ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, September 13, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sokewa Kasashen Afirka Haraji Gaba Daya Da Sin Za Ta Yi Mataki Ne Na Yin Watsi Da Ra’Ayin Cimma Ribar Bangare Daya

by Sulaiman and CGTN Hausa
5 months ago

Tun daga gobe Juma’a daya ga watan Mayu, Sin za ta fara aiwatar da manufar sokewa kasashen Afirka 53 da ke da huldar diplomasiyya da ita haraji gaba daya.

Wani binciken jin ra’ayin jama’a da babban rukunin gidan rediyo da talabijin na kasar Sin sashin CGTN ya gudanar ga masu amfani da yanar gizo a duniya, ya nuna cewa, kashi 87.3% sun yaba da ra’ayin ciniki mai amfani ga juna na Sin.

Suna ganin cewa, yanzu tsarin kasuwancin duniya na fuskantar kalubale, kuma wannan mataki na Sin zai taimaka wajen sassauta matsalolin ci gaba, da rashin adalcin da kasashen Afirka ke fuskanta, tare da kare adalci na kasa da kasa.

ADVERTISEMENT

A shekara ta 2025, darajar cinikayya tsakanin Sin da Afirka ta kai dala biliyan 348, adadin da ya karu da kashi 17.7% idan aka kwatanta da shekarar da ta gabacin hakan, ya kuma zama mafi girma a tarihi.

Sin ta ci gaba da zama babbar abokiyar cinikin Afirka a tsawon shekaru 16 a jere. Dangane da hakan, kashi 87.4% sun yi imanin cewa manufar soke haraji gaba daya, za ta kara saurin hade kayayyakin Afirka da babbar kasuwar Sin, kuma za ta kawo karin damar ci gaba ga Afirka.

LABARAI MASU NASABA

Xi Ya Gabatar Da Shawarwari Kan Hadin Gwiwar “Gawurtacciyar Kungiyar BRICS”

Xi Ya Halarci Taron BRICS A New Delhi

An gudanar da wannan bincike ne ta dandalolin harsunan Turanci, da Sifaniyanci, da Faransanci, da Larabci da harshen Rasha na shafin yanar gizo na CGTN, kuma a cikin sa’o’i 24, masu amfani da intanet 7,665 sun bayyana ra’ayoyinsu. (Amina Xu)

Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Gwamna Uba Sani Ya Amince Da Ƙarin Albashi Ga Ma’aikatan KASU
  • Sulaiman
    Gwamna Fintiri, Dangote Da Sarakunan Gargajiya Sun Halarci Jana’izar Bamanga Tukur A Yola
  • Sulaiman
    Xi Ya Gabatar Da Shawarwari Kan Hadin Gwiwar “Gawurtacciyar Kungiyar BRICS”
  • Sulaiman
    Tsohon Kwamishina A Gombe, Ya Marawa Pantami Baya
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Xi Ya Gabatar Da Shawarwari Kan Hadin Gwiwar “Gawurtacciyar Kungiyar BRICS”
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Ya Kamata A Rike Damar Kasar Sin Samfurin 2.0 A Taron CIFIT
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Masu Kera Motoci Na Kasar Sin Sun Lashe Lambobin Yabo Da Dama A Bikin Nune-nunen Motoci Na Turin
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Kwamitin Sulhu Na MDD Ya Bayyana Damuwa Game Da Yadda Yanayin Hare-haren Ta’addanci Ke Sauyawa

MASU ALAKA

Xi Ya Gabatar Da Shawarwari Kan Hadin Gwiwar “Gawurtacciyar Kungiyar BRICS”
Daga Birnin Sin

Xi Ya Gabatar Da Shawarwari Kan Hadin Gwiwar “Gawurtacciyar Kungiyar BRICS”

September 13, 2026
Xi Ya Halarci Taron BRICS A New Delhi
Daga Birnin Sin

Xi Ya Halarci Taron BRICS A New Delhi

September 12, 2026
Ya Kamata A Rike Damar Kasar Sin Samfurin 2.0 A Taron CIFIT
Daga Birnin Sin

Ya Kamata A Rike Damar Kasar Sin Samfurin 2.0 A Taron CIFIT

September 12, 2026
Next Post
Remi Tinubu Ta Kaddamar Da Raba Tireloli 100 Na Shinkafa da Tallafin Naira Biliyan 1.2 Ga Jihohin Arewa

Remi Tinubu Ta Kaddamar Da Raba Tireloli 100 Na Shinkafa da Tallafin Naira Biliyan 1.2 Ga Jihohin Arewa

LABARAI MASU NASABA

An Gudanar Da Sallar Zana’idar Tsohon Gwamnan Gongola

September 13, 2026
Yajin Aikin ASUU: Malaman Jami’ar Jihar Kaduna Sun Bijirewa El-rufa’i

Gwamna Uba Sani Ya Amince Da Ƙarin Albashi Ga Ma’aikatan KASU

September 13, 2026
Gwamna Fintiri, Dangote Da Sarakunan Gargajiya Sun Halarci Jana’izar Bamanga Tukur A Yola

Gwamna Fintiri, Dangote Da Sarakunan Gargajiya Sun Halarci Jana’izar Bamanga Tukur A Yola

September 13, 2026
Xi Ya Gabatar Da Shawarwari Kan Hadin Gwiwar “Gawurtacciyar Kungiyar BRICS”

Xi Ya Gabatar Da Shawarwari Kan Hadin Gwiwar “Gawurtacciyar Kungiyar BRICS”

September 13, 2026
Tsohon Kwamishina A Gombe, Ya Marawa Pantami Baya

Tsohon Kwamishina A Gombe, Ya Marawa Pantami Baya

September 13, 2026
Doma United Na Cigaba Da Jan Zarenta A Firimiyar Nijeriya Bayan Doke Enyimba

Doma United Na Cigaba Da Jan Zarenta A Firimiyar Nijeriya Bayan Doke Enyimba

September 13, 2026
Hafsat Bakari Ta Sake Dawo Da Sarƙaƙƙen Al’amari

Hafsat Bakari Ta Sake Dawo Da Sarƙaƙƙen Al’amari

September 13, 2026
Zan Yi Amfani Da Dukiyata Wajen Samun Nasarar Gwamnan Jihar Kano A 2027 – Amb Adesuwa

Zan Yi Amfani Da Dukiyata Wajen Samun Nasarar Gwamnan Jihar Kano A 2027 – Amb Adesuwa

September 13, 2026
Xi Ya Halarci Taron BRICS A New Delhi

Xi Ya Halarci Taron BRICS A New Delhi

September 12, 2026
Ya Kamata A Rike Damar Kasar Sin Samfurin 2.0 A Taron CIFIT

Ya Kamata A Rike Damar Kasar Sin Samfurin 2.0 A Taron CIFIT

September 12, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.