ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, September 13, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Buƙaci Ƴan Takara Su Sanya Tsare-tsaren Yaƙi Da Ɗumamar Yanayi A Jaddawalin Kamfen Ɗinsu

by Sulaiman
4 hours ago
jam'iyyu

A yayin da zaɓukan 2027 ke ƙara ƙaratowa, gamayyar ƙungiyoyin da ke yaƙi da ɗumamar yanayi da masu kare rajin gurɓatar mahalli, sun ƙaddamar da wani shirin jan hankalin ƴan takara da su sanya tsare-tsaren yaƙi da ɗumamar yanayi a cikin jaddawalinsu na yaƙin neman zaɓe.Shugaban sashen samar da bayanai da tsare-tsare na ƙungiyar ƴan jarida da ke wallafa rahotannin yaƙi da ɗumamar yanayi, Kwamarade Ibrahima Yakubu, ya bayyana haka a madadin ƙungiyoyin a cikin sanarwar da ya raba wa manema labarai a Kaduna.

Ibrahima ya yi nuni da cewa, bai kamata ƴan takarar su rinƙa yi wa ɗumamar yanayi riƙon sakainar kashi ba a cikin ƙudurorinsu na yaƙin neman zaɓe, musamman duba da yadda batun ke ci gaba da zama barazana ga rayuwar miliyoyin ƴan ƙasar da kuma tattalin arzikinsu.

Ya ce ya zama wajbi ƴan takarar su sanya batun shirye-shiyen magance ɗumamar yanayi da kula da dashen itatuwa da maido da darajar gandun dazukan ƙasar nan da samar da makamashi da ingnanta aikin noma da sauransu.Ya ƙara da cewa wajibi ne ƴan takarar su sanya tsare-tsaren magance kwararowar hamada da gurɓatar ruwan sha da samar da wadataccen abinci mai gina jiki domin a ƙara inganta kiwon lafiyar ƴan ƙasar.

ADVERTISEMENT

Ya kuma yi kira ga masu kaɗa ƙuri’a da su mara wa ƴan takarar da kawai suka sanya batun kare ɗumamar yanayi da kare gurɓatar muhalli a cikin ƙudurorinsu na yaƙin neman zaɓe.

A cewarsa, sanya batun na magance ɗumamar yanayi da kare gurɓatar muhalli a gaba hakan zai taimaka kan magance duk wasu ƙalubale da suka shafi ɗumamar yanayi da kare gurɓatar muhalli a cikin yankunansu.

LABARAI MASU NASABA

Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

Rashin Mulki Ke Firgita Atiku – Kakakin APC Na Kaduna

Wannan shirin na samun tallafin ƙungiyoyin da ke da rajin yaƙi da ɗumamar yanayi da kuma shirin kare muhalli na MEI, bisa nufin ankarar da ƴan siyasa na su sanya tsare-tsaren yaƙi da ɗumamar yanayi a cikin jaddawalinsu na neman yaƙin neman zaɓe.

Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Xi Ya Halarci Taron BRICS A New Delhi
  • Sulaiman
    Ya Kamata A Rike Damar Kasar Sin Samfurin 2.0 A Taron CIFIT
  • Sulaiman
    Masu Kera Motoci Na Kasar Sin Sun Lashe Lambobin Yabo Da Dama A Bikin Nune-nunen Motoci Na Turin
  • Sulaiman
    Kwamitin Sulhu Na MDD Ya Amince Da Tsawaita Takunkuman Sudan Na Gajeren Lokaci

MASU ALAKA

Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu
Manyan Labarai

Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

September 9, 2026
Rashin Mulki Ke Firgita Atiku – Kakakin APC Na Kaduna
Siyasa

Rashin Mulki Ke Firgita Atiku – Kakakin APC Na Kaduna

September 9, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027
Siyasa

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Next Post
Ya Kamata A Rike Damar Kasar Sin Samfurin 2.0 A Taron CIFIT

Ya Kamata A Rike Damar Kasar Sin Samfurin 2.0 A Taron CIFIT

LABARAI MASU NASABA

Xi Ya Halarci Taron BRICS A New Delhi

Xi Ya Halarci Taron BRICS A New Delhi

September 12, 2026
Ya Kamata A Rike Damar Kasar Sin Samfurin 2.0 A Taron CIFIT

Ya Kamata A Rike Damar Kasar Sin Samfurin 2.0 A Taron CIFIT

September 12, 2026
jam'iyyu

An Buƙaci Ƴan Takara Su Sanya Tsare-tsaren Yaƙi Da Ɗumamar Yanayi A Jaddawalin Kamfen Ɗinsu

September 12, 2026
Masu Kera Motoci Na Kasar Sin Sun Lashe Lambobin Yabo Da Dama A Bikin Nune-nunen Motoci Na Turin

Masu Kera Motoci Na Kasar Sin Sun Lashe Lambobin Yabo Da Dama A Bikin Nune-nunen Motoci Na Turin

September 12, 2026
Kwamitin Sulhu Na MDD Ya Amince Da Tsawaita Takunkuman Sudan Na Gajeren Lokaci

Kwamitin Sulhu Na MDD Ya Amince Da Tsawaita Takunkuman Sudan Na Gajeren Lokaci

September 12, 2026
Xi Ya Gana Da Modi A New Delhi

Xi Ya Gana Da Modi A New Delhi

September 12, 2026
2027: Masana Sun Yi Gargaɗi Game Da Bangar Siyasa Da Kalaman Ɓatanci

2027: Masana Sun Yi Gargaɗi Game Da Bangar Siyasa Da Kalaman Ɓatanci

September 12, 2026
Kwamitin Sulhu Na MDD Ya Bayyana Damuwa Game Da Yadda Yanayin Hare-haren Ta’addanci Ke Sauyawa

Kwamitin Sulhu Na MDD Ya Bayyana Damuwa Game Da Yadda Yanayin Hare-haren Ta’addanci Ke Sauyawa

September 12, 2026
Mutane 24 Sun Mutu Bayan Shan

Mutane 24 Sun Mutu Bayan Shan

September 12, 2026
Tsohon Shugaban PDP Na Ƙasa Bamanga Tukur Ya Rasu Yana Da Shekara 91

Tsohon Shugaban PDP Na Ƙasa Bamanga Tukur Ya Rasu Yana Da Shekara 91

September 12, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.