ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, September 15, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Na Sahun Gaba A Duniya A Fannin Samar Da Wutar Lantarki

by CGTN Hausa and Sulaiman
5 months ago
default

default

Ya zuwa rubu’i na daya na shekarar nan ta 2026, kasar Sin ta kafa jimillar na’urorin samar da wutar lantarki kusa kilowat biliyan 4, kwatankwacin ninki uku na jimillar wanda Amurka ke samarwa.

Da wannan sakamako, Sin ta zamo kan gaba a duniya a wannan fanni, kamar dai yadda rahotanni daga kafar watsa labarai ta CCTV suka shaida.

Cikin adadin, yawan wutar lantarki da kasar Sin ta samar ciki har da ta karfin ruwa, da nukiliya, da iska, da hasken rana ya kai kilowat duk sa’a tiriliyan 0.7, adadin da ya karu da kaso 2.8% bisa na makamancin lokaci na bara, kana ya kai kaso 33.2 bisa dari na adadin wutar lantarki da masana’antu ke samarwa.

ADVERTISEMENT

A wani fanni na daban, kasar Sin ta kaddamar da aikin gwaji domin gajiyar iyalai 100,000 na farko, wadanda za su ci gajiyar amfani da makamashi da aka samar daga hadakar iskar gas da iskar hydrogen, a birnin Weifang na lardin Shandong. Ta amfani da bututan da ake da su, da kara kaso 10 bisa dari na iskar hydrogen, aikin zai maye gurbin kyubik mita biliyan 15 ta iskar gas da ake amfani da ita a duk shekara, tare da rage fitar da iskar CO2 da tan miliyan 30.

A wani ci gaban kuma, zangon farko na bikin baje kolin Canton karo na 139, ya mayar da hankali ga “Sarrafa hajoji ta hanyoyin zamani”, inda bikin ya hallara kamfanonin manyan fasahohi har 5,900 da ma matsakaitan kamfanoni.

LABARAI MASU NASABA

Jawabin Xi A Taron BRICS, Mafita Ce Ga Matsalolin Duniya

Duk Wani Yunkuri Na Karfafa Burin Japan Na Fadada Karfin Soji Zai Jefa Yankin Cikin Hadari

Yayin da kuma zango na biyu na bikin zai mayar da hankali ga baje “Kayayyakin amfanin gida masu inganci”, masu nasaba da kayan gine-gine marasa gurbata yanayi, da na amfani a gidaje masu aiki da na’urori masu kwakwalwa.

Za a gudanar da zangon na biyu ne tun daga ranar 23 ga watan nan na Afirilu. (Saminu Alhassan)

Sin
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Tsohon Firaminsitan Jordan: Kasar Sin Tana Kan Gaba Wajen Gudanar Da Fasahar AI A Duniya

    Hadin Gwiwar BRICS Na Jagorantar Hadin Kan Kasashe Masu Tasowa Da Dogaro Da Karfin Kansu

    Sin Na Shirin Fadada Samar Da Hidimomin Reno Da Na Kiwon Lafiyar Yara Masu Rahusa

    Gudummawar Da Hada-Hadar Ba Da Hidima Ta Sin Take Kawo Wa Duniya
Sin
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Jawabin Xi A Taron BRICS, Mafita Ce Ga Matsalolin Duniya
  • Sulaiman
    Duk Wani Yunkuri Na Karfafa Burin Japan Na Fadada Karfin Soji Zai Jefa Yankin Cikin Hadari
  • Sulaiman
    Tsohon Firaminsitan Jordan: Kasar Sin Tana Kan Gaba Wajen Gudanar Da Fasahar AI A Duniya
  • Sulaiman
    Hadin Gwiwar BRICS Na Jagorantar Hadin Kan Kasashe Masu Tasowa Da Dogaro Da Karfin Kansu

MASU ALAKA

Jawabin Xi A Taron BRICS, Mafita Ce Ga Matsalolin Duniya
Daga Birnin Sin

September 14, 2026

Next Post
Manufar Kawar Da Haraji Ta Sin Za Ta Bunkasa Fitar Da Hajojin Afirka Da Tallafawa Cigaban Masana’antu In Ji Wani Masanin Afirka Ta Kudu

Na Miƙa Kaina Ga Hukumomin Tsaro – Sanata Shehu Buba

Na Miƙa Kaina Ga Hukumomin Tsaro – Sanata Shehu Buba

September 14, 2026
Sin Na Shirin Fadada Samar Da Hidimomin Reno Da Na Kiwon Lafiyar Yara Masu Rahusa

Sin Na Shirin Fadada Samar Da Hidimomin Reno Da Na Kiwon Lafiyar Yara Masu Rahusa

September 14, 2026
Sin

Babu Dalilin Da Zai Sa Nijeriya Yin Talauci – Obasanjo

September 14, 2026
Gudummawar Da Hada-Hadar Ba Da Hidima Ta Sin Take Kawo Wa Duniya

Gudummawar Da Hada-Hadar Ba Da Hidima Ta Sin Take Kawo Wa Duniya

September 14, 2026
Sin

Air Peace Da United Nigeria, Jirage 2 Masu Latti Sosai Watan Agusta — NCAA

September 14, 2026
Ra’ayin Kasar Sin Kan Fasahar AI Yana Samar Da Damammaki Ga Afirka

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci