• Leadership Hausa
Thursday, March 23, 2023
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Ta Mika Kaso Na 2 Na Tallafin Kayan Abinci Ga Sri Lanka

by CMG Hausa
8 months ago
in Daga Birnin Sin
0
Sin Ta Mika Kaso Na 2 Na Tallafin Kayan Abinci Ga Sri Lanka
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Labarai Masu Nasaba

Siyasantar Da Batun Gano Asalin COVID-19 Dabara Ce Ta Boye Gaskiya

Hadin Gwiwar Sin Da Rasha Na Da Muhimmanci Sosai Ga Duniya

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Wang Wenbin, ya ce Sin ta yi nasarar mika kaso na 2 na kayan abinci, na tallafin gaggawa ga kasar Sri Lanka, wadda ke fama da matsanancin yanayin siyasa.

Wang Wenbin, wanda ya bayyana hakan yayin taron manema labarai na Juma’ar nan, ya ce an mika tallafin ne a jiya Alhamis.

  • Kamata Ya Yi A Hukunta ‘Yan Siyasar Amurka Da Suka Kitsa Juyin Mulki A Wasu Kasashe

Ya ce a matsayin ta na kawa, kuma makwafciya ga Sri Lanka, har kullum, kasar Sin na mayar da hankali ga halin matsi, da kalubale da Sri Lanka ke fuskanta a yanzu, tana kuma ci gaba da samar da taimako gare ta, a fannonin tattalin arziki da ci gaban zamantakewar al’umma iya karfin ta.

Tuni kasar Sin ta sanar da aniyar ta, ta tallafawa Sri Lanka da agajin jin kai na kudin Sin yuan miliyan 500. (Mai fassarawa: Saminu daga CMG Hausa)

ShareTweetSendShare
Previous Post

Gwamnatin Kano Ta Rufe Makarantun Kiwon Lafiya 26 Saboda Rashin Lasisi

Next Post

Matasan Arewa Sun Caccaki Babachir kan Sukar Takarar Musulmi da Musulmi

Related

Siyasantar Da Batun Gano Asalin COVID-19 Dabara Ce Ta Boye Gaskiya
Daga Birnin Sin

Siyasantar Da Batun Gano Asalin COVID-19 Dabara Ce Ta Boye Gaskiya

29 mins ago
Hadin Gwiwar Sin Da Rasha Na Da Muhimmanci Sosai Ga Duniya
Daga Birnin Sin

Hadin Gwiwar Sin Da Rasha Na Da Muhimmanci Sosai Ga Duniya

2 hours ago
Gyare-gyare Su Kan Faru Ne Bisa Sauyawar Tunanin Mutum
Daga Birnin Sin

Gyare-gyare Su Kan Faru Ne Bisa Sauyawar Tunanin Mutum

2 hours ago
Me Ya Sa Amurka Ta Sake Rura Wuta Kan Batun Gano Asalin Annobar Covid-19?
Daga Birnin Sin

Me Ya Sa Amurka Ta Sake Rura Wuta Kan Batun Gano Asalin Annobar Covid-19?

20 hours ago
An Cika Shekaru 10 Tun Bayan Da Xi Jinping Ya Gabatar Da Ra’ayin Gina Al’umma Mai Kyakkyawar Makoma Ga Daukacin Bil’adama
Daga Birnin Sin

An Cika Shekaru 10 Tun Bayan Da Xi Jinping Ya Gabatar Da Ra’ayin Gina Al’umma Mai Kyakkyawar Makoma Ga Daukacin Bil’adama

21 hours ago
Jagorori Da Al’ummun Afirka Ne Ke Da Ta Cewa Game Da Alfanun Kasar Sin Ko Akasin Hakan A Nahiyar 
Daga Birnin Sin

Jagorori Da Al’ummun Afirka Ne Ke Da Ta Cewa Game Da Alfanun Kasar Sin Ko Akasin Hakan A Nahiyar 

22 hours ago
Next Post
Matasan Arewa Sun Caccaki Babachir kan Sukar Takarar Musulmi da Musulmi

Matasan Arewa Sun Caccaki Babachir kan Sukar Takarar Musulmi da Musulmi

LABARAI MASU NASABA

Matawalle Ya Karbi Faduwa, Ya Yi Fatan Alheri Ga Sabon Gwamnan Zamfara

Matawalle Ya Karbi Faduwa, Ya Yi Fatan Alheri Ga Sabon Gwamnan Zamfara

March 23, 2023
Siyasantar Da Batun Gano Asalin COVID-19 Dabara Ce Ta Boye Gaskiya

Siyasantar Da Batun Gano Asalin COVID-19 Dabara Ce Ta Boye Gaskiya

March 23, 2023
Jirgin Saman Nijeriya Zai Fara Aiki Kafin Ranar 29 Ga Mayu

Jirgin Saman Nijeriya Zai Fara Aiki Kafin Ranar 29 Ga Mayu

March 23, 2023
Ina So A Ko’ina A Ji Hikima Da Fasaharmu – Yusuf King

Ina So A Ko’ina A Ji Hikima Da Fasaharmu – Yusuf King

March 23, 2023
Hadin Gwiwar Sin Da Rasha Na Da Muhimmanci Sosai Ga Duniya

Hadin Gwiwar Sin Da Rasha Na Da Muhimmanci Sosai Ga Duniya

March 23, 2023
Ramadan: Lokutan Sahur Da Buda-baki Na Azumin Gobe A Wasu Birane

Ramadan: Lokutan Sahur Da Buda-baki Na Azumin Gobe A Wasu Birane

March 23, 2023
Gyare-gyare Su Kan Faru Ne Bisa Sauyawar Tunanin Mutum

Gyare-gyare Su Kan Faru Ne Bisa Sauyawar Tunanin Mutum

March 23, 2023
NLC Za Ta Shiga Yajin Aiki Saboda Karancin Kudi A Nijeriya

NLC Za Ta Shiga Yajin Aiki Saboda Karancin Kudi A Nijeriya

March 23, 2023
FEC Ta Amince Da Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Wajen Gina Barikin Jami’an NDLEA

FEC Ta Amince Da Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Wajen Gina Barikin Jami’an NDLEA

March 23, 2023
Mata Magoya Bayan PDP Na Zanga-Zangar Watsi Da Sakamakon Zaben Gwamnan Kaduna

Mata Magoya Bayan PDP Na Zanga-Zangar Watsi Da Sakamakon Zaben Gwamnan Kaduna

March 23, 2023
ADVERTISEMENT
Advertise with us

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.