ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, November 6, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Ƙaddamar Da Shirin Ƙarfafa Wa Matasa Shiga A Ayyukan Samar Da Zaman Lafiya A Kaduna

by Bello Hamza
1 hour ago

An ƙaddamar da aikin Delimi RISE a Jihar Kaduna tare da tallafin Shirin Qarfafa Zaman Lafiya da Juriya a Nijeriya (SPRiNG), wanda Ofishin Birtaniya mai kula da Harkokin Waje, Commonwealth da Ci Gaban Kasa da Qasa (FCDO) ke daukar nauyi.

Kungiyar Engaging Borders SRD, wadda qungiya ce mai gudanar da ayyukan gina zaman lafiya a fadin Afirka da aka kafa a shekarar 2022, ce za ta aiwatar da shirin.Shirin na da nufin karfafa shigar matasa maza da mata cikin ayyukan gina zaman lafiya ta hanyar ba su damar taka muhimmiyar rawa, jagoranci da kuma tasiri a kananan hukumomin Igabi, Jema’a da Kaura na Jihar Kaduna.

Shirin zai shafi matasa 80 masu shekaru tsakanin 18 zuwa 35, inda za a fara da gudanar da wani taron horo irin na Babban Kwas na Bude Karatu Ta Intanet (MOOC).Haka kuma, shirin zai shirya tarukan tattaunawa da musayar ra’ayi kan zaman lafiya a kowace karamar hukuma, tare da shiga cikin wata kungiyar masu aiwatar da ayyukan zaman lafiya domin gudanar da shirye-shiryen gina zaman lafiya a jihar.

ADVERTISEMENT

Aikin ya ginu ne bisa kwarewar Engaging Borders SRD wajen gudanar da shirye-shiryen da suka mayar da hankali kan matasa a Nijar, Mali, Burkina Faso, Kenya da arewacin Nijeriya.Shirye-shiryen kungiyar sun fi mayar da hankali kan hanyoyin da ba su shafi amfani da qarfin soja ba wajen hana rikice-rikice da kuma samar da saqonnin da za su taimaka wajen yaki da ra’ayoyin da ke haddasa tashin hankali.

Babban Daraktan qungiyar, Richard Ali, ya ce an kirkiri shirin ne saboda bukatar ba da fifiko ga kwarewa da damar da matasa ke da su a Nijeriya, da kuma babbar rawar da za su iya takawa wajen tabbatar da zaman lafiya.Ya ce hakan na da muhimmanci musamman ganin yadda babban zaben 2027 ke kara kusantowa.

LABARAI MASU NASABA

Hukumar Kare Haƙƙin Masu Sayayya Ta Kwace Kwalbar Lemo 5,964 A Kano

Kotu Ta Gurfanar Da Mutane Biyu Kan Zargin Kashe Wani Matashi Saboda Kare A Kano

Bello Hamza
+ postsBio
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Abubuwa 6 Da Za Su Iya Haramta Maka Yin Zaɓe A Nijeriya
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Matsin Tsadar Rayuwa A Nijeriya: Abubuwa 10 Da Suka Ƙara Tsada A Zamanin Tinubu
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Badakalar Rajistar Masu Zaɓe: Ezekwesili Ta Bukaci A Gudanar Da Bincike Mai Zaman Kansa
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Hanyar Abuja-Kaduna: Ci Gaban Aikin Gyara Ya Farfaɗo Da Fatan Matafiya

MASU ALAKA

Hukumar Kare Haƙƙin Masu Sayayya Ta Kwace Kwalbar Lemo 5,964 A Kano
Labarai

Hukumar Kare Haƙƙin Masu Sayayya Ta Kwace Kwalbar Lemo 5,964 A Kano

November 6, 2026
Kotu Ta Gurfanar Da Mutane Biyu Kan Zargin Kashe Wani Matashi Saboda Kare A Kano
Labarai

Kotu Ta Gurfanar Da Mutane Biyu Kan Zargin Kashe Wani Matashi Saboda Kare A Kano

November 6, 2026
ADC Za Ta Ɗaukaka Ƙara, Shugabancin David Mark Da Aregbesola Ne Kawai Ta Amince Da Shi
Labarai

ADC Za Ta Ɗaukaka Ƙara, Shugabancin David Mark Da Aregbesola Ne Kawai Ta Amince Da Shi

November 6, 2026
Next Post
Hukumar Kare Haƙƙin Masu Sayayya Ta Kwace Kwalbar Lemo 5,964 A Kano

Hukumar Kare Haƙƙin Masu Sayayya Ta Kwace Kwalbar Lemo 5,964 A Kano

LABARAI MASU NASABA

Hukumar Kare Haƙƙin Masu Sayayya Ta Kwace Kwalbar Lemo 5,964 A Kano

Hukumar Kare Haƙƙin Masu Sayayya Ta Kwace Kwalbar Lemo 5,964 A Kano

November 6, 2026
An Ƙaddamar Da Shirin Ƙarfafa Wa Matasa Shiga A Ayyukan Samar Da Zaman Lafiya A Kaduna

An Ƙaddamar Da Shirin Ƙarfafa Wa Matasa Shiga A Ayyukan Samar Da Zaman Lafiya A Kaduna

November 6, 2026
Kotu Ta Gurfanar Da Mutane Biyu Kan Zargin Kashe Wani Matashi Saboda Kare A Kano

Kotu Ta Gurfanar Da Mutane Biyu Kan Zargin Kashe Wani Matashi Saboda Kare A Kano

November 6, 2026
ADC Za Ta Ɗaukaka Ƙara, Shugabancin David Mark Da Aregbesola Ne Kawai Ta Amince Da Shi

ADC Za Ta Ɗaukaka Ƙara, Shugabancin David Mark Da Aregbesola Ne Kawai Ta Amince Da Shi

November 6, 2026
Sin Tana Sahun Gaba Tsakanin Kasashe Masu Tasowa Wajen Bude Kofarta Ga Ketare

Sin Tana Sahun Gaba Tsakanin Kasashe Masu Tasowa Wajen Bude Kofarta Ga Ketare

November 6, 2026
Ƴan Adawa Sun Zargi APC Da Yi Wa Dimokuraɗiyya Ƙanshin Mutuwa

Ƴan Adawa Sun Zargi APC Da Yi Wa Dimokuraɗiyya Ƙanshin Mutuwa

November 6, 2026
Tallafin Tinubu: Cin Hanci Ko Taimako? Jam’iyyun Adawa Da Kungiyoyin Fararen Hula Sun Nuna Shakku

Tallafin Tinubu: Cin Hanci Ko Taimako? Jam’iyyun Adawa Da Kungiyoyin Fararen Hula Sun Nuna Shakku

November 6, 2026
An Gudanar Da Taron Tattaunawa Mai Jigon “Jagorancin Kasar Sin Da Ci Gaban Duniya” A Kuwait

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Mai Jigon “Jagorancin Kasar Sin Da Ci Gaban Duniya” A Kuwait

November 5, 2026
Obi Ya Soki Hukuncin Kotu Kan Soke Takarar Atiku A ADC

Obi Ya Soki Hukuncin Kotu Kan Soke Takarar Atiku A ADC

November 5, 2026
Gwamnan Zamfara Ya Raba Motoci 300 Da Babura 2,000 Ga Ƙungiyoyi Da Ɗaiɗaikun Mutane A Gusau

Gwamnan Zamfara Ya Raba Motoci 300 Da Babura 2,000 Ga Ƙungiyoyi Da Ɗaiɗaikun Mutane A Gusau

November 5, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.