ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, October 27, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kingsley Moghalu Ya Yi Watsi Da Shiga Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Atiku

by Abubakar Sulaiman
1 month ago
Atiku

Tsohon Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Dakta Kingsley Moghalu, ya ƙi amincewa da sanya sunansa a kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC ƙarƙashin Atiku Abubakar. Moghalu ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis ta shafinsa na X, inda ya ce ba a nemi amincewarsa ba kafin a fitar da sunansa.

Moghalu ya nuna mamakinsa kan yadda aka saka shi a tawagar tsara manufofi ta yaƙin neman zaɓen 2027. Ya jaddada cewa: “Don bayyana gaskiya, ba a tuntuɓe ni ba, kuma ban ba da izini na ba. Ba na cikin tawagar Atiku, ko da a matsayin mai ba da shawara ne.”

Wannan na zuwa ne bayan Atiku Abubakar ya fitar da jerin sunayen kwamitin yaƙin neman zaɓensa, inda ya naɗa Kashim Ibrahim-Imam a matsayin shugaba, da Nasir el-Rufai a matsayin mataimaki, sannan ya sanya Moghalu a tawagar manufofi ƙarƙashin Mohammed Hayatu-Deen.

ADVERTISEMENT

A cewar Atiku, an kafa tawagar manufofin ne domin samar da mafita ga matsalolin da ke damun al’ummar Nijeriya. Sai dai Moghalu ya bayyana cewa jam’iyyar ADC ba ta samu izininsa ba kafin ta bayyana sunansa ga duniya.

A ƙarshe, Moghalu ya bayyana cewa tun shekarar 2022 ya fice daga siyasar jam’iyya domin mayar da hankali kan harkokin bincike a IGETAfrica da Sogato Strategies, yana mai cewa ya zaɓi zama dattijon ƙasa maimakon siyasar ɓangaranci.

LABARAI MASU NASABA

INEC Na Fuskantar Suka Kan Amfani Da Manhajar AI

Ba Don Taimakon Tinubu Ba, Da Buhari Bai Zama Shugaban Ƙasa Ba – Abba Bichi

Atiku
Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Atiku Ya Buƙaci Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Buƙatar Ciwo Bashin Tinubu
  • Abubakar Sulaiman
    INEC Na Fuskantar Suka Kan Amfani Da Manhajar AI
  • Abubakar Sulaiman
    Atiku Ba Abin Yarda Ba Ne – Wike
  • Abubakar Sulaiman
    Ƙungiyar Ansaru Ta Ɗauki Alhakin Kashe Yahaya Masussuka A Katsina

MASU ALAKA

INEC Na Fuskantar Suka Kan Amfani Da Manhajar AI
Manyan Labarai

INEC Na Fuskantar Suka Kan Amfani Da Manhajar AI

October 27, 2026
Ba Don Taimakon Tinubu Ba, Da Buhari Bai Zama Shugaban Ƙasa Ba – Abba Bichi
Manyan Labarai

Ba Don Taimakon Tinubu Ba, Da Buhari Bai Zama Shugaban Ƙasa Ba – Abba Bichi

October 27, 2026
Amnesty International Ta Soki Tinubu Kan Yi Wa Masu Laifin Take Haƙƙin Ɗan Adam Afuwa
Manyan Labarai

Tinubu Ya Nemi Majalisar Dattawa Ta Amince A Karɓo Bashi Daga Ƙasashen Waje Na Dala Biliyan 20.5

October 27, 2026
Next Post
Shugaban Ƙaramar Hukumar Bungudu Da Wasu Mutum Huɗu Sun Kubuta Bayan Kwanaki 61 A Tsare

Shugaban Ƙaramar Hukumar Bungudu Da Wasu Mutum Huɗu Sun Kubuta Bayan Kwanaki 61 A Tsare

LABARAI MASU NASABA

IRENA: Kasar Sin Ta Ba Da Gagarumar Gudummawa Wajen Sauyin Makamashi A Duniya

IRENA: Kasar Sin Ta Ba Da Gagarumar Gudummawa Wajen Sauyin Makamashi A Duniya

October 27, 2026
Atiku Ya Buƙaci Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Buƙatar Ciwo Bashin Tinubu

Atiku Ya Buƙaci Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Buƙatar Ciwo Bashin Tinubu

October 27, 2026
Sin Na Ci Gaba Da Jan Zare A Fannin Bunkasa Hanyoyin Sufurin Jiragen Kasa Da Habbaka Tattalin Arziki

Sin Na Ci Gaba Da Jan Zare A Fannin Bunkasa Hanyoyin Sufurin Jiragen Kasa Da Habbaka Tattalin Arziki

October 27, 2026
INEC Na Fuskantar Suka Kan Amfani Da Manhajar AI

INEC Na Fuskantar Suka Kan Amfani Da Manhajar AI

October 27, 2026
Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu

Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu

October 27, 2026
Atiku Ba Abin Yarda Ba Ne – Wike

Atiku Ba Abin Yarda Ba Ne – Wike

October 27, 2026
Sin Na Sa Ido Sosai Kan Halin Da Ake Ciki A Yankunan Gabas Ta Tsakiya, Gulf, Bahar Maliya Da Kahon Afirka

Sin Na Sa Ido Sosai Kan Halin Da Ake Ciki A Yankunan Gabas Ta Tsakiya, Gulf, Bahar Maliya Da Kahon Afirka

October 27, 2026
Kamafanin Simintin Dangote Ya Ƙara Kaimi Wajen Inganta Ayyukan Direbobinsa A Faɗin Afirka

Kamafanin Simintin Dangote Ya Ƙara Kaimi Wajen Inganta Ayyukan Direbobinsa A Faɗin Afirka

October 27, 2026
Xi Ya Taya Lula Murnar Sake Zabensa A Matsayin Shugaban Brazil

Xi Ya Taya Lula Murnar Sake Zabensa A Matsayin Shugaban Brazil

October 27, 2026
Ƙungiyar Ansaru Ta Ɗauki Alhakin Kashe Yahaya Masussuka A Katsina

Ƙungiyar Ansaru Ta Ɗauki Alhakin Kashe Yahaya Masussuka A Katsina

October 27, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.