ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Su Waye Wakilan Afirka A Kofin Duniya?

by Abba Ibrahim Wada
3 months ago
Kofin DUniya

Wannan shi ne karo na farko da kasashe 10 daga nahiyar Afirka za su buga gasar cin kofin duniya a bana da za a yi a Amurka da Canada da kuma Medico, gasar da aka fara a jiya.

Jimillar kasashe 48 ce su kece raini a karon farko da aka sauyawa gasar fasali, inda Argentina ce ke rike da kofin da ta lashe a 2022 a Katar. An fara wasannin daga jiya 11 ga watan Yuni zuwa 19 ga watan Yuli. Kasashen Afirka da suka samu damar zuwa gasar sun gayyaci kwararrun ‘yanwasan da za su fafata da su a gasar kuma za a iya cewa kowacce kasa ta kure maleji wajen gayyatar ‘yanwasanninta. Ga jerin kasashen

Afirka da ‘yanwasan da suka gayyata:

ADVERTISEMENT

Afirka ta Kudu

Akwai ‘yan wasa da yawa da aka yi mamakin gayyatar da suka samu daga mai horarwa, Hugo Broos wadanda aka gayyata a karon farko da Bafana-Bafana za ta halarci kofin duniya tun bayan wanda ta shira shekara 16 da ta wuce.

LABARAI MASU NASABA

Ballon d’Or: Messi, Yamal, Da Mane Na Cikin ‘Yan Wasa 30 Da Aka Zaɓo

Ƙungiyoyi 5 Da Ke Takarar Gwarzuwar Ƙungiya Ta Bana

Jerin ‘yan wasan Afirka ta Kudu da za su buga kofin duniya:

Masu tsaron raga: Ronwen Williams (Mamelodi Sundowns), Ricardo Goss (Siwelele), Sipho Chaine (Orlando Pirates)

Masu tsaron baya: Khuliso Mudau, Aubrey Modiba, Khulumani Ndamane (all Mamelodi Sundowns), Olwethu Makhanya (Philadelphia Union, USA), Bradley Cross (Kaizer Chiefs), Thabang Matuludi (Polokwane City), Nkosinathi Sibisi, Kamogelo Sebelebele (both Orlando. Pirates), Ime Okon (Hannober 96, Germany), Samukele Kabini (Molde FK, Norway), Mbekezeli Mbokazi (Chicago Fire, USA)

Masu buga tsakiya:

Teboho Mokoena, Jayden Adams (both Mamelodi Sundowns), Thalente Mbatha (Orlando Pirates), Sphephelo Sithole (Tondela, Portugal)

Masu cin kwallaye: Oswin Appollis, Tshepang Moremi, Ebidence Makgopa, Relebohile Mofokeng (all Orlando Pirates), Lyle Foster (Burnley, England), Ikraam Rayners, Themba Zwane (both Mamelodi Sundowns), Thapelo Maseko (AEL Limassol, Cyprus)

Morocco

Sabon mai koyar da ‘yanwasan kasar Mohamed Ouahbi ya gayyaci Nayef Aguerd cikin tawagar Morocco, bayan da mai tsaron bayan ke jinya tun daga cikin watan Maris, ya kuma ajiye mai cin kwallaye, Youssef En-Nesyri.

Jerin ‘yan wasan tawagar Morocco da za su buga mata kofin duniya:_

Masu tsaron raga: Yassine Bounou (Al Hilal), Munir Mohamedi (RS Berkane), Ahmed Tagnaouti (Royal Armed Forces)

Masu tsaron baya:

Noussair Mazraoui (Manchester United), Anass Salah-Eddine (PSB Eindhoben), Youssef Belammari (Al Ahly), Nayef Aguerd (Marseille), Chadi Riad (Crystal Palace), Issa Diop (West Ham United), Redouane Halhal (KB Mechelen), Achraf Hakimi (Paris St-Germain), Zakaria El Ouahdi (Genk)

Masu buga tsakiya:

