• Leadership Hausa
Sunday, October 1, 2023
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kasashen Sin Da Najeriya Za Su Yi Hadin Gwiwar Wallafa Da Kuma Rarraba Mujallar “The Contemporary World” A Najeriya

by CMG Hausa
1 year ago
in Daga Birnin Sin
0
Kasashen Sin Da Najeriya Za Su Yi Hadin Gwiwar Wallafa Da Kuma Rarraba Mujallar “The Contemporary World” A Najeriya
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Wata tawagar masana ta Najeriya, ta rattaba hannu kan wata yarjejeniyar fahimtar juna domin wallafa da kuma rarraba mujallar “The Contemporary World” a Najeriya, wadda kasar Sin take wallafawa tare da rabawa lokaci-lokaci a fadin duniya.

Bayan da aka rattaba hannu kan yarjejeniyar a ofishin jakadancin kasar Sin dake Abuja, babban birnin Najeriya, za a kaddamar da mujallar reshen Najeriya a cikin watan Satumba mai zuwa, kamar yadda Bakut Tswah Bakut, babban darektan cibiyar samar da zaman lafiya da warware rikice-rikice da ke Abuja (IPCR) ya bayyana.

  • Sin Ta Samar Da Guraben Ayyukan Yi Sama Da Miliyan 6.5 A Biranen Kasar A Rabin Farko Na Bana

Bakut wanda ya sanya hannu kan yarjejeniyar tare da wakilin mujallar, ya bayyana cewa, kusan kashi 60 cikin 100 na masu bayar da gudummawa ga mujallar, za su fito ne daga kasar Sin, yayin da kashi 40 kuma za su fito daga Najeriya.

Bakut ya kara da cewa, wannan mujalla ce wadda ta kware sosai, kuma ta kan mayar da hankali wajen bayar da larabai kan batutuwan da ba sa nuna son rai.

Yana mai cewa “Muna duba ainihin batutuwan da suka shafi shugabanci, da dangantakar kasa da kasa, da tattalin arziki, da ci gaba, kawar da talauci, da al’adu, da kuma matsalolin da suka shafi muhalli.”(Ibrahim Yaya)

Labarai Masu Nasaba

Birnin Hangzhou Ya Samu Karuwar Masu Yawon Bude Ido Albarkacin Gasar Wasanni Ta Asiya Dake Gudana

Shugaban Syria: Manyan Tsare-tsare Uku Na duniya Su Ne Jagororin Sabuwar Duniya

ShareTweetSendShare
Previous Post

‘Yan Bindiga Da ‘Yan Kungiyar Ansaru Sun Yi Arangama Da Juna A Kaduna 

Next Post

Gwamnatin Kano Ta Rufe Makarantun Kiwon Lafiya 26 Saboda Rashin Lasisi

Related

Hangzhou
Daga Birnin Sin

Birnin Hangzhou Ya Samu Karuwar Masu Yawon Bude Ido Albarkacin Gasar Wasanni Ta Asiya Dake Gudana

2 hours ago
Syria
Daga Birnin Sin

Shugaban Syria: Manyan Tsare-tsare Uku Na duniya Su Ne Jagororin Sabuwar Duniya

3 hours ago
Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Ofishin Jakadancin Kasar Sin Dake Najeriya Ya Shirya Bikin Murnar Cikar Sin Shekaru 74 Da Kafuwa

5 hours ago
Amurka
Daga Birnin Sin

Amurka Ita Ce “Daular Karya”Ta Ko Wace Fuska

7 hours ago
’Yan Wasan Kasar Sin Sun Zarce Tsammani A Hangzhou 
Daga Birnin Sin

’Yan Wasan Kasar Sin Sun Zarce Tsammani A Hangzhou 

1 day ago
Za A Wallafa Sharhin Xi Kan Ciyar Da Zamanantar Da Kasar Sin Gaba
Daga Birnin Sin

Za A Wallafa Sharhin Xi Kan Ciyar Da Zamanantar Da Kasar Sin Gaba

1 day ago
Next Post
Gwamnatin Kano Ta Rufe Makarantun Kiwon Lafiya 26 Saboda Rashin Lasisi

Gwamnatin Kano Ta Rufe Makarantun Kiwon Lafiya 26 Saboda Rashin Lasisi

LABARAI MASU NASABA

Kotu A Amurka Ta Umarci Jami’ar Chicago Ta Bai Wa Atiku Bayanan Karatun Tinubu

Kotu A Amurka Ta Umarci Jami’ar Chicago Ta Bai Wa Atiku Bayanan Karatun Tinubu

October 1, 2023
Sin

Ranar ‘Yanci: Tinubu Ya Kara Wa Kananan Ma’aikata N25,000 Kan Albashinsu

October 1, 2023
Hangzhou

Birnin Hangzhou Ya Samu Karuwar Masu Yawon Bude Ido Albarkacin Gasar Wasanni Ta Asiya Dake Gudana

October 1, 2023
Syria

Shugaban Syria: Manyan Tsare-tsare Uku Na duniya Su Ne Jagororin Sabuwar Duniya

October 1, 2023
BUA

Daga Gobe 2 Ga Oktoba Farashin Buhun Simintin BUA Ya Koma N3,500 – Kamfanin

October 1, 2023
Kasar Sin

Ofishin Jakadancin Kasar Sin Dake Najeriya Ya Shirya Bikin Murnar Cikar Sin Shekaru 74 Da Kafuwa

October 1, 2023
Yadda ‘Arewa Peace Ambassador Forum’ Ta Nada Sheikh Muhajjadina Jakadan Zaman Lafiya

Yadda ‘Arewa Peace Ambassador Forum’ Ta Nada Sheikh Muhajjadina Jakadan Zaman Lafiya

October 1, 2023
Amurka

Amurka Ita Ce “Daular Karya”Ta Ko Wace Fuska

October 1, 2023
Gwamnatin Tarayya Ta Yaba Da Ayyukan Bello Koko Na Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwan Nijeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Amince Da Kafa Sashi Na Musamman A NPA Don Inganta Ayyukanta

October 1, 2023
Dambe: An Fafata Tsakanin Dan Aliyu Da Rabe Shagon Ebola

Dambe: An Fafata Tsakanin Dan Aliyu Da Rabe Shagon Ebola

October 1, 2023
Advertise with us

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.