ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, July 27, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Jerin Kyaututtukan Da Aka Bayar Bayan Kammala Gasar AFCON 2025

by Rabilu Sanusi Bena
6 months ago
Afcon

Ƙasar Senegal ta lashe gasar cin kofin ƙasashen Afrika ta shekarar 2025 bayan ta doke mai masaukin baƙi, Morocco, da ci 1-0 a wasan ƙarshe da aka buga a filin wasa na Prince Moulay Abdellah da ke birnin Rabat.

Wannan ita ce gasar AFCON ta 35 da aka gudanar a tarihi. Bayan kammala wasannin, an raba kyaututtuka da dama da suka haɗa da zakarun gasar, da gwarzon ɗan wasa, wanda ya fi zura kwallo, da kuma gwarzon mai tsaron raga.

  • AFCON 2025: Muhimman Abubuwa Da Ya Kamata Ku Sani Game da Wasan Karshe Tsakanin Senegal Da Morocco
  • AFCON 2025: Nijeriya Ta Kare A Matsayi Na Uku Bayan Doke Masar

Jerin Wadanda Suka Lashe Kyaututtuka:

ADVERTISEMENT

Zakarun Gasar: Senegal

Matsayi na Biyu: Morocco

LABARAI MASU NASABA

Rodri Ya Amince da Tayin Komawa Real Madrid

Yadda ‘Yan Spain Suka Mamaye Kyaututtukan Kofin Duniya

Matsayi na Uku: Nijeriya

Kasar da Tafi Son Zaman Lafiya: Morocco

Gwarzon Dan Wasan Gasar: Sadio Mané (Senegal)

Gwarzon Mai Tsaron Raga: Yassine Bounou (Morocco)

Wanda Ya Fi Kowa Zura Kwallo: Brahim Díaz (Morocco) – Ƙwallaye 5 a wasanni 7

Gasar AFCON ta 2025 za ta kasance cikin gasannin da za a daɗe ana tunawa da su, sakamakon gagarumar fafatawa, da jajircewar da sadaukarwa daga dukkanin ƙasashen da suka halarta.

Musamman wasan ƙarshe, wanda aka shafe mintuna masu cike da zarya da kai komo, ciki har da bugun daga kai sai mai tsaron raga kafin tashi daga wasan, wanda ya bai wa Morocco damar shiga gaba, amma ta ɓarar. Senegal ta tsaya daram har ta lashe kofin daga ƙarshe ta hanyar cin ƙwallo guda bayan ƙarin lokaci.

Afcon
Rabilu Sanusi Bena
+ postsBio
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Rodri Ya Amince da Tayin Komawa Real Madrid
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Gwamnatin Jihar Kano Za Ta Fara Aiwatar Da Shirin Inshorar Lafiya Ga Jaruman Kannywood
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Idan Aka Cire Bangaren Man Fetur Kannywood Ce Ta Fi Samar Da Aikin Yi Ga Matasa —Hamisu Iyantama
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Ƙasashen Yankin Sahel 3 Sun Nuna Sha’awar Karɓar Bakuncin Gasar AFCON Ta 2032

MASU ALAKA

Rodri Ya Amince da Tayin Komawa Real Madrid
Wasanni

Rodri Ya Amince da Tayin Komawa Real Madrid

July 25, 2026
Yadda ‘Yan Spain Suka Mamaye Kyaututtukan Kofin Duniya
Wasanni

Yadda ‘Yan Spain Suka Mamaye Kyaututtukan Kofin Duniya

July 24, 2026
Wane Ne Gwarzo Tsakanin Pele Da Maradona Da Messi?
Wasanni

Wane Ne Gwarzo Tsakanin Pele Da Maradona Da Messi?

July 24, 2026
Next Post
GDPn Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 5% A Shekarar 2025

GDPn Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 5% A Shekarar 2025

LABARAI MASU NASABA

An Samu Karin Sabbin Abubuwa Da Sin Ke Fitar Wa Waje Da Ake Wa Lakabi Da “New New Three”

An Samu Karin Sabbin Abubuwa Da Sin Ke Fitar Wa Waje Da Ake Wa Lakabi Da “New New Three”

July 27, 2026
Afcon

NSCDC Ta Cafke Mutane 2 Da Ake Zargi Da Sace Kayan Titin Jirgin Kasa A Kano

July 27, 2026
Saura Kwanaki 100 A Bude CIIE Karo Na 9

Saura Kwanaki 100 A Bude CIIE Karo Na 9

July 27, 2026
Afcon

Obi-Kwankwaso Obasanjo Yake Goyon Baya, Amma Atiku Zai Iya Lashe Zabe – Momodu

July 27, 2026
Ribar Manyan Kamfanonin Sarrafa Kayayyaki Na Sin Ta Karu Da Kaso 18.7 A Rabin Farkon Bana

Ribar Manyan Kamfanonin Sarrafa Kayayyaki Na Sin Ta Karu Da Kaso 18.7 A Rabin Farkon Bana

July 27, 2026
Xi: Sin Ta Shirya Kara Karfafa Dangantaka Da Brazil

Xi: Sin Ta Shirya Kara Karfafa Dangantaka Da Brazil

July 27, 2026
Tinubu Ya Goyi Bayan Kafa Sabon Asibitin Koyarwa A Bichi — Ɗan Majalisar Kano

Tinubu Ya Goyi Bayan Kafa Sabon Asibitin Koyarwa A Bichi — Ɗan Majalisar Kano

July 27, 2026
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 30, Sun Ƙone Gidaje Da Shaguna A Kaduna 

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 30, Sun Ƙone Gidaje Da Shaguna A Kaduna 

July 27, 2026
Kwalejin Kimiyya Ta Kogi Ta Dakatar Da Malamai Kan Zargin Lalata Da Ɗalibai Da Sauran Laifuka

Kwalejin Kimiyya Ta Kogi Ta Dakatar Da Malamai Kan Zargin Lalata Da Ɗalibai Da Sauran Laifuka

July 27, 2026
Rashin Tsaro Na Barazana Ga Zaben 2027 —Rahotanni

Kuri’u Za Su Yi Tasiri A Zaɓen 2027, In Ji INEC

July 27, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.