ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Alhaji Lawal Musa Daura Ya Sauya Sheƙa Zuwa Jam’iyyar APM A Katsina

by Abubakar Katsina
4 weeks ago
Katsina

Wani babban jigo da ke faɗa a ji a zamanin gwamnatin Muhammadu Buhari, Alhaji Lawal Musa Daura ya sauya sheƙa daga jam’iyyar APC zuwa APM mai rogo a Jihar Katsina.

Taron sauya sheƙan ya gudana ne a wani katafaren ɗakin taro mai suna, Monach da ke Jihar Katsina, inda magoya bayansa daga ko’ina su shigo cikin birnin Katsina domin su rufa masa baya.

A lokacin isowar sa, magoya bayansa sun ta ɗaga hannu suna nuna magoya bayansu a gare shi, sun ba da haɗin kai domin hakan zai haifar da ɗa mai ido, wanda ya kasance babban jigo ne a cikin Jihar Katsina da kuma yankin Daura.

ADVERTISEMENT

Magoya bayan jam’iyyar da dama sun gudanar da jawabai maza da mata wanda daga bisani shi kansa babban jigon ya shiya yi ma jama’a bayanan samun damar sauya sheƙa zuwa sabuwar jam’iyya mai suna APM mai rogo.

A jawabinsa Alhaji Lawal ya bayyana cewa idan har jam’iyyar APM mai rogo ta samu nasara a ƙasar nan, shi ne wanda zai zama mataimakin shugaban ƙasa wanda Mai Girma Oleseyo Abiodun Makinde zai jagoranta.

LABARAI MASU NASABA

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

2027: Atiku Na Amfani Da Tallafin Mai A Matsayin Dabarun Siyasa – Fayemi

Tun da farko dai, ya ba jama’a haƙuri bisa shiru da aka ji ya yi a ciki harkokin siyasa, saboda sun gudanar da wasu shirye-shirye, domin Hausawa na ce ja da baya ba tsoro ba ne neman sa’a.

Ya ce sun sauya wannan tafiya domin ci gaban al’ummar ƙasar nan su samu jin daɗi da walwala. Sannan ya yi kira ga magoya bayan jam’iyyar APM a Katsina da Daura da su jajirce wajen ganin haƙarsu ta cimma ruwa.

Ya ce haɗin kai shi ne ke da inganci don ƙarfi ga jam’iyyar da samun sakamako mai inganci da zaman lafiya da ilimi da hanyoyin tallafa wa al’umma da sauran abubuwan ci gaban ƙasar nan.

Katsina
Abubakar Katsina
+ postsBio
  • Abubakar Katsina
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-katsina/
    Gwamnatin Katsina Ta Gabatar Da Matsayarta A Taron Jin Ra’ayiyin Jama’a
  • Abubakar Katsina
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-katsina/
    Gwamna Dikko Ya Amince Da Bude Asusun Bai-daya A Jihar Katsina

MASU ALAKA

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027
Siyasa

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
2027: Atiku Na Amfani Da Tallafin Mai A Matsayin Dabarun Siyasa – Fayemi
Manyan Labarai

2027: Atiku Na Amfani Da Tallafin Mai A Matsayin Dabarun Siyasa – Fayemi

September 8, 2026
Katsina
Siyasa

Muna Da Yan Takarar Gwamna A Jihohi 28 Don Shiga Zaben 2027

September 6, 2026
Next Post
Katsina

Yadda Ake Kula Da Hannaye Da Ƙafafu

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.