• Leadership Hausa
Saturday, December 2, 2023
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kotun Zaben Kano: Babu Alkali Ko Daya A Cikin Kotu, Ta Yanar Gizo Ake Yanke Hukunci 

by Sulaiman
2 months ago
in Manyan Labarai
0
Kotun zaben kano
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Labarai Masu Nasaba

CBN Zai Haramta Harkokin Kudi A Asusun Bankin Da Babu BVN Da NIN A 2024

Zaben Kano: Alkali Na Fuskantar Tuhuma Kan Kuskuren Da Aka Tafka

Alkalan kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan Kano sun ki halartar dakin gudanar da shari’ar da ake gudanarwa a kotun.

Kotun, za ta yanke hukunci ne a cikin karar da jam’iyyar APC ta shigar na kalubalantar nasarar Gwamna Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP.

  • Yawaitar Juyin Mulki A Afirka Na Nuna Matasa Suna Neman Masu ‘Yanci – Obasanjo

Bugu da kari kuma, An hana ‘yan jarida da lauyoyi da ‘yan jam’iyyar da sauran wakilai shiga kotun.

Daily trust ta rahoto yadda kotun ta ce, ba za ta gudanar da yanke hukuncin ba kai tsaye, kuma ‘yan jaridar da aka aminta su shiga cikin kotun, ba a yarda su yi amfani da wayoyin hannu ba ko na’urar daukar hoto.

Tags: APCkanoNNPP
ShareTweetSendShare
Previous Post

Yawaitar Juyin Mulki A Afirka Na Nuna Matasa Suna Neman Masu ‘Yanci – Obasanjo

Next Post

Saudiyya Ta Kebe Wa Nijeriya Kujeru 95,000 A Aikin Hajji Na 2024

Related

CBN Zai Haramta Harkokin Kudi A Asusun Bankin Da Babu BVN Da NIN A 2024
Manyan Labarai

CBN Zai Haramta Harkokin Kudi A Asusun Bankin Da Babu BVN Da NIN A 2024

21 hours ago
Zaben Kano: Alkali Na Fuskantar Tuhuma Kan Kuskuren Da Aka Tafka
Manyan Labarai

Zaben Kano: Alkali Na Fuskantar Tuhuma Kan Kuskuren Da Aka Tafka

1 day ago
Shari’ar Zaben Gwamnoni: Kallo Ya Koma Kotun Koli
Manyan Labarai

Shari’ar Zaben Gwamnoni: Kallo Ya Koma Kotun Koli

1 day ago
Lallai A Rika Hukunta Masu Aikata Laifukan Zabe
Manyan Labarai

Lallai A Rika Hukunta Masu Aikata Laifukan Zabe

1 day ago
Ba Sai Da Yawan Kuri’u Kadai Ake Lashe Zabe Ba – Doguwa
Manyan Labarai

Ba Sai Da Yawan Kuri’u Kadai Ake Lashe Zabe Ba – Doguwa

2 days ago
Kwace Wa NNPP Zaben Kano Na Iya Haddasa Tashin Hankali A Afrika – NNPP
Manyan Labarai

Kwace Wa NNPP Zaben Kano Na Iya Haddasa Tashin Hankali A Afrika – NNPP

2 days ago
Next Post
Aikin hajji

Saudiyya Ta Kebe Wa Nijeriya Kujeru 95,000 A Aikin Hajji Na 2024

LABARAI MASU NASABA

Xi Ya Aike Da Wasikar Taya Murna Ga Taron Fahimtar Kasar Sin 

Xi Ya Aike Da Wasikar Taya Murna Ga Taron Fahimtar Kasar Sin 

December 2, 2023
Sin A Shirye Take Ta Yi Aiki Tare Da Dukkan Bangarori Don Gina Duniya Mai Tsabta

Sin A Shirye Take Ta Yi Aiki Tare Da Dukkan Bangarori Don Gina Duniya Mai Tsabta

December 2, 2023
An Kori Jaruma Daga Fim Saboda Wallafa Sakon Goyon Bayan Falasdinawa

An Kori Jaruma Daga Fim Saboda Wallafa Sakon Goyon Bayan Falasdinawa

December 2, 2023
Dusar Kankara Ta Sa An Dage Wasan Bayern Munich Da Union Berlin

Dusar Kankara Ta Sa An Dage Wasan Bayern Munich Da Union Berlin

December 2, 2023
Nijeriya Na Fuskantar Karancin Kayan Noma

Nijeriya Na Fuskantar Karancin Kayan Noma

December 2, 2023
Gwamnatin Tarayya Za Ta Samar Da Kundin Tattara Bayanai Na Ilimi

Gwamnatin Tarayya Za Ta Samar Da Kundin Tattara Bayanai Na Ilimi

December 2, 2023
Na Fi Jin Dadin Rubutu Da Sassafe Ko Dare – Princess Mazadu

Na Fi Jin Dadin Rubutu Da Sassafe Ko Dare – Princess Mazadu

December 2, 2023
Bayan Sace Fiye Da Mutum 100 A Zamfara: Kauyukan Da ‘Yan Bindiga Suka Sanya Wa Haraji Na Fuskantar Barazana

Bayan Sace Fiye Da Mutum 100 A Zamfara: Kauyukan Da ‘Yan Bindiga Suka Sanya Wa Haraji Na Fuskantar Barazana

December 2, 2023
Tsaka Mai Wuyar Da Masu Gidajen Burodi Ke Ciki A Kaduna – Yarima

Tsaka Mai Wuyar Da Masu Gidajen Burodi Ke Ciki A Kaduna – Yarima

December 2, 2023
Gwamnatin Legas Za Ta Yi Amfani Da Fasaha Don Magance Matsalolin Cikin Gida

Gwamnatin Legas Za Ta Yi Amfani Da Fasaha Don Magance Matsalolin Cikin Gida

December 2, 2023
Advertise with us

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.