ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Nasihar Da Ya Dace Dukkan Iyaye Su Yi Wa ‘Yaƴansu Yayin  Aure?

by Bilkisu Tijjani
3 months ago

Nasiha har kullum takan yi tasiri, don haka zamani ya ɓaci muna yi ne ƙawaye da media na warware muaa. Don haka aƙara jaddada musu wannan nasihar ke da kanki mahaifiya ya dace ki zaunar da ‘yarki kimata ita.

Kar ki ce zaki turata wajen wata daban ta yi mata. Maganarki za ta fi ratsa kunnuwanta.

1. Abu na farko farawa da hamdala tare da gode wa Allah da ya yi mata arzikin da bakowa ke samun irinsa ba wato ‘AURE’ domin arziki ne da in an yi dace zai kai mutum zuwa aljanna.

ADVERTISEMENT

Indai Mace ‘ya ce to tasan dama gidan da aka haifeta ba shi ba ne gidansu. Gidan mijinta shi ne nata. Don haka biyayyar aure wajibi ne.

2. Tunatar da ita cewa nan da wani ƙanƙanin lokaci za ki wayi gari a gidan wani, za ki bar yanayin da kika saba dashi da kuma mutanen da kika saba dasu, don haka makamin cin nasararki shi ne haƙuri tare da karɓar rayuwa a dukkan yadda kika sami kanki. Hakan ke nuna girma ya hau kanki. ni dake ɗaya ne yanzu babu bambanci.

LABARAI MASU NASABA

Sharrin Da Ke Tattare Da Jifan Iyali Da Munanan Kalamai

Ra’ayin Matasa Game Da Auren Kusa Da Na Nesa

3. Wance matsalolin aure sun yi yawa a yanzu, ki mance cewa kunsha soyayya da duk irin kalmomin da ya riƙa faɗa miki, ban damu nasan su ba. Amma ki sani yanzu ne za ku ga ainishin zahirin kalarku.

Duk wannan kalaman soyayyar da jin kamar inba ɗaya toh ɗaya ba zai rayuba kisani kina tarewa gidansa kaso 50% na soyayyar nan ya ragu. saura 50%.

Abin da zai taimake ki ko ya taimake ku shi ne haƙuri tare da juriya. In kika sa haƙuri to ƙauna za ta shiga tsakaninki da mijinki.

Idan kuma ƙauna ta shiga to bata ƙarewa. Kuna tsufa ne tana ƙara ƙaruwa! Domin alkhairin juna zaku yita ta tunawa. wannan shi ne sirrin da kakannin mu zaki ga sun yi aure tsawon shekaru 60 tare har mutuwa. Bawai ba matsala ba ne. kurum ƙauna ce ta rinjayi soyayya tare da haƙuri.

4. Kice Mata fatan kin ji dukkan bayanan da na yi miki a baya. To abu na huɗu da zai taimake ki wajen gina ƙaunar can dana yi miki bayani a baya shi ne: Matuƙar kina son zaman ku ya dauwama dole ki riƙa yafe wa mijin ki in yai miki laifi. Banda yawan kawo ƙara garemu ko ga ƙawaye ina mai horonki kan haka. Inkika kiyaye to soyayya da ƙauna zai ƙaru tsakaninku.

Bilkisu Tijjani
+ postsBio
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Tuwon Alkama Da Miyar Taushe
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Kula Da Labba Domin Su Kasance Masu Laushi
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Chicken Teriyaki Rice
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Kare Hannu Daga Bushewa

MASU ALAKA

Taskira

Sharrin Da Ke Tattare Da Jifan Iyali Da Munanan Kalamai

May 10, 2026
Ra’ayin Matasa Game Da Auren Kusa Da Na Nesa
Labarai

Ra’ayin Matasa Game Da Auren Kusa Da Na Nesa

April 19, 2026
Buƙatar Taka-tsan-tsan Wajen Koya Wa Yara Ƙanana Azumi
Taskira

Buƙatar Taka-tsan-tsan Wajen Koya Wa Yara Ƙanana Azumi

February 28, 2026
Next Post
Hukumar NCCE Ta Yi Tsare-tsaren Bunƙasa Horar Da Malamai

Hukumar NCCE Ta Yi Tsare-tsaren Bunƙasa Horar Da Malamai

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.