A gobe Lahadi ne za a wallafa makalar da shugaba Xi Jinping, babban sakataren kwamitin tsakiya na jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin (JKS) ya rubuta, game da inganta yanayin daukar nauyi a tsakanin mambobi da manyan jami’ai na jam’iyyar.
Makalar ta shugaba Xi, wanda kuma shi ne shugaban kasar Sin kana shugaban kwamitin tsakiya na aikin soja, za a wallafa ta ce a fitowa ta biyar ta mujallar Qiushi ta shekarar nan, wadda mujalla ce ta kwamitin tsakiya na JKS. (Abdulrazaq Yahuza Jere)
ADVERTISEMENT
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

Discussion about this post