• Leadership Hausa
Friday, August 19, 2022
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result
Home Daga Birnin Sin

Xi: Sin Za Ta Dauki Managartan Matakai Don Ci Gaba Da Tallafawa Ajandar Ci Gaba Mai Dorewa Ta MDD Nan Da 2030

by Sulaiman and CMG Hausa
2 months ago
in Daga Birnin Sin
0
Xi: Sin Za Ta Dauki Managartan Matakai Don Ci Gaba Da Tallafawa Ajandar Ci Gaba Mai Dorewa Ta MDD Nan Da 2030
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Labarai Masu Nasaba

Ana Shirin Fadada Layukan Dogo Na Karkashin Kasa Dake Birnin Beijing

Xi Jinping Ya Yi Rangadin Aiki A Birnin Shenyang

A yammacin yau ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya jagoranci wani babban taron tattaunawa kan ci gaban duniya ta kafar bidiyo, tare da gabatar da muhimmin jawabi.

Xi Jinping ya yi nuni da cewa, sai al’ummomin kasashen duniya suna rayuwa mai kyau ne kadai za a iya samun dorewar wadata, da tabbatar da tsaro, da kare hakkin dan-Adam. Kasar Sin za ta dauki managartan matakai, don ci gaba da tallafawa ajandar samun dauwamammen ci gaba ta MDD nan da shekarar 2030.

  • Sin Ta Bukaci NATO Da Kada Ta Yi Kokarin Fara Sabon Yakin Cacar Baka

Kasar Sin za ta kara zuba jari a fannin samar da albarkatu a hadin gwiwar raya kasa da kasa, da yin hadin gwiwa da dukkan bangarori, don inganta hadin gwiwa a muhimman fannoni: zurfafa hadin gwiwar kasa da kasa wajen rage fatara da kawar da talauci, da inganta samar da abinci da hanyoyin samar da kayayyaki, da inganta hadin gwiwar makamashi mai tsafta, karfafa yin bincike da samar da alluran rigakafi cikin hadin gwiwa, inganta hadin kai a fannin sabbin fasahohi zamani, ya haifar da sabon kuzari ga ci gaban kasashe baki daya. (Mai fassarawa: Ibrahim daga CMG Hausa)

ShareTweetSendShare
Previous Post

Sin Ta Bukaci NATO Da Kada Ta Yi Kokarin Fara Sabon Yakin Cacar Baka

Next Post

2023: Gwamnonin Arewa Sun Nuna Yunwarsu A Fili -Matasan Arewa A Kudu

Related

Ana Shirin Fadada Layukan Dogo Na Karkashin Kasa Dake Birnin Beijing
Daga Birnin Sin

Ana Shirin Fadada Layukan Dogo Na Karkashin Kasa Dake Birnin Beijing

17 hours ago
Xi Jinping Ya Yi Rangadin Aiki A Birnin Shenyang
Daga Birnin Sin

Xi Jinping Ya Yi Rangadin Aiki A Birnin Shenyang

18 hours ago
Babu Nasara Ga ’Yan Awaren Taiwan
Daga Birnin Sin

Babu Nasara Ga ’Yan Awaren Taiwan

19 hours ago
Ma’aikatar Harkokin Wajen Kasar Sin Ta Yi Watsi Da Ra’ayin Blinken Kan Batun “Tarkon Bashi Na Kasar Sin”
Daga Birnin Sin

Ma’aikatar Harkokin Wajen Kasar Sin Ta Yi Watsi Da Ra’ayin Blinken Kan Batun “Tarkon Bashi Na Kasar Sin”

20 hours ago
Sin: Hadin Gwiwar Shawarar Ziri Daya Da Hanya Daya Ta Haifar Da Sakamako Mai Kyau Da Fa’ida
Daga Birnin Sin

Sin: Hadin Gwiwar Shawarar Ziri Daya Da Hanya Daya Ta Haifar Da Sakamako Mai Kyau Da Fa’ida

21 hours ago
Ana Kulle Kaya A Manyan Shagunan Zamani Da Makulli A Amurka
Daga Birnin Sin

Ana Kulle Kaya A Manyan Shagunan Zamani Da Makulli A Amurka

22 hours ago
Next Post
2023: Gwamnonin Arewa Sun Nuna Yunwarsu A Fili -Matasan Arewa A Kudu

2023: Gwamnonin Arewa Sun Nuna Yunwarsu A Fili -Matasan Arewa A Kudu

LABARAI MASU NASABA

Dambu Ya Yi Sanadin Mutuwar `Yan’uwa 7 A Zamfara

Dambu Ya Yi Sanadin Mutuwar `Yan’uwa 7 A Zamfara

August 19, 2022
Buhari Ya Ci Alwashin Kawo Karshen Lalacewar Layin Samar Da Wutar Lantarki Na Kasa

Gwamnatin Nijeriya Na Kashe Naira Biliyan N18.397 Kullum A Bangaren Tallafin Mai

August 19, 2022
Yadda Aka Sace Kwamishina A Nasarawa

Yadda Aka Sace Kwamishina A Nasarawa

August 19, 2022
Nadin Kwamishinoni A Kano: Kar A Yi Kitso Da Kwarkwata

Nadin Kwamishinoni A Kano: Kar A Yi Kitso Da Kwarkwata

August 19, 2022
Da Dumi-Duminsa: NBC Ta Soke Lasisin Tashoshin AIT, Silverbird TV Da Wasu 50

Da Dumi-Duminsa: NBC Ta Soke Lasisin Tashoshin AIT, Silverbird TV Da Wasu 50

August 19, 2022
srilanka

Darussa Daga Gwagwarmayar Kasar Sri Lanka (Nazari)

August 19, 2022
Goro

Goron Jumu’a

August 19, 2022
Nunez Ya Jika Wa Liverpool Aiki

Nunez Ya Jika Wa Liverpool Aiki

August 19, 2022
Kamata Ya Yi Dalibai Su Maka Kungiyar ASUU A Kotu Kan Bata Musu Lokaci—Adamu Adamu

Kamata Ya Yi Dalibai Su Maka Kungiyar ASUU A Kotu Kan Bata Musu Lokaci—Adamu Adamu

August 19, 2022
Kusan Shekara 100 Da Kafa Asibitin Kutare Na Kano, Amma…

Kusan Shekara 100 Da Kafa Asibitin Kutare Na Kano, Amma…

August 19, 2022
ADVERTISEMENT
Advertise with us

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.