ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, September 14, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Jaridar Togo: Sin Ta Zama Muhimmin Karfi Mai Ingiza Tsarin Cudanyar Mabambantan Bangarori A Duniya

by Sulaiman
4 months ago
Togo

An wallafa wani labari a jaridar Togo ta Forum de la Semaine ta wallafa jiya Laraba cewa, Sin tana dogaro da nasarorin tattalin arzikinta na musamman da kuma manufofin hadin gwiwa masu amfani, kuma duk da sauye-sauyen dake kara kawo tasirin da ba a taba ganin irinsa ba a tarihin duniya, Sin ta zama muhimmin karfin da ke ciyar da tsarin cudanyar mabambantan bangarori a duniya gaba.

Labarin ya bayyana cewa, tun bayan yakin duniya na biyu, manyan kasashen yamma sun dade suna jagorantar tsarin kasa da kasa, kuma tsarin ci gabansu a fannoni kamar tattalin arziki da harkar kudi da harkokin waje da fasaha, an dade ana gana shi a matsayin hanya daya tilo da za a iya bi don zamanintar da al’umma da samun wadata.

Yayin da Sin a cikin ‘yan shekarun da suka gabata kadai, ta cimma nasarar kwaskwarimar da ba a taba ganin irinsu ba a fannin tattalin arziki da masana’antu da fasaha.

ADVERTISEMENT

Haka kuma, hanyar ci gaban Sin ta ba da kwarin gwiwa da abin koyi ga kasashen Afirka, Latin Amurka da Asiya da ke son samun ci gaba bisa dogaro da kansu.

Labarin ya jaddada cewa, Sin tana mutunta ikon mulkin kasashe, ba tare da tsoma baki cikin harkokinsu na cikin gidan ba, kuma ta hanyar bin shawarar “ziri daya da hanya daya”, tare da sauran kasashe, ta mayar da sakamakon hadin gwiwarsu zuwa fa’idodin ci gaba na zahiri kamar hanyoyin mota da layukan dogo da tashoshin jiragen ruwa da dai sauransu. (Amina Xu)

LABARAI MASU NASABA

Shugabannin BRICS Sun Amince Da Sanarwar Hadin Gwiwa A Taron Koli Na New Delhi

Ministan Kimiyya Na Afirka Ta Kudu Ya Yi Kiran Zurfafa Hadin Gwiwar Kimiyya Da Fasaha Da Sin

Togo
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Shugabannin BRICS Sun Amince Da Sanarwar Hadin Gwiwa A Taron Koli Na New Delhi
  • Sulaiman
    An Samu Babban Sakamako Kan Hadin Gwiwar Kasashe Masu Tasowa Na Duniya
  • Sulaiman
    Ministan Kimiyya Na Afirka Ta Kudu Ya Yi Kiran Zurfafa Hadin Gwiwar Kimiyya Da Fasaha Da Sin
  • Sulaiman
    Gwamna Uba Sani Ya Amince Da Ƙarin Albashi Ga Ma’aikatan KASU

MASU ALAKA

Shugabannin BRICS Sun Amince Da Sanarwar Hadin Gwiwa A Taron Koli Na New Delhi
Daga Birnin Sin

Shugabannin BRICS Sun Amince Da Sanarwar Hadin Gwiwa A Taron Koli Na New Delhi

September 13, 2026

Xi Ya Gabatar Da Shawarwari Kan Hadin Gwiwar “Gawurtacciyar Kungiyar BRICS”
Daga Birnin Sin

Xi Ya Gabatar Da Shawarwari Kan Hadin Gwiwar “Gawurtacciyar Kungiyar BRICS”

September 13, 2026
Next Post
Shugaba Xi Ya Amsa Wasikar Da Daliban Kasashen Sin Da Amurka Dake Hadakar Sada Zumunta Tsakaninsu Suka Aike Masa

Shugaba Xi Ya Amsa Wasikar Da Daliban Kasashen Sin Da Amurka Dake Hadakar Sada Zumunta Tsakaninsu Suka Aike Masa

LABARAI MASU NASABA

Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford

Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford

September 13, 2026
Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

September 13, 2026
Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

Makiyaya Sun Yi Asarar Shanu 200,000 Ta Dalilin Rikice-Rikice – MACBAN

September 13, 2026
Togo

Farashin Man Fetur Ya Sake Tashi A Abuja

September 13, 2026
Shugabannin BRICS Sun Amince Da Sanarwar Hadin Gwiwa A Taron Koli Na New Delhi

Shugabannin BRICS Sun Amince Da Sanarwar Hadin Gwiwa A Taron Koli Na New Delhi

September 13, 2026
Togo

Malamai Da Limamai 3,000 Sun Yi Addu’ar Zaman Lafiya Da Nasarar Tinubu A 2027

September 13, 2026
An Samu Babban Sakamako Kan Hadin Gwiwar Kasashe Masu Tasowa Na Duniya

An Samu Babban Sakamako Kan Hadin Gwiwar Kasashe Masu Tasowa Na Duniya

September 13, 2026
Ministan Kimiyya Na Afirka Ta Kudu Ya Yi Kiran Zurfafa Hadin Gwiwar Kimiyya Da Fasaha Da Sin

Ministan Kimiyya Na Afirka Ta Kudu Ya Yi Kiran Zurfafa Hadin Gwiwar Kimiyya Da Fasaha Da Sin

September 13, 2026
Togo

An Gudanar Da Sallar Zana’idar Tsohon Gwamnan Gongola

September 13, 2026
Yajin Aikin ASUU: Malaman Jami’ar Jihar Kaduna Sun Bijirewa El-rufa’i

Gwamna Uba Sani Ya Amince Da Ƙarin Albashi Ga Ma’aikatan KASU

September 13, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.