ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

“Ku Yaƙi ‘Yan Ta’adda, Ba ‘Yan Adawa Ba”, Martanin ADC Ga Tinubu

by Sulaiman
1 month ago
ADC

Jam’iyyar ADC ta soki Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan furucinsa na cewa a shirye yake ya “yi yaƙi har ƙarshe” a fagen siyasa, tana mai cewa kamata ya yi ya mayar da hankali wajen murƙushe ‘yan ta’adda maimakon fafatawa da ‘yan adawa.

A cikin wata sanarwa da Sakataren Yaɗa Labarai na Ƙasa na jam’iyyar, Malam Bolaji Abdullahi, ya sanya wa hannu, ADC ta ce abin damuwa ne yadda shugaban ƙasar ya yi wannan furuci yayin ganawarsa da mambobin Taron Bishof-Bishof na Cocin Katolika na Nijeriya (CBCN), a daidai lokacin da ƙasar ke ci gaba da fama da matsalar rashin tsaro.

Jam’iyyar ta yi nuni da harin da aka kai ƙauyen Naridon a Jihar Kaduna, wanda ya yi sanadin mutuwar aƙalla mutane 30, tana mai cewa irin waɗannan hare-hare ne ya kamata gwamnatin ta fi mayar da hankali a kansu.

ADVERTISEMENT

ADC ta bayyana Tinubu a matsayin “mai sharhi kan al’amura”, tana zargin cewa shugaban ƙasar ya zama mai yin tsokaci ne kan matsalar rashin tsaro, amma yana nuna ƙwazo wajen fafatawa da ‘yan adawa.

Jam’iyyar ta kuma zargi gwamnatin da mayar da martani ga hare-haren ‘yan ta’adda da fitar da sanarwar Allah wadai kawai, maimakon ɗaukar ƙwaƙƙwaran matakan da za su kawo ƙarshen matsalar.

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Tarayya Za Ta Rika Bai Wa Ɗalibai 100MB Na Data Kyauta Kullum

Sin Da Amurka Na Wanzar Da Mu’amala Game Da Shirin Ganawar Da Manyan Shugabannin Kasashen Biyu Za Su Yi A Bana

A cewar ADC, bayan fiye da shekaru uku da gwamnatin Tinubu ta shafe kan mulki, har yanzu ba za ta iya nuna wani abun a gani ba game da nasarori a fannin tsaro da zai ba ta damar yin irin waɗannan kalaman siyasa ba.

ADC
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Gwamnatin Tarayya Za Ta Rika Bai Wa Ɗalibai 100MB Na Data Kyauta Kullum
  • Sulaiman
    Sin Da Amurka Na Wanzar Da Mu’amala Game Da Shirin Ganawar Da Manyan Shugabannin Kasashen Biyu Za Su Yi A Bana
  • Sulaiman
    Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato
  • Sulaiman
    Xi Zai Halarci Taron BRICS Karo Na 18 A Indiya

MASU ALAKA

Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar da Shirin Ƙara Kuɗin Jarabawar WAEC da NECO
Labarai

Gwamnatin Tarayya Za Ta Rika Bai Wa Ɗalibai 100MB Na Data Kyauta Kullum

September 10, 2026

Manyan Labarai

Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato

September 10, 2026
Next Post
Xi Ya Taya Carlos Vila Nova Murnar Sake Lashe Zaben Shugaban Sao Tome Da Principe

Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta

Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta

September 10, 2026
Za A Gudanar Da Taron Koli Na Shugabannin Harkokin Masana’antu Da Cinikayya Na APEC Na 2026 A Shenzhen

Za A Gudanar Da Taron Koli Na Shugabannin Harkokin Masana’antu Da Cinikayya Na APEC Na 2026 A Shenzhen

September 10, 2026
Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci

Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci

September 10, 2026
Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

September 10, 2026
ADC

Jerin Bankuna 32 Da Aka Amince Su Sayar Da Hannun Jarin Matatar Dangote

September 10, 2026
ADC

Uganda Za Ta Fara Fitar Da Man Fetur Zuwa Ƙasashen Waje

September 10, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.