ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, October 23, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Rasha Da Ukraine Sun Zafafa Hare-hare Kan Juna Bayan Yaƙinsu Ya Ɗauki Sabon Salo

by Rabi'u Ali Indabawa
2 months ago
Ukraine

Yayin da rikici tsakanin Ukraine da Rasha ke cigaba da ɗaukar sabon salo, Kieɓ ta sanar da kai hari kan wata tashar adana abinci da kayayyaki mallakin Moscow a Tekun Black Sea, lamarin da ya yi ajalin mutuwar mutum biyu.

Gwamnan lardin Krasnodar a kusa da inda da lamarin ya auku ya ce dakarun Ukraine sun yi amfani da jirage marasa matuka wajan kai harin a manyan tashoshi biyu da  Rasha ke amfani dasu a tashar ruwan Noɓorossiisk  domin fitar da kayan abinci musamman hatsi zuwa kasuwanin duniya.

Magajin garin Noɓorossiisk ya ce ko bayaga lalata gomman gidajen jama’a, harin ya kuma lalata manyan kamfanonin Rasha guda hudu.

ADVERTISEMENT

Wannan dai na zuwa a daidai lokacin da shugaba Poutine na Rasha ya yi barazanar kwace jiragen ruwa mallakin ƙasashen yamma  a matsayin martani ga takun-kuman da wasu kasashen Turai suka laftawa jiragen ruwan ƙasar da suka zarga da karya doka.

Tunda fari ƙasar Amurka ta bayyana shirin cefanar wasu jiragen ruwan Rasha biyu da t kwace a gabar ruwan Karibiyan  a ranar talata da ta gabata.

LABARAI MASU NASABA

An Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Birnin Riyadh

Saudiyya Ta Ɗage Babban Taron Zuba Jari Zuwa Shekarar 2027

Ukraine
Rabi'u Ali Indabawa
+ postsBio
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Kamfanin Simintin Dangote Ya Ware Miliyoyi Don Tallafawa Karatun Al’ummar Gboko
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Samar Da Kayayyakin Cikin Gida Na Da Muhimmanci Wajen Ƙarfafa Tattalin Arziki – Dangote
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Dole Afirka Ta Samar Da Hanyoyin Magance Matsalolinta
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Ƙungiya Ta Gudanar Da Zaɓen Sabbin Shugabanninta A Abuja

MASU ALAKA

An Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Birnin Riyadh
Kasashen Ketare

An Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Birnin Riyadh

October 23, 2026
Saudiyya Ta Ɗage Babban Taron Zuba Jari Zuwa Shekarar 2027
Kasashen Ketare

Saudiyya Ta Ɗage Babban Taron Zuba Jari Zuwa Shekarar 2027

October 20, 2026
An Kashe Mutane 18 A Harin Houthi Kan Sansanin Sojoji A Yemen
Kasashen Ketare

An Kashe Mutane 18 A Harin Houthi Kan Sansanin Sojoji A Yemen

October 19, 2026
Next Post
Ukraine

Dangote Ya Yi Tayin 30% Ga Kenya, Habasha Da Rwanda A Sabuwar Matatarsa

LABARAI MASU NASABA

NLC Ta Gabatar Da Buƙatu 6 Tare Da Barazanar Yajin Aiki A Nijeriya Baki Ɗaya

NLC Ta Gabatar Da Buƙatu 6 Tare Da Barazanar Yajin Aiki A Nijeriya Baki Ɗaya

October 23, 2026
Jama’ar Gari Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 A Wani Gumurzu A Zamfara

Jama’ar Gari Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 A Wani Gumurzu A Zamfara

October 23, 2026
Sin Da Afirka Abokan Tafiya Ne Wajen Inganta Tsarin Jagorancin Duniya

Sin Da Afirka Abokan Tafiya Ne Wajen Inganta Tsarin Jagorancin Duniya

October 23, 2026

Shugabar Jaridar LEADERSHIP Ta Halarci Bikin Aza Harsashin Cibiyar Ƙirƙire-Ƙirƙire Tare Da Remi Tinubu A Abuja

October 23, 2026
Yaƙin Neman Zaɓe: ’Yansanda Sun Hana Manyan Motoci Shiga Kaduna Gabanin Ziyarar Tinubu

Yaƙin Neman Zaɓe: ’Yansanda Sun Hana Manyan Motoci Shiga Kaduna Gabanin Ziyarar Tinubu

October 23, 2026
An Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Birnin Riyadh

An Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Birnin Riyadh

October 23, 2026
Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Raba Naira Miliyan 6 da Atamfofi 1,100 a Taron APC

Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Raba Naira Miliyan 6 da Atamfofi 1,100 a Taron APC

October 23, 2026
Kamfanin Simintin Dangote Ya Ware Miliyoyi Don Tallafawa Karatun Al’ummar Gboko

Kamfanin Simintin Dangote Ya Ware Miliyoyi Don Tallafawa Karatun Al’ummar Gboko

October 23, 2026
Sanata Abdul’aziz Yari Ya Ziyarci Sarkin Zazzau

Sanata Abdul’aziz Yari Ya Ziyarci Sarkin Zazzau

October 23, 2026
Zancen Tsige Wani Malami Don Ya Yi Kamfen Wa Tinubu Wasan Kwaikwayo Ne – Sheikh Disina

Zancen Tsige Wani Malami Don Ya Yi Kamfen Wa Tinubu Wasan Kwaikwayo Ne – Sheikh Disina

October 23, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.