ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, November 8, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Messi Ya Lashe Kyautar Takalmin Zinare Ta MLS A Karo Na Biyu A Jere

by Sulaiman
13 minutes ago
Messi

Shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Argentina, Lionel Messi, ya lashe kyautar Takalmin Zinare ta gasar MLS a karo na biyu a jere, bayan da ya zura ƙwallaye 26 a kakar bana.

Messi, wanda ke taka leda a ƙungiyar Inter Miami, ya samu kyautar ne a ranar Asabar, duk da cewa ƙungiyarsa ta tashi 3-3 da Charlotte a wasan ƙarshe na kakar wasannin rukunin.

Inter Miami, wadda ke kare kambunta, ta zo ta biyu a rukunin Gasar, bayan wasan da aka buga a filin Nu Stadium na Miami.

ADVERTISEMENT

Ko da yake Messi bai zura ƙwallo a wasan ba, ya taimaka wajen ƙwallayen farko guda biyu da ƙungiyarsa ta ci.

Ƙwallaye 26 da Messi ya zura a kakar bana sun sanya shi zama ɗan wasa na farko da ya lashe kyautar Takalmin Zinare ta MLS a kakar wasa biyu a jere.

LABARAI MASU NASABA

Nijeriya Ta Kai Wasan Ƙarshe Na Kofin Duniya Na Mata U-17

Yamal Ya Kwace Tarihin Mbappe A Gasar Zakarun Turai

Petar Musa na ƙungiyar Dallas ya zo na biyu da ƙwallaye 22, duk da cewa bai samu zura ƙwallo ba a wasan da ƙungiyarsa ta doke Colorado da ci 3-1 a gidanta.

Messi
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Sabon Hukuncin Kotu Kan ADC Na Iya Janyo Yaƙin Basasa — Amaechi
  • Sulaiman
    Zaɓen 2027 Zai Fayyace Makomar Matasa — Tinubu
  • Sulaiman
    Sin Ta Kasance Abokiya Ga Kasashen Afirka Da Suka Fi Amincewa Da Dogaro Da Ita
  • Sulaiman
    Kyawawan dabi’u Halittar Annabawa Ce Ba Koya Suke Ba

MASU ALAKA

Nijeriya Ta Kai Wasan Ƙarshe Na Kofin Duniya Na Mata U-17
Wasanni

Nijeriya Ta Kai Wasan Ƙarshe Na Kofin Duniya Na Mata U-17

November 5, 2026
Yamal Ya Kwace Tarihin Mbappe A Gasar Zakarun Turai
Wasanni

Yamal Ya Kwace Tarihin Mbappe A Gasar Zakarun Turai

November 4, 2026
Shin Wannan Ce Shekarar Da “Kano Pillars” Za Su Sake Lashe Kofin NPFL?
Wasanni

Shin Wannan Ce Shekarar Da “Kano Pillars” Za Su Sake Lashe Kofin NPFL?

November 2, 2026

LABARAI MASU NASABA

Messi Ya Lashe Kyautar Takalmin Zinare Ta MLS A Karo Na Biyu A Jere

Messi Ya Lashe Kyautar Takalmin Zinare Ta MLS A Karo Na Biyu A Jere

November 8, 2026
Hanyoyin Kare Fata Daga Illar Hasken Rana

Hanyoyin Kare Fata Daga Illar Hasken Rana

November 8, 2026
 Shin Tauraruwar Rarara Ta Fara Dusashewa?

 Shin Tauraruwar Rarara Ta Fara Dusashewa?

November 8, 2026
Jerin Sabbin Jarumai Matan Kannywood Takwas Da Za Su Ja Zarensu A 2027

Jerin Sabbin Jarumai Matan Kannywood Takwas Da Za Su Ja Zarensu A 2027

November 8, 2026
Yadda Matsin Lamba Ta Sa Amaechi Ya Amince Ya Zama Abokin Takarar Atiku

Sabon Hukuncin Kotu Kan ADC Na Iya Janyo Yaƙin Basasa — Amaechi

November 8, 2026
Daga Ƙarshe, Tinubu Ya Naɗa Jakadu Uku Bayan Tsawon Shekara 2 Ana Jira

Zaɓen 2027 Zai Fayyace Makomar Matasa — Tinubu

November 8, 2026
Dimokuraɗiyyar Nijeriya Na Cikin Tasku – Yusuf Dantalle

Dimokuraɗiyyar Nijeriya Na Cikin Tasku – Yusuf Dantalle

November 7, 2026
Shugaban Hukumar Shirin Raya Kasa Ta MDD Ya Yi Bayani Game Da Babbar Ma’anar Bikin CIIE

Shugaban Hukumar Shirin Raya Kasa Ta MDD Ya Yi Bayani Game Da Babbar Ma’anar Bikin CIIE

November 7, 2026
An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Bude Kofa Mai Inganci Don Kyautata Samar Da Abinci A Duniya A Shanghai

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Bude Kofa Mai Inganci Don Kyautata Samar Da Abinci A Duniya A Shanghai

November 7, 2026
Ku Karɓi Kuɗin APC, Amma Ku Fatattake Su A 2027, Makinde Ya Buƙaci ’Yan Nijeriya

Ku Karɓi Kuɗin APC, Amma Ku Fatattake Su A 2027, Makinde Ya Buƙaci ’Yan Nijeriya

November 7, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.