ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, September 20, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Manyan Abubuwa 7 Da Za A Na Tuna Wa Da Tsohon Gwamnan Kogi Marigayi Ibro

by Abubakar Sulaiman
54 minutes ago

Alhaji Ibrahim Idris, wanda aka fi sani da Ibro, ya jagoranci Jihar Kogi daga 2003 zuwa 2012 a ƙarƙashin jam’iyyar PDP. A tsawon kusan shekaru tara da ya yi kan karagar mulki, gwamnatinsa ta aiwatar da ayyuka a fannoni daban-daban, musamman ilimi, da lafiya da samar da ababen more rayuwa.

Ga manyan ayyuka bakwai da ake dangantawa da gwamnatinsa.

1. Gina Asibitin Kwararru A Lokoja: Gwamnatinsa ta gina babban asibitin ƙwararru mai gadaje 400 a Lokoja, domin faɗaɗa damar samun ingantaccen kiwon lafiya a jihar.

ADVERTISEMENT

2. Gina Makarantu A Faɗin Jihar: An gina kusan azuzuwa 2,000 na makarantun firamare, domin ƙara wa yara damar samun ilimi.

3. Bunƙasa Jami’ar Jihar Kogi: Gwamnatinsa ta tallafa wa Jami’ar Jihar Kogi da ke Anyigba, inda aka samu cikakken amincewa ga kwasa-kwasan karatunta guda 29 cikin watanni 29, a cewar wani rahoton The Nation na 2018.

LABARAI MASU NASABA

Kano Pillars Ta Lallasa Doma United Da Ci 4-1 A Sani Abacha

An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui

4. Gina Filin Wasan Confluence: Filin wasan Confluence da ke Lokoja na daga cikin muhimman ayyukan more rayuwa da ake dangantawa da gwamnatinsa, domin bunƙasa wasanni a jihar.

5. Gina Kasuwar Ƙasa Da Ƙasa: Kasuwar International Market da ke Lokoja na daga cikin manyan ayyukan kasuwanci da gwamnatinsa ta aiwatar, da nufin inganta harkokin cinikayya.

6. Samar Da Gidaje Ga Ma’aikata: Gwamnatinsa ta gina gidajen ma’aikata a Lokoja da sauran ƙananan hukumomin jihar, a wani yunƙuri na samar da matsuguni ga ma’aikatan gwamnati.

7. Inganta Hanyoyi Da Samar Da Ruwa: Ayyukan gwamnatinsa sun haɗa da faɗaɗa manyan hanyoyin Lokoja da kuma shirin samar da ruwan sha na Greater Lokoja Water Scheme.

Waɗannan ayyuka na daga cikin abubuwan da ake dangantawa da tarihin mulkin Ibrahim Idris a Kogi.

Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Tinubu Ya Janye Shirin Halartar UNGA, Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya
  • Abubakar Sulaiman
    Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 9 A Sabbin Hare-Hare A Filato
  • Abubakar Sulaiman
    Yadda Ƴan Bindiga Suka Kashe Ƴan Kasuwa 3 A Filato
  • Abubakar Sulaiman
    Sojoji Sun Kashe Ƴan Ta’adda 12, Sun Ceto Mutane 66 Da Aka Yi Garkuwa Da Su

MASU ALAKA

Kano Pillars Ta Lallasa Doma United Da Ci 4-1 A Sani Abacha
Labarai

Kano Pillars Ta Lallasa Doma United Da Ci 4-1 A Sani Abacha

September 20, 2026
An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui
Labarai

An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui

September 20, 2026
Tinubu Ya Janye Shirin Halartar UNGA, Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya
Labarai

Tinubu Ya Janye Shirin Halartar UNGA, Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya

September 20, 2026

LABARAI MASU NASABA

Manyan Abubuwa 7 Da Za A Na Tuna Wa Da Tsohon Gwamnan Kogi Marigayi Ibro

Manyan Abubuwa 7 Da Za A Na Tuna Wa Da Tsohon Gwamnan Kogi Marigayi Ibro

September 20, 2026
Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su

Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su

September 20, 2026
Kano Pillars Ta Lallasa Doma United Da Ci 4-1 A Sani Abacha

Kano Pillars Ta Lallasa Doma United Da Ci 4-1 A Sani Abacha

September 20, 2026
Osimhen Ba Zai Buga Wa Nijeriya Wasannin Madagascar Da Guinea-Bissau Ba

Osimhen Ba Zai Buga Wa Nijeriya Wasannin Madagascar Da Guinea-Bissau Ba

September 20, 2026
An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui

An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui

September 20, 2026
Tinubu Ya Janye Shirin Halartar UNGA, Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya

Tinubu Ya Janye Shirin Halartar UNGA, Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya

September 20, 2026
Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 9 A Sabbin Hare-Hare A Filato

Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 9 A Sabbin Hare-Hare A Filato

September 20, 2026
Kwankwaso Ya Ce A Shirye Yake Ya Sasanta Gwamna Yusuf

Kwankwaso Ya Ce A Shirye Yake Ya Sasanta Gwamna Yusuf

September 20, 2026
NSCDC Ta Kama Mutane Biyar Kan Zargin Sayar Da Naman Mushen Shanu A Yobe

NSCDC Ta Kama Mutane Biyar Kan Zargin Sayar Da Naman Mushen Shanu A Yobe

September 20, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Radda Ya Ƙaddamar Da Shirin Tsaron Abinci Da Tallafawa Matasa A Katsina

September 20, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.