ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, July 22, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

ADC: Kwankwaso Ya Musanta Jita-jitar Ficewa Daga Jam’iyyar, “Har Yanzu Bai Yanke Hukunci Ba”

by Sulaiman
3 months ago
ADC

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta rahotannin da ke cewa yana dab da ficewa daga ADC zuwa wata jam’iyya daban, yana mai cewa har yanzu bai yanke wani hukunci na ƙarshe ba game da makomarsa ta siyasa.

A cikin wata sanarwa da ya fitar domin mayar da martani kan abin da ya kira “labarai masu ruɗarwa” da ke yawo a bainar jama’a, Kwankwaso ya ce tattaunawar da ake yi kan yiwuwar sauyin sheƙa a cikin jam’iyyar sakamakon rikicin da take fuskanta ta yi wuri.

“Mun lura da rahotannin kafafen yaɗa labarai da tattaunawa da ke nuna yiwuwar sauyin sheƙa a cikin ADC saboda matsalolin da jam’iyyar ke fuskanta,” in ji shi.

ADVERTISEMENT

“Dangane da waɗannan bayanai masu ruɗani da ke yawo, ina bayyana karara cewa har yanzu ba a yanke wani hukunci na ƙarshe ba dangane da makomata ta siyasa ko ta abokan tafiyata.”

Sai dai Kwankwaso ya nuna cewa wasu sabbin hukuncin kotu da suka shafi jam’iyyar sun ƙara jefa ta cikin rashin tabbas, ciki har da hukuncin Kotun Koli na kwanan nan wanda, a cewarsa, ya tabbatar da halascin Kwamitin Gudanarwa na Ƙasa (NWC) ƙarƙashin jagorancin David Mark, amma ya mayar da shari’ar zuwa babbar kotu domin ci gaba da sauraro.

LABARAI MASU NASABA

Rajistar Shirin Auren Gata Na Kano Kyauta Ce, In Ji Hukumar Hisbah

Sojoji Sun Daƙile ‘Yan Ta’adda Daga Karɓar Haraji A Yobe

“Sabon hukuncin Kotun Ƙoli, duk da cewa ya tabbatar da halascin NWC ƙarƙashin David Mark, ya kuma mayar da shari’ar zuwa Babbar Kotu. Wannan ya sanya jam’iyyar cikin mawuyacin hali,” in ji shi.

Ya kuma bayyana cewa, hukuncin Babbar Kotun Tarayyar a baya ya soke babban taron jam’iyyar na baya-bayan nan, sannan kuma, akwai wani yunƙuri na daban daga Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya (AGF) na neman soke rijistar ADC, duk waɗannan batutuwan sun ƙara dagula al’amuran jam’iyyar.

ADC
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Inganta Makarantu: Gwamna Lawal Ya Sanya Hannu Kan Dokokin Gyaran Ilimi A Zamfara
  • Sulaiman
    An Kaddamar Da Taron Kasa Da Kasa Na Bunkasa Hanyar Siliki Ta Dijital Na 2026
  • Sulaiman
    Amit Bhatia Na Tattaunawa Dangane Da Yiwuwar Sayen Kaso 30 Na Liverpool FC
  • Sulaiman
    Asibitin Tafi Da Gidanka Na Jirgin Ruwan Sin Ya Nufi Kasashen Afrika Da Kudancin Asiya Domin Bayar Da Hidimomin Jin Kai

MASU ALAKA

Hisbah
Manyan Labarai

Rajistar Shirin Auren Gata Na Kano Kyauta Ce, In Ji Hukumar Hisbah

July 22, 2026
Sojoji Sun Daƙile ‘Yan Ta’adda Daga Karɓar Haraji A Yobe
Manyan Labarai

Sojoji Sun Daƙile ‘Yan Ta’adda Daga Karɓar Haraji A Yobe

July 22, 2026
Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga, Sun Ceto Mutane A Kaduna Da Filato
Manyan Labarai

Sojoji Sun Daƙile Yunƙurin Garkuwa Da Mutane, Sun Ceto Wasu Da Aka Sace A Zamfara, Katsina Da Kebbi

July 22, 2026
Next Post
Yadda Jiragen Iran Marasa Matuka Suka Sauya Yadda Ake Yaki A Duniya

Yadda Jiragen Iran Marasa Matuka Suka Sauya Yadda Ake Yaki A Duniya

LABARAI MASU NASABA

Inganta Makarantu: Gwamna Lawal Ya Sanya Hannu Kan Dokokin Gyaran Ilimi A Zamfara

Inganta Makarantu: Gwamna Lawal Ya Sanya Hannu Kan Dokokin Gyaran Ilimi A Zamfara

July 22, 2026
An Kaddamar Da Taron Kasa Da Kasa Na Bunkasa Hanyar Siliki Ta Dijital Na 2026

An Kaddamar Da Taron Kasa Da Kasa Na Bunkasa Hanyar Siliki Ta Dijital Na 2026

July 22, 2026
Amit Bhatia Na Tattaunawa Dangane Da Yiwuwar Sayen Kaso 30 Na Liverpool FC

Amit Bhatia Na Tattaunawa Dangane Da Yiwuwar Sayen Kaso 30 Na Liverpool FC

July 22, 2026
Asibitin Tafi Da Gidanka Na Jirgin Ruwan Sin Ya Nufi Kasashen Afrika Da Kudancin Asiya Domin Bayar Da Hidimomin Jin Kai

Asibitin Tafi Da Gidanka Na Jirgin Ruwan Sin Ya Nufi Kasashen Afrika Da Kudancin Asiya Domin Bayar Da Hidimomin Jin Kai

July 22, 2026
Iran Ta Musanta Zargin Ɓoye Makaman Nukiliya A Dutsen Kolang

Iran Ta Musanta Zargin Ɓoye Makaman Nukiliya A Dutsen Kolang

July 22, 2026
An Kafa Cibiyar Binciken Wayewar Kai Ta Duniya

An Kafa Cibiyar Binciken Wayewar Kai Ta Duniya

July 22, 2026
Kano

Gwamnatin Kano Ta Ƙaddamar Da Kwamitin Yaƙi da Shan Miyagun Ƙwayoyi

July 22, 2026
Yawan Man Fetur Da Gas Da Sin Ta Samar A 2025 Ya Kai Wani Sabon Matsayi

Yawan Man Fetur Da Gas Da Sin Ta Samar A 2025 Ya Kai Wani Sabon Matsayi

July 22, 2026
Yaya Da Kani Sun Mutu A Cikin Ramin Masai A Kano

Uba Da ‘Yarsa Sun Mutu Bayan Faɗawa Rijiya A Kano

July 22, 2026
Sin Ta Fitar Da Takardar Matsayinta Kan Shugabancin Intanet A Zamanin Fasahohin Zamani

Sin Ta Fitar Da Takardar Matsayinta Kan Shugabancin Intanet A Zamanin Fasahohin Zamani

July 22, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.