ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, September 11, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sayar Wa Yankin Taiwan Makamai Da Amurka Ta Yi: “Taimaka Masa” Ne Ko “Illata Shi”?

by Sulaiman
9 months ago

Kwanan nan, gwamnatin kasar Amurka ta sanar da cewa, za ta sayar da makaman da kudinsu ya wuce dalar Amurka biliyan 11.1 ga yankin Taiwan na kasar Sin, adadin da ya kai kololuwa a tarihin sayar da makamai na Amurka ga Taiwan. Wannan mataki tamkar taimaka wa yankin Taiwan kara karfin sojanta ne aka yi, amma a hakika dai ba komai yake ba sai dai illata moriyarsa, tare da nufin sanya Taiwan ya zama makaminta a cikin tsarinta a duniya.

Sanin kowa ne, Amurka kasa ce mai karfi a bangaren masana’antar samar da kayayyakin yaki, wadda ta samu riba mai yawa daga cinikin sayar da makamai a duniya. Ta hanyar dada sayar wa yankin Taiwan makamai, Amurka ta rika samun kudi daga Taiwan, har ma ta shiga cikin harkokin siyasa, soja da fagen leken asiri na Taiwan, tare da kara karfin tasirinta a cikin harkokin yankin Taiwan.

Idan aka waiwayi tarihin sayar da makaman da Amurka ta yi tun bayan yakin cacar baki, za a iya gano cewa, duk wani yankin da ya karbi makamai daga Amurka, a kullum yana fadawa cikin mummunan yanayi na “dogaro da Amurka a bangaren tsaro zuwa tsanantar da yanayin yankin har da rashin daidaiton tattalin arzikinsa”.

ADVERTISEMENT

Karuwar kudin da yankin Taiwan ke kashewa wajen sayen makaman Amurka ya kawo illa ga bukatun ci gaban tattalin arziki da inganta rayuwar jama’a a yankin na yanzu. Al’ummar Taiwan tana shan daci bisa matakin da wasu ‘yan aware suka dauka, kuma za su fuskanci kalubale na rashin samun zaman lafiya mai dorewa da ci gaban tattalin arziki a mashigin teku na Taiwan.

Ka’idar “Kasar Sin daya tak a duniya” ta samu gagarumar amincewa a duniya, ‘yan aware a Taiwan sun sadaukar da bukatun jama’ar Taiwan don sayen makamai daga Amurka, wacce ta samu riba mai yawan gaske daga wannan ciniki, don cimma burinsu na ware Taiwan daga kasar Sin bisa karfin tuwo. Ko shakka babu, munafunci dodo ya kan ci mai shi. Kasar Amurka ta yi ta karya alkawarinta, tana mara wa ‘yan aware na Taiwan baya, to tabbas! kaikayi zai koma kan mashekiya!(Mai zane da rubut: MINA)

LABARAI MASU NASABA

Taswirar Duniya Mai Adalci: Afirka Ta Ki A Sake “Rage” Girmanta

Duk Runtsi, Akwai Mai Ba Da Kulawa Ta Musamman A Kasar Sin

Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Nazarin CGTN: Kungiyar BRICS Tana Kara Taka Rawar Gani A Harkokin Duniya
  • Sulaiman
    2027: A Karon Farko INEC Za Ta Ƙaddamar Da Na’urar Bibiyar Zaɓen Nijeriya
  • Sulaiman
    Me Ya Sa Kamfanonin Amurka Ke Kyautata Zato Ga Sabuwar Damar Sin?
  • Sulaiman
    Gwarzuwar Ma’aikaciyar Gwamnati Ta Shekarar 2026 Mrs Zubaida Umar

MASU ALAKA

Taswirar Duniya Mai Adalci: Afirka Ta Ki A Sake “Rage” Girmanta
Ra'ayi Riga

Taswirar Duniya Mai Adalci: Afirka Ta Ki A Sake “Rage” Girmanta

September 8, 2026
Duk Runtsi, Akwai Mai Ba Da Kulawa Ta Musamman A Kasar Sin
Ra'ayi Riga

Duk Runtsi, Akwai Mai Ba Da Kulawa Ta Musamman A Kasar Sin

September 4, 2026
Samun Rarar Kudin Ciniki Ba “Laifi” Ba Ne, Hadin Gwiwa Da Cin Moriya Tare Ita Ce Mafita Ga Kowa
Ra'ayi Riga

Samun Rarar Kudin Ciniki Ba “Laifi” Ba Ne, Hadin Gwiwa Da Cin Moriya Tare Ita Ce Mafita Ga Kowa

September 2, 2026
Next Post
Ramadan: Hisbah Ta Rufe Wuraren Shan Giya, Ta Hana Karuwanci A Jigawa

Hisbah Ta Kama Mutane 9 Kan Yawon Dare A Kano

LABARAI MASU NASABA

Nazarin CGTN: Kungiyar BRICS Tana Kara Taka Rawar Gani A Harkokin Duniya

Nazarin CGTN: Kungiyar BRICS Tana Kara Taka Rawar Gani A Harkokin Duniya

September 11, 2026
Za A Ci ’Yan Siyasa Masu Kalaman Ɓatanci Tarar Miliyan 10 Da Ɗaurin Watanni 12 — INEC

2027: A Karon Farko INEC Za Ta Ƙaddamar Da Na’urar Bibiyar Zaɓen Nijeriya

September 11, 2026
Me Ya Sa Kamfanonin Amurka Ke Kyautata Zato Ga Sabuwar Damar Sin?

Me Ya Sa Kamfanonin Amurka Ke Kyautata Zato Ga Sabuwar Damar Sin?

September 11, 2026
Gwarzuwar Ma’aikaciyar Gwamnati Ta Shekarar 2026  Mrs Zubaida Umar

Gwarzuwar Ma’aikaciyar Gwamnati Ta Shekarar 2026 Mrs Zubaida Umar

September 11, 2026
Sin Ta Kafa Manufar Shiga Sahun Manyan Kasashen Dake Da Karfi A Harkar Kera Motoci A Duniya Nan Da Shekarar 2030

Sin Ta Kafa Manufar Shiga Sahun Manyan Kasashen Dake Da Karfi A Harkar Kera Motoci A Duniya Nan Da Shekarar 2030

September 11, 2026
Sakkwato: Al’ummar Tambuwal Sun Yi Zanga-Zanga Kan Taɓarɓarewar Tsaro

Sakkwato: Al’ummar Tambuwal Sun Yi Zanga-Zanga Kan Taɓarɓarewar Tsaro

September 11, 2026
Sanata yari

Gwarzon Ɗan Siyasa Na Shekarar 2026 Sanata Abdul’Aziz Abubakar Yari

September 11, 2026
Kasar Sin Za Ta Taimaka Wajen Bunkasa Wadatar Makamashi Da Ci Gaba Mai Dorewa A Duniya

Kasar Sin Za Ta Taimaka Wajen Bunkasa Wadatar Makamashi Da Ci Gaba Mai Dorewa A Duniya

September 11, 2026
SAW

Ɗabi’un Annabi (SAW) Kan Abubuwa Na Al’adar Rayuwa

September 11, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Shirya Horar Da Malamai 250,000

Gwamnatin Tarayya Ta Shirya Horar Da Malamai 250,000

September 11, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.