ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, October 29, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

NDC Ta Soki Tafiyar Gwamnan Zamfara Bayan Al’umma Na Jimamin Mutanen Da Aka Kashe

by Sulaiman
3 weeks ago
ZAMFARA

Jam’iyyar NDC a Jihar Zamfara ta soki Gwamna Dauda Lawal kan tafiyarsa zuwa Habasha bayan wani mummunan hari da aka kai a Bindin, Ƙaramar Hukumar Maru, wanda ya yi sanadin mutuwar mutane.

Rahotanni sun ce sojoji 12 da masu haƙar ma’adinai biyar ne suka rasa rayukansu a harin, sai dai har yanzu rundunar sojin ba ta tabbatar da adadin waɗanda suka mutu ba.

An ce tashin hankalin ya fara ne ranar Litinin, kodayake rahotanni sun bambanta kan ko harin da aka kai wa sansanin sojoji ya faru a ranar Litinin ko Talata.

ADVERTISEMENT

A cikin wata sanarwa da Sakataren Yaɗa Labarai na NDC, Murtala Gusau, ya sanya wa hannu, jam’iyyar ta zargi Gwamna Lawal da yin watsi da jihar a lokacin da al’ummar yankin da lamarin ya shafa ke zaman makokin waɗanda suka mutu.

Gwamnan ya bar Nijeriya ranar Talata a yayin da yake cikin tawagar Gwamnatin Tarayya ƙarƙashin jagorancin Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, zuwa Addis Ababa, domin halartar wani taro a kasar Habasha, wanda aka shirya gudanarwa daga 7 zuwa 9 ga Oktoba.

LABARAI MASU NASABA

Yadda Cristiano Ronaldo Ya Zama Na Farko A Zaɓen Mafi Kyawun Ballon d’Or A Tarihi

Hadin Gwiwar Fasahar AI Tsakanin Sin Da Afirka: Gani Ya Kori Ji

Jami’in Hulɗa da Jama’a na Rundunar ’Yansandan Jihar Zamfara, Yazid Abubakar, ya tabbatar da faruwar harin Bindin a wata tattaunawar wayar tarho da jaridar PREMIUM TIMES ranar Laraba.

Da aka tuntuɓi jami’an soji da ke aiki a yankin, ba su tabbatar da adadin sojojin da suka mutu a yayin harin ba, sai dai sun bayyana cewa, rundunar tana ci gaba da gudanar da ayyukan tsaro a yankin.

ZAMFARA
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    An Kaddamar Da Taron Kirkire-Kirkire Da Ci Gaba Ba Tare Da Gurbata Muhalli Ba Na Ziri Daya Da Hanya Daya A HK
  • Sulaiman
    Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu
  • Sulaiman
    Fahimtar Cikakken Zaman Kwamitin Tsakiyar JKS
  • Sulaiman
    Tsarin Kwalliya Da Adon Manzon Allah (SAW)

MASU ALAKA

Yadda Cristiano Ronaldo Ya Zama Na Farko A Zaɓen Mafi Kyawun Ballon d’Or A Tarihi
Labarai

Yadda Cristiano Ronaldo Ya Zama Na Farko A Zaɓen Mafi Kyawun Ballon d’Or A Tarihi

October 29, 2026
Hadin Gwiwar Fasahar AI Tsakanin Sin Da Afirka: Gani Ya Kori Ji
Ra'ayi Riga

Hadin Gwiwar Fasahar AI Tsakanin Sin Da Afirka: Gani Ya Kori Ji

October 29, 2026
’Yansanda Sun Kama Tsohon Gwamnan Imo Rochas Okorocha A Abuja
Labarai

Kotu Ta Tabbatar Da Rochas Okorocha A Matsayin Wanda Ya Lashe Zaɓen Fidda Gwanin APC Na Imo Ta Yamma

October 29, 2026
Next Post
Sakkwato

Ɗan Majalisa Zai Ɗauki Nauyin Biyan Ma'aikatan Da Gwamnatin Sakkwato Ta Riƙewa Albashi 

LABARAI MASU NASABA

Ya Kamata Tashar TBS Ta Japan Ta Tuba Ba Wai Bayar Da Uzuri Ba

Ya Kamata Tashar TBS Ta Japan Ta Tuba Ba Wai Bayar Da Uzuri Ba

October 29, 2026
Yadda Cristiano Ronaldo Ya Zama Na Farko A Zaɓen Mafi Kyawun Ballon d’Or A Tarihi

Yadda Cristiano Ronaldo Ya Zama Na Farko A Zaɓen Mafi Kyawun Ballon d’Or A Tarihi

October 29, 2026
Sirrin Karbuwar Shawarar Inganta Jagorancin Duniya Ta GGI

Sirrin Karbuwar Shawarar Inganta Jagorancin Duniya Ta GGI

October 29, 2026
Hadin Gwiwar Fasahar AI Tsakanin Sin Da Afirka: Gani Ya Kori Ji

Hadin Gwiwar Fasahar AI Tsakanin Sin Da Afirka: Gani Ya Kori Ji

October 29, 2026
Wasan Kwaikwayo Da Ba Shi Da Tushe Na Japan Yana Yunkurin Shafa Wa Kasar Sin Kashin Kaji

Wasan Kwaikwayo Da Ba Shi Da Tushe Na Japan Yana Yunkurin Shafa Wa Kasar Sin Kashin Kaji

October 29, 2026
’Yansanda Sun Kama Tsohon Gwamnan Imo Rochas Okorocha A Abuja

Kotu Ta Tabbatar Da Rochas Okorocha A Matsayin Wanda Ya Lashe Zaɓen Fidda Gwanin APC Na Imo Ta Yamma

October 29, 2026
Mazauna Sokoto Sun Yi Murna Bayan Nasarar Kashe Fitattun ‘Yan Bindiga 3 A Jihar

’Yan Sandan Jihohi: Abin Da Za Su Sauya Wajen Inganta Tsaro Da Matakan Kariya Daga Cin Zarafi

October 29, 2026
Kotu Ta Umarci Uzodinma Ya Daina Kiran Kansa Ɗan Takarar APC Na Sanatan Imo Ta Yamma

Kotu Ta Umarci Uzodinma Ya Daina Kiran Kansa Ɗan Takarar APC Na Sanatan Imo Ta Yamma

October 29, 2026
INEC: Matsayin Takarar Pantami, Gwarzo Da Adebutu; Wane Sakamako Ne Zai Iya Biyo Baya?

INEC: Matsayin Takarar Pantami, Gwarzo Da Adebutu; Wane Sakamako Ne Zai Iya Biyo Baya?

October 29, 2026
‘Yan Bindiga Sun Sace Mata 7 A Wani Sabon Hari Da Suka Kai Kajuru

Sati 3 Har Yanzu ‘Yan Bindiga Ba Su Sako Matar Da Suka Sace A Kaduna Ba

October 29, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.