ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Waiwaye Game Da Salon Kasar Sin Na Zamanantarwa

by Sulaiman
3 weeks ago
Sin

Tun daga kafuwar jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin kawo yanzu, daya daga manyan kudurorinta shi ne tabbatar da walwalar daukacin al’ummun kasar. Wato dai tabbatar da cewa ba a bar kowa a baya ba, da ci gaba da zamanantar da kasa. A bangaren alaka da sauran kasashen waje ma, burin zamanantarwa daya ne daga kudurorin ci gaba da Sin ke mayar da hankali a kai.

Domin taimakawa karin kasashe masu tasowa su cimma nasarar bunkasa kansu bisa turbar zamanantarwa gwargwadon yanayin da suke ciki, kasar Sin na yin matukar kokari, ta yadda hakan ke haifar da sakamako na cimma moriyar bai daya.

A wannan lokaci, kasar Sin ta shiga gaba wajen jagorantar hakan, musamman a wasu muhimman fannoni, wadanda suka hada da bunkasa cin gajiyar makamashi mai tsafta, da inganta harkar noma, da samar da ababen more rayuwa da sauransu. Muna ma iya cewa, kasar Sin ta zama “Zakaran gwajin dafi” a fannin ingiza ci gaba ba tare da gurbata muhalli ba tsakanin kasashen duniya.

ADVERTISEMENT

Ko shakka babu, salon kasar Sin na zamamantarwa zai amfani kaso mai yawa na kasashen duniya baya ga su kansu Sinawa, kuma tuni aka fara ganin sakamakonsa a sassa daban daban na kasar.

A wasu sassan yammacin duniya, salon zamanantarwa ya fi karkata ga tattalin arziki, da samar da ababen more rayuwa na zamani, amma a bangaren Sin, zamanantarwa na kunshe da karin alfanu, ciki har da zamanantar da hukumomi, da ilimi da tsarin siyasa.

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

A mahangar kasar Sin, ba za a iya cimma cikakkiyar nasara ba muddin ba a zamanantar da hukumomi, da ilimi da tsarin jagoranci ba.Yayin da turbar ci gaban kasar Sin ke kara zurfafa, daga saurin bunkasa tattalin arziki zuwa tattalin arziki na manyan fasahohi, a daya bangaren salon kasar na zamanantarwa na kara zama kyakkyawan misali, abun koyi ga sauran kasashe masu tasowa.

Salon kasar Sin na zamanantarwa na taimakawa kasar ita kanta, da tushen samun ci gaba da walwalar al’umma, ya kuma zamo kashin bayan gina managarcin tsarin jagoranci mai sanya al’umma gaban komai. (Saminu Alhassan)

Sin
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Na Sayar Da ’Ya’yana, Na Sace Wasu 19 – Wata Da Ake Zargi Da Safarar Yara
  • Sulaiman
    Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan
  • Sulaiman
    ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto
  • Sulaiman
    PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

MASU ALAKA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
Daga Birnin Sin

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
Daga Birnin Sin

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi
Daga Birnin Sin

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Next Post
Mutum-Mutumin Inji Ya Tashi Daga Abun Nune-Nune Zuwa Abokin Hulda Yayin Taron Duniya Kan Mutum Mutumin Inji

Mutum-Mutumin Inji Ya Tashi Daga Abun Nune-Nune Zuwa Abokin Hulda Yayin Taron Duniya Kan Mutum Mutumin Inji

LABARAI MASU NASABA

Yadda Jami’an ‘Yansanda Suka Yi Garkuwa Da Wani Mazaunin Abuja, Sun Kwashe Fiye Da Naira Miliyan 20 A Asusunsa

Na Sayar Da ’Ya’yana, Na Sace Wasu 19 – Wata Da Ake Zargi Da Safarar Yara

September 9, 2026
Iran Ta Musanta Ikirarin Trump Tare Da Zafafa Hare-hare Kan Isra’ila

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

September 9, 2026
ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.