma ayyukan ba da agaji a wurin sun kasance masu sarkakiya da wahala.Wang ya kara da cewa, a yayin da take hanzarta aiwatar da ayyukan ceto da ba da agaji a bangarenta, kasar Sin ta kuma tsara ba da taimako bisa damar da aka samu da wuri-wuri tare da tallafa wa Nepal a bangaren ayyukan ba da agajin gaggawa.

ADVERTISEMENT

A cewar wani taron ofishin siyasa na kwamitin tsakiya na Jam’iyyar Kwaminis ta Sin (JKS), kasar Sin za ta bayar da tallafin gaggawa ga yankin da ibtila’i ya abku a Nepal tare da gudanar da aikin ceto na hadin gwiwar kasa da kasa. Wannan, wani muhimmin mataki ne na siyasa da kasar Sin ta dauka, wanda ke nuna alakar abota tsakanin Sin da Nepal, kamar yadda ya bayyana.

An kai kayan agaji da kuma kwararrun ma’aikatan ceto hudu na kasar Sin ta hanyar jiragen dakon kaya kirar Y-20; inda suka isa filin jirgin sama na kasa da kasa na Tribhuvan da ke Kathmandu na kasar Nepal, da misalin karfe 7 na safe agogon kasar yau Lahadi, domin tallafa wa ayyukan ba da agajin gaggawa na ibtila’i.

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Hukumar kula da rage hasara da gudanar da ayyukan ba da agajin ibtila’i ta kasar Nepal ta bayyana cewa, zuwa karfe 9 na safiyar yau Lahadi agogon kasar, an gano gawarwaki 734 daga yankunan da zaftarewar kasar ta abku, yayin da har yanzu ba a ji duriyar mutane 2,498 ba. (Abdulrazaq Yahuza Jere)

Nepal
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto
  • Sulaiman
    PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi
  • Sulaiman
    Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

MASU ALAKA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
Daga Birnin Sin

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
Daga Birnin Sin

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi
Daga Birnin Sin

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Next Post
An Fara Watsa Shirin Bidiyo Mai Bayyana Tunanin Shugaba Xi Jinping A Kasashen Kungiyar SCO

An Fara Watsa Shirin Bidiyo Mai Bayyana Tunanin Shugaba Xi Jinping A Kasashen Kungiyar SCO

LABARAI MASU NASABA

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.