ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 24, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Ta Kaddamar Da Rukuni Mafi Girma Na Na’Urorin Inganta Fasahar AI

by Sulaiman and CGTN Hausa
5 months ago

An kaddamar da rukuni mafi girma na hadakar na’urori masu kwakwalwa a babbar cibiyar sadarwar na’urorin ta kasar Sin da ke Zhengzhou na lardin Henan da ke tsakiyar kasar.

Babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na kasar Sin CMG, ya ruwaito cewa, wannan wata muhimmiyar nasara ce ga tsarin kayayyakin na’urori masu kwakwalwa da ke ingiza binciken kimiyya a bangaren kirkirarriyar basira ta AI, lamarin da zai taimaka wa kasar Sin samun babbar damar wajen amfani da AI a tsarin ayyukan masana’antu.

Babbar cibiyar na’urorin ta fara aikin gwaji ne a ranar 5 ga watan Fabrairu da naurorin chip masu gaggauta kirkiro manhajojin AI guda 30,000 da aka samar a cikin gida.

ADVERTISEMENT

Zuwa jiya Talata kuma, adadin wadannan na’urorin chip ya karu zuwa 60,000.Wannan babbar cibiya ta samar da wani hadadden tsarin da aka samar a cikin gida mai hade da bayanai da karfin sarrafa su da tsare-tsare da manhajoji.

Haka kuma, ta hada rukunonin bayanai da kayayyaki da dubban tsare tsaren AI da za a iya amfani da su, wanda ke bayar da amfani da bunaksa su cikin sauri. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)

LABARAI MASU NASABA

An Cimma Yarjejeniyoyi Da Dama A Zagaye Na 8 Na Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayyar Sin Da Amurka

Sin Na Aiwatar Da Kwararan Matakan Ingiza Ci Gaban Duniya

Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Sultan Ya Gargaɗi Malaman Addini Kan Kare Masu Cin Hanci Da Rashawa
  • Sulaiman
    ’Yansanda Sun Ƙwato Motoci 52, Sun Kama Masu Laifi 177 A Mako Guda
  • Sulaiman
    Kada Ku Ɗauki Nauyin Aikin Hajji Da Kuɗaɗen Da Aka Sace — Sultan Ga ’Yan Siyasa
  • Sulaiman
    Ya Kamata Kowane Dan Nijeriya Ya Samu Horon Soja – Ministan Tsaro
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    An Cimma Yarjejeniyoyi Da Dama A Zagaye Na 8 Na Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayyar Sin Da Amurka
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Na Aiwatar Da Kwararan Matakan Ingiza Ci Gaban Duniya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Firaministan Sin: Karfafa Hadin Gwiwar Kasashe Masu Tasowa Da Masu Ci Gaba A Fannin Cinikayyar Fasahohin Zamani
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Xi Jinping Ya Isa Washington DC Don Ziyarar Aiki a Amurka

MASU ALAKA

An Cimma Yarjejeniyoyi Da Dama A Zagaye Na 8 Na Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayyar Sin Da Amurka
Daga Birnin Sin

An Cimma Yarjejeniyoyi Da Dama A Zagaye Na 8 Na Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayyar Sin Da Amurka

September 24, 2026
Sin Na Aiwatar Da Kwararan Matakan Ingiza Ci Gaban Duniya
Daga Birnin Sin

Sin Na Aiwatar Da Kwararan Matakan Ingiza Ci Gaban Duniya

September 24, 2026
Firaministan Sin: Karfafa Hadin Gwiwar Kasashe Masu Tasowa Da Masu Ci Gaba A Fannin Cinikayyar Fasahohin Zamani
Daga Birnin Sin

Firaministan Sin: Karfafa Hadin Gwiwar Kasashe Masu Tasowa Da Masu Ci Gaba A Fannin Cinikayyar Fasahohin Zamani

September 24, 2026
Next Post
‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi

Yansanda Sun Kama Mutane 14, Sun Kwato Motoci 17 Da Aka Sace A Abuja

LABARAI MASU NASABA

Kotu Ta Umarci A Kamo Mata Dogarin Gwamna El-Rufa’i

El-Rufai Ya Magantu Kan Abokansa Da Suka Yi Shiru Yayin Da Yake Tsare A Hannun ICPC

September 24, 2026
An Cimma Yarjejeniyoyi Da Dama A Zagaye Na 8 Na Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayyar Sin Da Amurka

An Cimma Yarjejeniyoyi Da Dama A Zagaye Na 8 Na Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayyar Sin Da Amurka

September 24, 2026
Sin Na Aiwatar Da Kwararan Matakan Ingiza Ci Gaban Duniya

Sin Na Aiwatar Da Kwararan Matakan Ingiza Ci Gaban Duniya

September 24, 2026
Firaministan Sin: Karfafa Hadin Gwiwar Kasashe Masu Tasowa Da Masu Ci Gaba A Fannin Cinikayyar Fasahohin Zamani

Firaministan Sin: Karfafa Hadin Gwiwar Kasashe Masu Tasowa Da Masu Ci Gaba A Fannin Cinikayyar Fasahohin Zamani

September 24, 2026
Xi Jinping Ya Isa Washington DC Don Ziyarar Aiki a Amurka

Xi Jinping Ya Isa Washington DC Don Ziyarar Aiki a Amurka

September 24, 2026
Garkuwa: Sarkin Gobir Ya Bukaci Agajin Gaggawa Daga Gwamnatin Sakkwato

An Kama Wani Mutum Kan Zargin Bai Wa ’Yan Bindiga Bayanai A Sakkwato

September 24, 2026
Tsohon Kyaftin Super Eagles William Troost-Ekong Ya Karɓi Musulunci A Qatar

Tsohon Kyaftin Super Eagles William Troost-Ekong Ya Karɓi Musulunci A Qatar

September 24, 2026
’Yan Bindiga Sun Sace Matafiya 28 A Jihar Filato

‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Sa-kai 3, Rami Ya Rufta Kan Masu Haƙar Ma’adinai 4 A Filato

September 24, 2026
Musk Ya Hango Gagarumin Ci Gaban Mutum-Mutumi Masu Siffar Dan’Adam A Kasar Sin Tare Da Yabawa Da Yadda Kasar Ke Da Ban Sha’awa

Musk Ya Hango Gagarumin Ci Gaban Mutum-Mutumi Masu Siffar Dan’Adam A Kasar Sin Tare Da Yabawa Da Yadda Kasar Ke Da Ban Sha’awa

September 23, 2026
Zargin Maita: ‘Yansanda Sun Cafke Mutum Huɗu Bisa Hallaka Wani A Bauchi

Zargin Maita: ‘Yansanda Sun Cafke Mutum Huɗu Bisa Hallaka Wani A Bauchi

September 23, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.