ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, September 20, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sojoji Sun Kashe Ƴan Ta’adda 12, Sun Ceto Mutane 66 Da Aka Yi Garkuwa Da Su

by Abubakar Sulaiman
1 day ago

Rundunar Sojojin Nijeriya ta ce ta kashe ’yan ta’adda 12, ta ceto fiye da mutane 66 da aka yi garkuwa da su, tare da kama sama da mutum 34 da ake zargi da taimaka wa ’yan ta’adda a hare-haren da ta gudanar a sassa daban-daban na ƙasar. Sojojin sun kuma gano tare da lalata bama-bamai 12 da aka binne a kan hanya a Jihar Neja.

Daraktan yaɗa labarai na shalƙwatar kwatar Tsaro, Manjo Janar Michael Onoja, ne ya bayyana hakan ranar Asabar, 19 ga Satumba, 2026. Ya ce ayyukan sun haɗa da kashe ƴan ta’adda, da ceto waɗanda aka sace, da kuma cafke masu samar da kayayyaki da bayar da bayanan sirri ga ƙungiyoyin ta’addanci.

A yankin Arewa ta Tsakiya, sojojin Operation Savannah Shield sun kashe ’yan ta’adda a jihohin Kwara da Neja, tare da kwato makamai da harsasai. A ranar 15 ga Satumba, sun ceto mutum 22 da aka yi garkuwa da su a ƙauyen Muchiya da ke Ƙaramar Hukumar Rafi ta Jihar Neja, bayan da ’yan ta’addan suka tsere suka bar waɗanda suka sace. Haka kuma, an lalata bama-bamai 12 da aka gano a yankunan Neja da Kwara tsakanin 12 da 17 ga Satumba.

ADVERTISEMENT

A Arewa maso Yamma da Arewa maso Gabas, sojojin sun gudanar da hare-hare a jihohin Kaduna, da Katsina, da Kebbi, da Sakkwato, da Adamawa da Barno, inda suka ceto mutane da dama tare da kama waɗanda ake zargi da taimaka wa masu garkuwa da mutane da ’yan ta’adda. A Barno, sojoji sun ceto mutane 14 a yankunan Armuda da Gava na Ƙaramar Hukumar Gwoza, ciki har da Limamin Ngoshe, Malam Sadiq, wanda aka sace a harin da aka kai garin a ranar 3 ga Maris, 2026.

Haka kuma, sojojin sun gudanar da ayyuka a wasu yankuna, ciki har da jihohin Binuwai, da Taraba, da Edo, da Imo da Delta, inda suka kama waɗanda ake zargi da aikata laifuka, suka kwato makamai da harsasai, tare da tarwatsa wuraren tace ɗanyen mai ba bisa ƙa’ida ba.

LABARAI MASU NASABA

Manyan Abubuwa 7 Da Za A Na Tuna Wa Da Tsohon Gwamnan Kogi Marigayi Ibro

Kano Pillars Ta Lallasa Doma United Da Ci 4-1 A Sani Abacha

Babban Hafsan Tsaron Nijeriya, Janar Olufemi Oluyede, ya yaba wa sojojin da sauran hukumomin tsaro bisa ayyukan, tare da kira ga al’umma da shugabannin gargajiya su ci gaba da ba jami’an tsaro sahihan bayanai domin ƙarfafa tsaro a ƙasar.

Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Manyan Abubuwa 7 Da Za A Na Tuna Wa Da Tsohon Gwamnan Kogi Marigayi Ibro
  • Abubakar Sulaiman
    Tinubu Ya Janye Shirin Halartar UNGA, Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya
  • Abubakar Sulaiman
    Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 9 A Sabbin Hare-Hare A Filato
  • Abubakar Sulaiman
    Yadda Ƴan Bindiga Suka Kashe Ƴan Kasuwa 3 A Filato

MASU ALAKA

Manyan Abubuwa 7 Da Za A Na Tuna Wa Da Tsohon Gwamnan Kogi Marigayi Ibro
Labarai

Manyan Abubuwa 7 Da Za A Na Tuna Wa Da Tsohon Gwamnan Kogi Marigayi Ibro

September 20, 2026
Kano Pillars Ta Lallasa Doma United Da Ci 4-1 A Sani Abacha
Labarai

Kano Pillars Ta Lallasa Doma United Da Ci 4-1 A Sani Abacha

September 20, 2026
Tinubu Ya Janye Shirin Halartar UNGA, Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya
Labarai

Tinubu Ya Janye Shirin Halartar UNGA, Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya

September 20, 2026
Next Post
Yadda Ƴan Bindiga Suka Kashe Ƴan Kasuwa 3 A Filato

Yadda Ƴan Bindiga Suka Kashe Ƴan Kasuwa 3 A Filato

LABARAI MASU NASABA

Tawagar Kasar Sin Ta Lashe Lambobin Zinare 11 A Ranar Farko Ta Gasar Wasanni Ta Asiya

Tawagar Kasar Sin Ta Lashe Lambobin Zinare 11 A Ranar Farko Ta Gasar Wasanni Ta Asiya

September 20, 2026
Manyan Abubuwa 7 Da Za A Na Tuna Wa Da Tsohon Gwamnan Kogi Marigayi Ibro

Manyan Abubuwa 7 Da Za A Na Tuna Wa Da Tsohon Gwamnan Kogi Marigayi Ibro

September 20, 2026
Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su

Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su

September 20, 2026
Kano Pillars Ta Lallasa Doma United Da Ci 4-1 A Sani Abacha

Kano Pillars Ta Lallasa Doma United Da Ci 4-1 A Sani Abacha

September 20, 2026
Osimhen Ba Zai Buga Wa Nijeriya Wasannin Madagascar Da Guinea-Bissau Ba

Osimhen Ba Zai Buga Wa Nijeriya Wasannin Madagascar Da Guinea-Bissau Ba

September 20, 2026
An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui

An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui

September 20, 2026
Tinubu Ya Janye Shirin Halartar UNGA, Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya

Tinubu Ya Janye Shirin Halartar UNGA, Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya

September 20, 2026
Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 9 A Sabbin Hare-Hare A Filato

Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 9 A Sabbin Hare-Hare A Filato

September 20, 2026
Kwankwaso Ya Ce A Shirye Yake Ya Sasanta Gwamna Yusuf

Kwankwaso Ya Ce A Shirye Yake Ya Sasanta Gwamna Yusuf

September 20, 2026
NSCDC Ta Kama Mutane Biyar Kan Zargin Sayar Da Naman Mushen Shanu A Yobe

NSCDC Ta Kama Mutane Biyar Kan Zargin Sayar Da Naman Mushen Shanu A Yobe

September 20, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.