ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, November 20, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Ta Kaddamar Da Gagarumin Bikin Ba Da Lambobin Yabo Na Kasar Sin

by CGTN Hausa and yahuzajere
2 years ago
Sin

Yau da safe, an yi gaggarumin bikin ba da lambobin yabo da karramawa   na kasar Sin, babban sakataren kwamitin kolin jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin, kana shugaban kasar kuma shugaban kwamitin soja na kasar Sin Xi Jinping ya ba da lambobin yabo da karramawa na kasar Sin ga jaruman kasar, tare da gabatar da jawabi.

 

Xi ya nuna cewa, Sin ta samu gaggarumin ci gaba a bangaren samun saurin bunkasuwar tattalin arziki da raya kwanciyar hankalin al’umma mai dorewa a cikin shekaru 75 da suka gabata tun kafuwar sabuwar kasar Sin, karkashin kokarin al’ummar Sinawa a duk fadin kasar bisa jagorancin JKS, jarumai da dama sun ba da gudunmawarsu, kuma wadanda suka samu lambobin yabo a yau su ne fitattun wakilai daga cikinsu. Kasar ba za ta manta da labarai da gudunmawar da suka bayar ba, dole ne al’ummar Sinawa su yi koyi da ruhinsu na neman cika buri da karfin zuciya da halayen jajircewa.

ADVERTISEMENT

 

Xi ya kara da cewa, a cikin wadannan shekaru 75 da suka gabata, abokai da dama suna bin hanya iri daya tare da Sin, sun goyi bayan juna da magance wahalhalu tare, Madam Dilma Rousseff ta kasance daya daga cikinsu, shi ya sa Sin ta ba ta lambar yabo ta sada zumunci. Sin ba za ta manta da abokai baki wadanda suke ba da gudunmawa ga bunkasuwar Sin da damar kara dankon zumunci tsakanin al’ummar Sin da sauran kasashe ba. Sinawa na fatan hadin gwiwa da al’ummomin kasa da kasa don kiyaye zaman lafiya da gaggauta samun bunkasuwa tare da kafa wata kyakkyawar makomar bil Adam ta bai daya, wanda zai kai ga kafa wata makomar mai haske ga bil Adama nan gaba. (Amina Xu)

LABARAI MASU NASABA

Sanarwar Shugabannin Sin Da Rasha Da Amurka Kan Tsaro

Xi: Dangantakar Sin Da Amurka Na Cikin Kyakkyawan Yanayi

 

Sin
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sanarwar Shugabannin Sin Da Rasha Da Amurka Kan Tsaro
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Peng Liyuan Tare Da Matan Shugabannin Kungiyar APEC Sun Ziyarce Wurin Nune-nunen Al’adu
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Shugaba Xi Ya Yi Kira Da A Himmatu Wajen Magance Kalubale Masu Nasaba Da Karuwar Tsofaffi
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Bunkasa Da Wadatar Yankin Asiya Da Tekun Fasifik Cikin Hadin Gwiwa: Burin Ci Gaban Yankin Da Za A Iya Cimmawa
Sin
yahuzajere
+ posts Bio
  • yahuzajere
    Da Kujerar Mulki Gara Zaman Lafiyar Kano
  • yahuzajere
    Ya Kamata Amurka Ta San Ana Barin Halal Don Kunya
  • yahuzajere
    Buɗaɗɗiyar Wasiƙa Ga Gwamnatin Tarayya A Kan Tozarta Marasa Lafiya Daga Jami’an FIRS A Kano
  • yahuzajere
    Wani Asibiti A Kano Ya Ƙaddamar Da Na’urar Kula Da Jarirai Irinta Ta Farko A Arewacin Nijeriya

MASU ALAKA

Sanarwar Shugabannin Sin Da Rasha Da Amurka Kan Tsaro
Daga Birnin Sin

Sanarwar Shugabannin Sin Da Rasha Da Amurka Kan Tsaro

November 19, 2026
Xi: Dangantakar Sin Da Amurka Na Cikin Kyakkyawan Yanayi
Daga Birnin Sin

Xi: Dangantakar Sin Da Amurka Na Cikin Kyakkyawan Yanayi

November 19, 2026
Xi Ya Shugabanci Ganawa Tsakanin Shugabannin Sin Da Rasha Da Amurka
Daga Birnin Sin

Xi Ya Shugabanci Ganawa Tsakanin Shugabannin Sin Da Rasha Da Amurka

November 19, 2026
Next Post
Ofishin Jakadancin Sin Dake Najeriya Ya Gudanar Da Liyafar Murnar Cika Shekaru 75 Da Kafuwar Sabuwar Kasar Sin

Ofishin Jakadancin Sin Dake Najeriya Ya Gudanar Da Liyafar Murnar Cika Shekaru 75 Da Kafuwar Sabuwar Kasar Sin

LABARAI MASU NASABA

An Gudanar Da Taron Masana Kan Harkokin Tattalin Arziki Da Kasuwanci Na APEC A Shenzhen

An Gudanar Da Taron Masana Kan Harkokin Tattalin Arziki Da Kasuwanci Na APEC A Shenzhen

November 18, 2026
Zaɓen 2027: INEC Ta Ci Gaba Da Ayyana Sunan Atiku A Matsayin Ɗan Takarar ADC Duk Da Rikicin Shugabanci

Zaɓen 2027: INEC Ta Ci Gaba Da Ayyana Sunan Atiku A Matsayin Ɗan Takarar ADC Duk Da Rikicin Shugabanci

November 18, 2026
Xi Ya Ce Alakar Sin Da Rasha Na Kawo Kwanciyar Hankali Da Tabbaci Ga Duniya Mai Cike Da Rudani

Xi Ya Ce Alakar Sin Da Rasha Na Kawo Kwanciyar Hankali Da Tabbaci Ga Duniya Mai Cike Da Rudani

November 18, 2026
Majalisar Dattawa Ta Kammala Shirin Kafa ’Yansandan Jihohi, Ta Nemi Amincewar Tinubu

Majalisar Dattawa Ta Kammala Shirin Kafa ’Yansandan Jihohi, Ta Nemi Amincewar Tinubu

November 18, 2026
Xi Ya Tarbi Trump A Filin Jiragen Sama Na Shenzhen

Xi Ya Tarbi Trump A Filin Jiragen Sama Na Shenzhen

November 18, 2026
Matashi Ya Rasu Bayan Ya Faɗa Cikin Kududdufi A Kano

Kano: An Kama Masu Karɓar Haraji Ba Bisa Ƙa’ida Ba

November 18, 2026
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Tsohowar Shugaban Kotun Gargajiya A Benue

Kotu A Kano Ta Tsare Malamin Jami’a Kan Alaƙanta Kamfanin Rufaida Yoghurt Da Malami

November 18, 2026
Taron Shugabannin Kamfanoni Na APEC Na Shekarar 2026 Ya Fitar Da “Shawarar Shenzhen”

Taron Shugabannin Kamfanoni Na APEC Na Shekarar 2026 Ya Fitar Da “Shawarar Shenzhen”

November 18, 2026
Xi Ya Shirya Liyafar Maraba Ga Bakin Da Suke Halartar Taron APEC

Xi Ya Shirya Liyafar Maraba Ga Bakin Da Suke Halartar Taron APEC

November 18, 2026
NDLEA Ta Kama Tabar Wiwi Buhu 116 A Jihar Kano

NDLEA Ta Kama Mutane Takwas Da Ke Safarar Hodar Iblis Daga Legas Zuwa Turai

November 18, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.