ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, October 26, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ƴan Bindiga Sun Sace Shugaban Ƙaramar Hukuma A Delta

by Abubakar Sulaiman
7 months ago
Bindiga

Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da shugaban Ƙaramar Hukumar Sapele a Jihar Delta, Bright Abeke, lamarin da ya sa jami’an ‘yansanda suka kulle hanyoyin shiga da fita a yankin domin farautar maharan.

Rahotanni sun nuna cewa an sace shi ne da misalin ƙarfe 7 na yammacin Juma’a a wani otel da ke kan titin Owumi a Sapele, yayin da maharan suka kai hari tare da yin harbe-harbe domin tsoratar da jama’a.

  • INEC Na Yunƙurin Hana Mu Fitar Da Ƴan Takara – ADC
  • Ziyarar Haɗin Kai: PDP Ƙarƙashin Turaki Ta Kai Ziyara Ga ADC Ƙarƙashin Mark

Shaidu sun ce kimanin mutane 15 dauke da makamai ne suka mamaye wurin, inda suka nufi shugaban kai tsaye kafin su tafi da shi cikin motoci, ciki har da Range Rover da wasu motoci biyu.

ADVERTISEMENT

A yayin harin, an harbi wani jami’in ‘yan sa-kai mai suna Ufuoma, wanda aka garzaya da shi asibiti domin ceto rayuwarsa, yayin da rikici da fargaba suka mamaye yankin.

Wata majiya daga ‘yansanda ta tabbatar da cewa ana ci gaba da ƙoƙarin ceto shugaban cikin ƙoshin lafiya, tare da sanya ido kan hanyoyin shiga da fita a Sapele, tana mai cewa jami’an tsaro na ƙoƙarin cafke maharan da kuma dawo da zaman lafiya a yankin.

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

Bindiga
Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    2027: Babu Wani Ɗan Takarar Adawa Da Zai Samu Kashi 25% Na Ƙuri’un Kaduna
  • Abubakar Sulaiman
    Bayanin Sojoji Kan Taƙaddamarsu Da Ƴansanda A Filato
  • Abubakar Sulaiman
    NDC Ta Tsige Ɗan Takararta A Borno Kan Zargin Yi Wa Atiku Kamfe
  • Abubakar Sulaiman
    An Fitar Da Matar Da Ta Kamu Da Ebola Daga Nijeriya Zuwa Switzerland

MASU ALAKA

Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi
Labarai

Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

October 26, 2026
Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni
Manyan Labarai

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

October 26, 2026
Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya
Rahotonni

Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya

October 26, 2026
Next Post
Al’ummar Karamar Hukumar Kauru Sun Nemi Ɗaukin Gwamnati Kan Barazanar Tsaro

Al’ummar Karamar Hukumar Kauru Sun Nemi Ɗaukin Gwamnati Kan Barazanar Tsaro

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

October 26, 2026
Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya

Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya

October 26, 2026
Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

October 26, 2026
Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

October 26, 2026
Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba

Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba

October 26, 2026
Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya

Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya

October 26, 2026
An Gudanar Da Nune-Nunen Hotunan Dawowar Yankin Taiwan Karkashin Ikon Kasar Sin A Kasashen Afrika

An Gudanar Da Nune-Nunen Hotunan Dawowar Yankin Taiwan Karkashin Ikon Kasar Sin A Kasashen Afrika

October 26, 2026
Daga Watan Janairu Zuwa Satumban Bana Harajin VAT Na Kayayyakin Sayayyar Daidai Da Sari A Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 4.4 Bisa Dari

Daga Watan Janairu Zuwa Satumban Bana Harajin VAT Na Kayayyakin Sayayyar Daidai Da Sari A Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 4.4 Bisa Dari

October 26, 2026
Adamawa Ta Tinubu Ce – Fintiri

Adamawa Ta Tinubu Ce – Fintiri

October 26, 2026
Za A Gudanar Da Cikakken Zama Na Biyar Na Kwamitin Tsakiya Na 20 Na Jamiyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

Za A Gudanar Da Cikakken Zama Na Biyar Na Kwamitin Tsakiya Na 20 Na Jamiyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

October 26, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.