ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, July 15, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kamfanin Kayan Ɗanɗanon Kayan Miya Na Dangote Ya Gwangwaje Abokan Cinikayyarsa 50 Da Kyaututtukan Motoci

by Sulaiman
5 months ago
Dangote

NASCON Allied Industries Plc, wanda aka fi sani da kamfanin Gishiri na Dangote, ya bai wa abokan cinikayyarsa 50 kyautar Motoci da kuɗi da darajarsu ta kai biliyoyin naira, saboda biyayyarsu da jajircewarsu wajen sayar da kayayyakin kamfanin daban-daban.

An karrama wadanda suka ci gajiyar shirin ne a yayin wani bikin cin abincin dare domin raba kyaututtukan ga abokan cinikayyar kamfanin na 2025 wanda fitaccen masanin masana’antu kuma shugaban kamfanin Dangote Group, Aliko Dangote, da mataimakin sa, Olakunle Alake suka halarta.

ADVERTISEMENT
  • INEC Na Nazarin Sauya Jadawalin Zaɓen 2027 Da Ya Faɗo A Watan Azumi
  • Dalilin Gwamnatin Tarayya Na Samar Da Kundin Amfani Da Takin Zamani

NASCON Allied Industries Plc, wani reshe ne na Dangote Industries Limited, kamfani ne na Nijeriya mai samar da kayan sinadaren ƙanshin miya da abinci.

LABARAI MASU NASABA

‘Yansanda Sun Kama Shugaban PFIPC, Adeyemi

‘Yansanda Sun Kama Wani Kan Zargin Yi Wa ‘Yan Bindiga Safarar Makamai A Kano

Da yake jawabi a taron, ranar Alhamis a Abuja, Shugaban rukunin kamfanonin, Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana irin tasirin kamfanin kan yadda yake mutunta abokan cinikayyarsa wanda hakan na daga cikin muhimman ajandojin kamfanin na zama kamfanin kayan masarufi na duniya.

Shugaban ya kuma yaba wa shugaban hukumar kamfanin, da na gudanarwa da ma’aikatansa saboda jajircewarsu, ƙwarewa, da kuma gudummawar da suka bayar ga ci gaban kamfanin.

Da yake magana a madadin waɗanda suka ci gajiyar shirin, Ali Balarabe, ya yaba wa mahukuntan kamfanin, da ma’aikatansa saboda kwarewarsu da jajircewarsu.

Balarabe, wanda aka ba shi kyautar babbar mota mai nauyin tan 20 da kuma kuɗi, ya nuna godiyarsa ga wannan karramawa, yana mai cewa hakan yana nuna jajircewar kamfanin ga karfafa gwiwar abokan cinikayyarsa.

Sauran abokan cinikin da suka sami kyaututtukan, sun haɗa da Alhaji Ibrahim Achida, Muabsa Integrated Services, Fanisau Enterprises, Idris Saleh Nigeria Limited, Sani Adamu Trader, da GIA Global Concept, da sauransu.

Dangote
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Sakamakon Binciken Masana Na Kasar Da Ake Fitarwa Kyauta Yana Kara Jan Hankalin Duniya
  • Sulaiman
    Cinikin Waje Ta Kasar Sin Na Bunkasa Cikin Sauri Da Kwanciyar Hankali A Rabin Farko Na Shekara Ta 2026
  • Sulaiman
    An Yi Tir Da Kalaman Wasu Sassan Ketare Game Da Yayata Batun Cika Shekaru Goma Da Fitar Da Abin Da Aka Kira “Hukuncin Tekun Kudancin Sin”
  • Sulaiman
    Nijeriya Za Ta Zama Ƙasa Mai Zaman Lafiya, Ba Za A Ƙara Samun Kashe-kashen Jama’a Ba – Oluremi Tinubu

MASU ALAKA

‘Yansanda Sun Kama Shugaban PFIPC, Adeyemi
Labarai

‘Yansanda Sun Kama Shugaban PFIPC, Adeyemi

July 15, 2026
‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga Da Kuɗin Fansa Naira Miliyan 5 A Delta
Manyan Labarai

‘Yansanda Sun Kama Wani Kan Zargin Yi Wa ‘Yan Bindiga Safarar Makamai A Kano

July 15, 2026
Nijeriya Za Ta Zama Ƙasa Mai Zaman Lafiya, Ba Za A Ƙara Samun Kashe-kashen Jama’a Ba – Oluremi Tinubu
Labarai

Nijeriya Za Ta Zama Ƙasa Mai Zaman Lafiya, Ba Za A Ƙara Samun Kashe-kashen Jama’a Ba – Oluremi Tinubu

July 14, 2026
Next Post
Ganduje Ya Musanta Zargin Nasir El-Rufai Kan Ɓacewar Dadiyata

Sin Ta Tsara Bunkasa Darajar Cinikayyar Kayayyaki Zuwa Yuan Tiriliyan 60 Yayin Shirin Raya Kasa Na Shekarar 2026 Zuwa 2030

Sin Ta Tsara Bunkasa Darajar Cinikayyar Kayayyaki Zuwa Yuan Tiriliyan 60 Yayin Shirin Raya Kasa Na Shekarar 2026 Zuwa 2030

July 14, 2026
Katsina: Kotu Ta Yanke Wa Hauwa’u Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Kan Taimaka Wa ’Yan Bindiga

Kotu Ta Tsare Shugaban Makaranta Da Malami Kan Zargin Lalata Da Ɗaliba Mai Shekara 6 A Gombe

July 14, 2026
An Bankado Muguwar Aniyar Japan Ta Haifar Da Tashin Hankali A Tekun Kudancin Sin

An Bankado Muguwar Aniyar Japan Ta Haifar Da Tashin Hankali A Tekun Kudancin Sin

July 14, 2026
Layin Dogo Tsakanin Tanzaniya Da Zambiya Ya Zama Shaidar Abota Tsakanin Sin Da Afirka

Layin Dogo Tsakanin Tanzaniya Da Zambiya Ya Zama Shaidar Abota Tsakanin Sin Da Afirka

July 14, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.