Samir El Mourabet (Strasbourg), Ayyoub Bouaddi (Lille), Neil El Aynaoui (Roma), Sofyan Amrabat (Real Betis), Azzedine Ounahi (Girona), Bilal El Khannouss (Stuttgart), Ismael Saibari (PSB Eindhoben)

Masu cin kwallaye:

Abdessamad Ezzalzouli (Real Betis), Chemsdine Talbi (Sunderland), Soufiane Rahimi (Al Ain), Ayoub El Kaabi (Olympiacos), Brahim Diaz (Real Madrid), Yassine Gessime (Strasbourg), Ayoub Amaimouni-Echghouyabe (Eintracht Frankfurt)

Tawagar Ibory Coast

Mai koyar da tawagar kasar Ibory Coast, Emerse Fae ya gayyaci mai cin kwallaye, Ange-Yoan Bonny a karon farko da zai yi wa kasar wasa.

Jerin ‘yan wasan Ibory Coast da za su yi mata gasar kofin duniya:

Masu tsaron raga: Yahia Fofana (Rizespor), Mohamed Kone (Charleroi), Alban Lafont (Panathinaikos)

Masu tsaron baya:

Emmanuel Agbadou (Wolberhampton Wanderers), Clement Akpa (AJ Auderre), Ousmane Diomande (Sporting), Guela Doue (Racing Strasbourg), Ghislain Konan (Gil Bicente), Odilon Kossonou (Atalanta), Eban Ndicka (AS Roma), Wilfried Singo (Galatasaray)

Masu buga tsakiya:

Seko Fofana (Stade Rennais), Parfait Guiagon (Charleroi), Franck Kessie (Al Ahli), Christ Oulai (Trabzonspor), Ibrahim Sangare (Nottingham Forest), Jean-Michael Seri (NK Maribor)

Masu cin kwallaye:

Simon Adingra (AS Monaco), Ange-Yoan Bonny (Inter Milan), Amad Diallo (Manchester United), Oumar Diakite (Cercle Brugge), Yan Diomande (RB Leipzig), Ebann Guessand (Aston Billa), Nicolas Pepe (Billarreal), Bazoumana Toure (Hoffenheim), Elye Wahi (Nice)

Tunisia

Mai horarwa Sabri Lamouchi bai gayyaci kyaftin Ferjani Sassi da wani fitatcen mai tsaron baya, Yassine Meriah ba saboda wasu dalilai da bai bayyana ba, amma ya gayyaci tsofaffin ‘yanwasa da dama a cikin tawagar ta bana.

Jerin ‘yan wasan Tunisia da za su kara a gasar kofin duniya:

Masu tsaron raga:

Sabri Ben Hessen (Etoile Sahel), Abdelmouhib Chamakh (Club Africain), Aymen Dahman (CS Sfadien)

Masu tsaron baya:

Ali Abdi (Nice), Adem Arous (Kasimpasa), Mohamed Amine Ben Hamida (Esperance), Dylan Bronn (Serbette Geneba), Raed Chikhaoui (US Monastir), Moutaz Neffati (Norrkoping), Omar Rekik (NK Maribor), Montassar Talbi (Lorient), Yan Balery (Young Boys Berne)

Masu buga tsakiya:

Mortadha Ben Ouanes (Kasimpasa), Anis Ben Slimane (Norwich City), Ismael Gharbi (FC Augsburg), Rani Khedira (Union Berlin), Mohamed Hadj Mahmoud (Lugano), Hannibal Mejbri (Burnley), Ellyes Skhiri (Eintracht Frankfurt) Masu cin kwallaye: Elias Achouri (FC Copenhagen), Khalil Ayari (Paris St Germain), Firas Chaouat (Club Africain), Rayan Elloumi (Bancouber Whitecaps), Hazem Mastouri (Dynamo Makhachkala), Elias Saad (Hannober 96), Sebastian Tounekti (Celtic).

Masar

Kamar yadda aka saba, tsohon dan wasan Liberpool, Mohamed Salah shi ne zai ja ragamar Masar a gasar cin kofin duniya.

