ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 23, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Xi: Ya Kamata a Yi Amfani Da “Kwarewar Ci Gaban Yiwu” Yadda Ya Kamata

by Sulaiman and CGTN Hausa
5 months ago
CYK

CYK

LABARAI MASU NASABA

Xi Ya Aika Da Wasikar Taya Murna Ga Gasar Sana’o’in Fasaha Ta Duniya Karo Na 48

Kashi 57 Bisa Dari Na Al’Ummar Amurka Suna Goyon Bayan Hadin Gwiwar Sada Zumunta Da Sin

A kwanan nan shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayar da muhimmin umarni, wanda a cikinsa ya ce kananan kayayyakin da birnin Yiwu ya samarwa dukkanin fadin duniya sun yi nasara a manyan kasuwanni, sun kuma zama manyan masana’antu, tare da hawan matsayin “kwarewar ci gaban Yiwu”, wanda hakan nasara ce da aka samu a kananan gundumomi bisa la’akari da yanayin kansu.

Xi ya jaddada cewa, ya kamata a kara takaita, da kuma amfani da “kwarewar ci gaban Yiwu”, don samar da jagoranci ga kowane yanki, ta yadda zai iya bunkasa kansa bisa albarkatun da yakd da shi, da mutunta aikin kirkire-kirkire da jama’a ke yi, da kuma yin gyare-gyare ga fannin kirkire-kirkire, da aiki bisa zuciya cikin dogon lokaci, ta yadda za a binciko hanyar ci gaba mai inganci da ta dace da yanayin kowanne yanki, da kuma ba da kyakkyawar hidima da shiga cikin babban yanayin ci gaban kasa.

A halin yanzu, adadin yawan rumfuna masu gudanar da sana’o’i a kasuwar kananan kayayyaki ta Yiwu ya wuce miliyan 1.26, kuma suna da cinikayya da kasashe da yankuna sama da 230 a duk fadin duniya.

ADVERTISEMENT

A shekara ta 2025, darajar fitar da kayayyaki zuwa kasashen waje ta Yiwu, ta kai matsayin farko a matakin gundumomi a fadin kasar Sin. (Amina Xu)

Xi
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Sin Ta Fayyace Kamfanoni 500 Masu Zaman Kansu Mafi Karfin Jari A Shekarar 2026
  • Sulaiman
    Shugaba Xi Ya Aika Da Sakon Taya Murna Gabanin Bikin Girbi Na Manoman Kasar Sin
  • Sulaiman
    Binciken CGTN: Kwanciyar Hankali Mai Ma’ana Ita Ce Hanya Mafi Kyau Ta Gudanar Da Alakar Sin Da Amurka
  • Sulaiman
    NLC Ta Goyi Bayan Buƙatar Albashi N500,000 Da Rage Farashin Mai Zuwa N500
Xi
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Xi Ya Aika Da Wasikar Taya Murna Ga Gasar Sana’o’in Fasaha Ta Duniya Karo Na 48
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sabbin Alkaluman Haraji Sun Shaida Yadda Sin Ke Samun Saurin Ci Gaba A Fannin Sabon Ikon Sarrafa Hajoji Masu Inganci

    Jimillar Cinikayyar Lantarki Ta Karu Da 19.2% Cikin Farkon Watanni 8 A Sin

     Li Qiang Ya Gana Da Shugaban Kungiyar Sana’o’in Fasaha Ta Duniya Da Babban Jami’in Gudanarwarta

MASU ALAKA

Xi Ya Aika Da Wasikar Taya Murna Ga Gasar Sana’o’in Fasaha Ta Duniya Karo Na 48
Daga Birnin Sin

September 22, 2026
Kashi 57 Bisa Dari Na Al’Ummar Amurka Suna Goyon Bayan Hadin Gwiwar Sada Zumunta Da Sin
Daga Birnin Sin

Kashi 57 Bisa Dari Na Al’Ummar Amurka Suna Goyon Bayan Hadin Gwiwar Sada Zumunta Da Sin

September 22, 2026
Jimillar Cinikayyar Lantarki Ta Karu Da 19.2% Cikin Farkon Watanni 8 A Sin
Daga Birnin Sin

Jimillar Cinikayyar Lantarki Ta Karu Da 19.2% Cikin Farkon Watanni 8 A Sin

September 22, 2026
Next Post
An Yi Kira Da A Zurfafa Cinikayya Tsakanin Sin Da Kasashen Afirka Yayin Taron Yayata Manufar Baje Kolin CIIE Da Dandalin Hongqiao

An Yi Kira Da A Zurfafa Cinikayya Tsakanin Sin Da Kasashen Afirka Yayin Taron Yayata Manufar Baje Kolin CIIE Da Dandalin Hongqiao

LABARAI MASU NASABA

Xi Ya Aika Da Wasikar Taya Murna Ga Gasar Sana’o’in Fasaha Ta Duniya Karo Na 48

Xi Ya Aika Da Wasikar Taya Murna Ga Gasar Sana’o’in Fasaha Ta Duniya Karo Na 48

September 22, 2026
Sabbin Alkaluman Haraji Sun Shaida Yadda Sin Ke Samun Saurin Ci Gaba A Fannin Sabon Ikon Sarrafa Hajoji Masu Inganci

Sabbin Alkaluman Haraji Sun Shaida Yadda Sin Ke Samun Saurin Ci Gaba A Fannin Sabon Ikon Sarrafa Hajoji Masu Inganci

September 22, 2026
Kashi 57 Bisa Dari Na Al’Ummar Amurka Suna Goyon Bayan Hadin Gwiwar Sada Zumunta Da Sin

Kashi 57 Bisa Dari Na Al’Ummar Amurka Suna Goyon Bayan Hadin Gwiwar Sada Zumunta Da Sin

September 22, 2026
Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 51, 876 Sun Mika Wuya A Arewa Maso Gabas

Sojoji Sun Ceto Mutane 7 Da Aka Sace, Sun Ƙwato Shanu A Katsina Da Sakkwato

September 22, 2026
Jimillar Cinikayyar Lantarki Ta Karu Da 19.2% Cikin Farkon Watanni 8 A Sin

Jimillar Cinikayyar Lantarki Ta Karu Da 19.2% Cikin Farkon Watanni 8 A Sin

September 22, 2026
Sin Ta Fayyace Kamfanoni 500 Masu Zaman Kansu Mafi Karfin Jari A Shekarar 2026

Sin Ta Fayyace Kamfanoni 500 Masu Zaman Kansu Mafi Karfin Jari A Shekarar 2026

September 22, 2026
Shugaba Xi Ya Aika Da Sakon Taya Murna Gabanin Bikin Girbi Na Manoman Kasar Sin

Shugaba Xi Ya Aika Da Sakon Taya Murna Gabanin Bikin Girbi Na Manoman Kasar Sin

September 22, 2026
NNPP Za Ta Kwace Mulki A Jihar Imo – Kwankwaso

Gwamnatin Obi Za Ta Dawo Da Tallafin Man Fetur Ta Wata Hanya Daban – Kwankwaso

September 22, 2026
Ni Ya Kamata Na Lashe Ballon D’or Ta Bana — Mbappe

Ni Ya Kamata Na Lashe Ballon D’or Ta Bana — Mbappe

September 22, 2026
Binciken CGTN: Kwanciyar Hankali Mai Ma’ana Ita Ce Hanya Mafi Kyau Ta Gudanar Da Alakar Sin Da Amurka

Binciken CGTN: Kwanciyar Hankali Mai Ma’ana Ita Ce Hanya Mafi Kyau Ta Gudanar Da Alakar Sin Da Amurka

September 22, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci