ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, October 27, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tinubu Ya Janye Shirin Halartar UNGA, Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya

by Abubakar Sulaiman
1 month ago

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ba zai halarci babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 81 (UNGA 81) da za a gudanar a birnin New York na Amurka ba.

Maimakon haka, ya umarci Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, da ya jagoranci tawagar Nijeriya zuwa taron, wanda muhimmin ɓangaren muhawararsa zai gudana daga 22 zuwa 28 ga Satumba, 2026.

Wannan sauyi ya zo ne duk da cewa a watan Yuli, Jakadan Nijeriya na dindindin a Majalisar Ɗinkin Duniya, Ambasada Jimoh Ibrahim, ya bayyana cewa Tinubu ya tabbatar masa da niyyarsa ta halartar taron da kansa.

ADVERTISEMENT

An kuma saka sunan shugaban ƙasar cikin jerin shugabannin da aka tsara za su gabatar da jawabai a taron.

A sanarwar da Babban Mataimaki na Musamman ga Mataimakin Shugaban Ƙasa kan Yaɗa Labarai da Sadarwa, Stanley Nkwocha, ya fitar ranar Lahadi, 20 ga Satumba, 2026, ya ce Shettima zai gabatar da jawabin Nijeriya, tare da halartar manyan tarukan diflomasiyya da ganawa da shugabannin ƙasashe da ƙungiyoyin ƙasa da ƙasa.

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda 8, Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Sace A Jihohi Uku

Amnesty International Da Ƙungiyar Matasan Arewa Sun Nemi A Yi Wa Sheikh Masussuka Adalci

Ana sa ran mataimakin shugaban ƙasar zai yi amfani da taron wajen bayyana matsayar Nijeriya kan batutuwan ci gaba, da tsaro, da sauyin yanayi, da tattalin arziƙi da haɗin gwiwar ƙasashe.

Haka kuma, zai halarci tarukan gefe da tattaunawar diflomasiyya da nufin ƙarfafa dangantakar Nijeriya da sauran ƙasashe.

Wannan shi ne karo na uku a jere da Shettima zai wakilci Tinubu a taron UNGA, bayan ya jagoranci tawagar Nijeriya a shekarun 2024 da 2025. Har yanzu ba a bayyana dalilin da ya sa Shugaba Tinubu ya fasa halartar taron da kansa ba, duk da tabbacin da ya bayar a baya.

Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    2027: Babu Wani Ɗan Takarar Adawa Da Zai Samu Kashi 25% Na Ƙuri’un Kaduna
  • Abubakar Sulaiman
    Bayanin Sojoji Kan Taƙaddamarsu Da Ƴansanda A Filato
  • Abubakar Sulaiman
    NDC Ta Tsige Ɗan Takararta A Borno Kan Zargin Yi Wa Atiku Kamfe
  • Abubakar Sulaiman
    An Fitar Da Matar Da Ta Kamu Da Ebola Daga Nijeriya Zuwa Switzerland

MASU ALAKA

Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda 8, Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Sace A Jihohi Uku
Manyan Labarai

Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda 8, Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Sace A Jihohi Uku

October 27, 2026
Amnesty International Da Ƙungiyar Matasan Arewa Sun Nemi A Yi Wa Sheikh Masussuka Adalci
Labarai

Amnesty International Da Ƙungiyar Matasan Arewa Sun Nemi A Yi Wa Sheikh Masussuka Adalci

October 27, 2026
Gwamnan Katsina Ya Yi Allah-wadai Da Kisan Sheikh Masussuka, Ya Nemi A Gudanar Da Bincike
Labarai

Gwamnan Katsina Ya Yi Allah-wadai Da Kisan Sheikh Masussuka, Ya Nemi A Gudanar Da Bincike

October 27, 2026
Next Post
An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui

Ballon d’Or: Yamal Ya Lashe Kyautar Gwarzon Matashin Ɗan Wasa Karo Karo Na Uku A Jere

Ballon d’Or: Yamal Ya Lashe Kyautar Gwarzon Matashin Ɗan Wasa Karo Karo Na Uku A Jere

October 27, 2026
Kotu Ta Hana Miji Magana Da Matarsa Tsawon Mako Biyu

Kotu Ta Tsare Wani Mutum Kan Zargin Barazanar Yaɗa Hotunan Tsiraicin Gwamnan Kano

October 27, 2026
’Yansanda Sun Tabbatar Da Kashe Sheikh Yahaya Masussuka Da Abokinsa A Katsina

’Yansanda Sun Tabbatar Da Kashe Sheikh Yahaya Masussuka Da Abokinsa A Katsina

October 27, 2026
Dalilin da Ya Sa Harry Kane Ya Lashe Kyautar Ballon d’Or

Dalilin da Ya Sa Harry Kane Ya Lashe Kyautar Ballon d’Or

October 27, 2026
Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

October 26, 2026
Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya

Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya

October 26, 2026
Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

October 26, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.