ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 7, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kotu Ta Gurfanar Da Mutane Biyu Kan Zargin Kashe Wani Matashi Saboda Kare A Kano

by Abubakar Sulaiman
13 hours ago
Kano

Wata Kotu a Jihar Kano ta bayar da umarnin tsare wasu jami’an sintiri biyu a gidan gyaran hali bisa zargin kashe wani matashi mai suna Umar Muhammad Bachirawa, bayan wani saɓani da ya shiga tsakaninsu kan batun kare.

An gurfanar da waɗanda ake zargin, Mas’udu Abdullahi Bachirawa da Kabiru Adamu Bachirawa, a gaban kotun da Mai Shari’a Garba Hamza Malafa ke jagoranta. Ƴansanda ne suka gabatar da ƙarar, inda suka zarge su da hannu wajen kisan Umar bayan taƙaddama kan kare.

A yayin zaman kotun, Lauyan masu gabatar da ƙara, Barista Awaisu Sani Lawan, ya buƙaci a karanta wa waɗanda ake zargin tuhume-tuhumen da ake yi musu. Bayan karanta tuhumar, mutanen biyu sun musanta aikata laifin.

ADVERTISEMENT

Daga bisani, lauyan masu gabatar da ƙara ya nemi kotun ta ɗage shari’ar domin ya samu shawarar doka daga Ofishin Babban Lauyan Gwamnatin Jihar Kano. Kotun ta amince da buƙatar tare da bayar da umarnin tsare waