ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, September 19, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

2027: Magoyin Bayan Atiku Ya Fice Daga ADC, Ya Goyi Bayan Tinubu

by Sadiq
1 hour ago

Ɗan takarar jam’iyyar ADC na Majalisar Wakilai a mazaɓar Ezza ta Kudu/Ikwo ta Jihar Ebonyi, Ambasada Ephraim Iyke Nwonu, ya fice daga jam’iyyar tare da komawa jam’iyyar APC mai mulki.

Nwonu, wanda a baya yake goyon bayan ɗan takarar ADC na shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana a Abuja ranar Asabar cewa ya janye daga takarar Majalisar Wakilai domin ya goyi bayan sake zaɓen Shugaba Bola Tinubu.

Duk da cewa har yanzu sunansa yana cikin jerin ‘yan takarar ADC da ke shafin Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), Nwonu ya ce ya yanke shawarar barin takarar ne saboda goyon bayan Tinubu da kuma gwamnan Jihar Ebonyi.

ADVERTISEMENT

Ya ce zai haɗa kai da shugabanni da magoya bayan APC a Ebonyi domin ganin Tinubu ya samu nasara a jihar a zaɓen 2027.

Nwonu ya kuma ambaci ayyukan tituna da gadoji da Gwamnatin Tarayya ke yi a Ebonyi da jihohin da ke maƙwabtaka da ita a matsayin wasu daga cikin dalilan da suka sa ya sauya matsayarsa.

LABARAI MASU NASABA

Ban Taɓa Yi Wa Tinubu Alƙawarin Zan Koma APC Ba – Wike

An Gudanar Da Sallar Zana’idar Tsohon Gwamnan Gongola

Ya ambaci gadar Ndibe Beach da kuma aikin faɗaɗa babbar hanyar Enugu-Abakaliki-Ogoja.

Ya kuma yi iƙirarin cewa gwamnatin Tinubu ta bai wa ‘yan asalin Ebonyi muƙamai 23 a matakin Gwamnatin Tarayya, yana mai cewa hakan ya nuna muhimmiyar kulawa da jihar.

Nwonu ya kuma ce Peter Obi ba zame wa Tinubu barazana a yankin Kudu maso Gabas ba, yana mai cewa Shugaban zai samu gagarumar nasara a yankin.

Ya ce wani binciken da ƙungiyarsa ta gudanar tare da Ma’aikatar Yaɗa Labarai ta Jihar Ebonyi ya nuna cewa da dama daga cikin al’ummar jihar sun fahimci ayyukan gwamnatin Tinubu kuma suna shirin mara masa baya da ƙuri’unsu.

MASU ALAKA

2023: Me Ya Sa Ake Rububin Wike?
Siyasa

Ban Taɓa Yi Wa Tinubu Alƙawarin Zan Koma APC Ba – Wike

September 16, 2026
Siyasa

An Gudanar Da Sallar Zana’idar Tsohon Gwamnan Gongola

September 13, 2026
jam'iyyu
Siyasa

An Buƙaci Ƴan Takara Su Sanya Tsare-tsaren Yaƙi Da Ɗumamar Yanayi A Jaddawalin Kamfen Ɗinsu

September 12, 2026
Next Post
Shugaban Majalisar Dokokin Kasar Angola: Kasar Sin Tana Da Shugaba Mai Hangen Nesa

September 19, 2026
2027: Magoyin Bayan Atiku Ya Fice Daga ADC, Ya Goyi Bayan Tinubu

2027: Magoyin Bayan Atiku Ya Fice Daga ADC, Ya Goyi Bayan Tinubu

September 19, 2026
Yadda Ƴan Bindiga Suka Kashe Ƴan Kasuwa 3 A Filato

Yadda Ƴan Bindiga Suka Kashe Ƴan Kasuwa 3 A Filato

September 19, 2026
Sojoji Sun Kashe Ƴan Ta’adda 12, Sun Ceto Mutane 66 Da Aka Yi Garkuwa Da Su

Sojoji Sun Kashe Ƴan Ta’adda 12, Sun Ceto Mutane 66 Da Aka Yi Garkuwa Da Su

September 19, 2026
An Dakatar Da Jami’an NSCDC 21 Kan Mutuwar Masu Haƙar Ma’adinai A Neja

An Dakatar Da Jami’an NSCDC 21 Kan Mutuwar Masu Haƙar Ma’adinai A Neja

September 19, 2026
Ku Rage Farashin Mai, Ku Sakarwa Ƴan Nijeriya Mara – Atiku Ga Tinubu

Ku Rage Farashin Mai, Ku Sakarwa Ƴan Nijeriya Mara – Atiku Ga Tinubu

September 19, 2026
Portugal Ta Gayyaci Ronaldo Gasar UEFA Nations League

Portugal Ta Gayyaci Ronaldo Gasar UEFA Nations League

September 19, 2026
Hannun Jarin Matatar Dangote Ya Buɗe Wa Ƴan Nijeriya Ido – FCMB

Hannun Jarin Matatar Dangote Ya Buɗe Wa Ƴan Nijeriya Ido – FCMB

September 19, 2026
Ku Bar Tinubu Ya Kammala Shekaru 8, Nigeria Forward Ta Nemi Ƴan Siyasar Arewa

Ku Bar Tinubu Ya Kammala Shekaru 8, Nigeria Forward Ta Nemi Ƴan Siyasar Arewa

September 19, 2026
‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Dagaci A Kano

‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Dagaci A Kano

September 19, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.