Jerin ‘yan wasan Masar da za su buga mata gasar kofin duniya:

Masu tsaron raga: Mohamed El-Shenawy, Mostafa Shobeir (Al Ahly), El-Mahdi Soliman (Zamalek), Mohamed Alaa (El Gouna).

Masu tsaron raga:

Mohamed Abdelmonem (Nice), Mohamed Hany, Yasser Ibrahim (Al Ahly),  Hossam Abdelmaguid, Ahmed Fattouh (Zamalek), Tarek Alaa (ZED), Rami Rabia (Al Ain), Hamdi Fathi (Al Wakrah), Karim Hafez (Pyramids).

Masu buga tsakiya:

Mohamed Salah (Liberpool), Marwan Attia, Ahmed Mostafa “Zizo”, Mahmoud Hassan “Trezeguet”, Emam Ashour (Al Ahly), Mostafa Abdel Raouf, Mohannad Lasheen (Pyramids), Haitham Hassan (Real Obiedo), Mahmoud Saber (ZED), Ibrahim Adel (Nordsjælland), Nabil Emad (Al-Najma).

Masu zura kwallaye:

Omar Marmoush (Manchester City), Hamza Abdel Karim (Barcelona Atletic).

Senegal

Bayan abin da ya faru a gasar cin kofin nahiyar Afirka. Kasar Senegal za ta tafi kasar Amurka da manyan ‘yanwasan da ake ganin sun fi na kowa a nahiyar Afirka. Mai koyar da ‘yanwasan kasar, Pape Thiaw, ya ajiye mai tsaron baya Moustapha Mbow da kuma Ilay Camara, kafin daga baya ya sanar da 26 da za su wakilci kasar a gasar kofin dunuya.

’Yan wasa na kwarya-kwarya kafin tantance 26 na tawagar Senegal:_

Masu tsaron raga:

Edouard Mendy, Mory Diaw, Yehbann Diouf Masu tsaron baya:

Krepin Diatta, Antoine Mendy, Kalidou Koulibaly, El Hadji Malick Diouf, Mamadou Sarr, Moussa Niakhate, Abdoulaye Seck, Ismail Jakobs

Masu buga tsakiya:

Idrissa Gana Gueye, Pape Gueye, Lamine Camara, Habib Diarra, Pathe Ciss, Pape Matar Sarr, Bara Sapoko Ndiaye

Kofin DUniya
Abba Ibrahim Wada
Website |  + postsBio
  • Abba Ibrahim Wada
    Yaushe Za A Fara Kofin Zakarun Turai
  • Abba Ibrahim Wada
    Messi Ya Yi Ritaya A Argentina: Da Me Za Mu Iya Tuna Gwarzon Duniyar?
  • Abba Ibrahim Wada
    Su Waye ‘Yan wasan Nijeriya Da Za Su Buga Gasar Firimiyar Ingila Ta Bana?
  • Abba Ibrahim Wada
    Chelsea A Ƙarƙashin Xavi Alonso

MASU ALAKA

Ballon D'or
Manyan Labarai

Ballon d’Or: Messi, Yamal, Da Mane Na Cikin ‘Yan Wasa 30 Da Aka Zaɓo

September 8, 2026
Ƙungiyoyi 5 Da Ke Takarar Gwarzuwar Ƙungiya Ta Bana
Wasanni

Ƙungiyoyi 5 Da Ke Takarar Gwarzuwar Ƙungiya Ta Bana

September 8, 2026
Kofin Duniya: Yau Falconets Za Su Kece Raini Da Spain
Wasanni

Kofin Duniya: Yau Falconets Za Su Kece Raini Da Spain

September 7, 2026
Next Post
Zhang Guoqing Ya Gabatar Da Jawabi Ga Taron Koli Na “Hadin Kai Don Bunkasa Tattalin Arzikin Duniya”

Zhang Guoqing Ya Gabatar Da Jawabi Ga Taron Koli Na "Hadin Kai Don Bunkasa Tattalin Arzikin Duniya"

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.