ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Real Madrid Ce Tafi Kowacce Kungiya Daraja A Duniya

by Abba Ibrahim Wada
3 months ago

Wani rahoto ya bayyana cewa kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid a matsayin kungiya mafi arziki a duniya, inda Barcelona ta wuce Manchester United a matsayin ta biyu, a yanzu United ta samu-koma baya zuwa ta uku.

A jerin kungiyoyi masu arziki na duniya na mujallar Forbes, ya nuna cewa Real Madrid na da arzikin da ya kai dala biliyan 9.5 (fam biliyan 7.06), inda ya karu daga dala biliyan 6.75 (fam biliyan 5.02) da yake, shekara daya da ta gabata. Barcelona da ke matsayi na biyu na da arzikin da ya kai dala biliyan 7.5 (fan biliyan 5.57) sai kuma Manchester United a matsayi na uku da dala biliyan 7.2 (fam 5.35).

Kudin shiga da United ta samu a kakar wasa ta 2024 zuwa 2025 ya kama dala miliyan 865 (fam 643), lokacin da ta kare a amatsayi na 15 a teburin gasar Premier kuma ta yi rashin nasara a wasan karshe na gasar Europa. Gasar Premier na da kungiyoyi 6 a cikin goman farko kuma tana da kungiyoyi 11 a cikin 30 din da aka lissafo.

ADVERTISEMENT

Liberpool wadda ta lashe gasar Premier a 2024 zuwa 2025 ta rike kambinta a matsayi ta 4, inda arzikinta ya kai dala biliyan 6.2 (fam biliyan 4.61) yayin da Manchester City ta rikito daga matsayi na 4 zuwa na 5, inda arzikinta ya kai dala biliyan 5.5 (fam 4.09).

Bayern Munich ce ta shida mai arzikin dala biliyan 5.7, (fam 4.24) sai dai zakarun gasar Champions League na 2024-25 Paris St-Germainai na da arziki dala biliyan 5.8, (fam biliyan 4.31bn) inda ta tsallaka daga mataki na 7 zuwa mataki na 5.

LABARAI MASU NASABA

Ballon d’Or: Messi, Yamal, Da Mane Na Cikin ‘Yan Wasa 30 Da Aka Zaɓo

Ƙungiyoyi 5 Da Ke Takarar Gwarzuwar Ƙungiya Ta Bana

Arsenal mai arzikin da ya kai dala biliyan 5.4, (fam biliyan 4.01) ita ce ta 8, sai Chelsea ta 9 da arziki dala biliyan 4.2 (fam biliyan 3.12) ita kuma Tottenham mai arziki dala biliyan 3, (fam biliyan 2.23) ita ce a matsayi na 10.

Amma Arsenal za ta iya kara yin sama cikin jerin a shekara mai zuwa ganin cewa ta lashe gasar Premier kuma a karon farko cikin shakara 22 ta kai wasan karshe na Champions League. Duk da cewa Real Madrid ba Barcelona ne a sama, a matsayi na daya da na biyu, to amma karin kungiya daya tilo daga gasar La Liga ta Spain ita ce Atletico Madrid wadda ke a matsayi na 11.

Yayin da Ingila take da kungiyoyi 11 a cikin 30, gasar Premier ita ce kungiyar da ta fi yawan kungiyoyi a cikin jerin masu arzikin na duniya.

Akwai kuma kungiyoyi 7 daga gasar kungiyoyin kasar Amurka MLS, sai hudu daga gasar Italiya ta Seria A, uku daga gasar Bundusliga ta Jamus sai kuma daya daga gasar Ligue 1 ta Faransa da daya daga gasar Primera Liga ta kasar Portugal.

Kenan hakan na nufin kowace kungiya na da dukiya gwargwadon dala biliyan 2.9 a jimilla, inda aka samu habbaka na kashi 21% idan aka kwatanta da alkaluman baya na dala biliyan 2.4 ga kowace kungiya.

Sauran kungiyoyin Premier League da ke cikin jerin kungiyoyi masu arziki na duniya su ne Aston Billa mai jimillar dukiya dala biliyan 1.4 a matsayi na 16, sai Newcastle United mai dala biliyan 1.25 a matsayi na 18, Eberton mai dala miliyan 930 a matsayi na 25, Fulham ma da dala miliyan 920 a matsayi na 26, sai Brighton mai dala miliyan 910 a matsayi na 27.

Abba Ibrahim Wada
Website |  + postsBio
  • Abba Ibrahim Wada
    Yaushe Za A Fara Kofin Zakarun Turai
  • Abba Ibrahim Wada
    Messi Ya Yi Ritaya A Argentina: Da Me Za Mu Iya Tuna Gwarzon Duniyar?
  • Abba Ibrahim Wada
    Su Waye ‘Yan wasan Nijeriya Da Za Su Buga Gasar Firimiyar Ingila Ta Bana?
  • Abba Ibrahim Wada
    Chelsea A Ƙarƙashin Xavi Alonso

MASU ALAKA

Ballon D'or
Manyan Labarai

Ballon d’Or: Messi, Yamal, Da Mane Na Cikin ‘Yan Wasa 30 Da Aka Zaɓo

September 8, 2026
Ƙungiyoyi 5 Da Ke Takarar Gwarzuwar Ƙungiya Ta Bana
Wasanni

Ƙungiyoyi 5 Da Ke Takarar Gwarzuwar Ƙungiya Ta Bana

September 8, 2026
Kofin Duniya: Yau Falconets Za Su Kece Raini Da Spain
Wasanni

Kofin Duniya: Yau Falconets Za Su Kece Raini Da Spain

September 7, 2026
Next Post
An Gudanar Da Taron Tattaunawa Mai Taken “Tides And Voices” A Birnin Sanya Na Sin

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Mai Taken “Tides And Voices” A Birnin Sanya Na Sin

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.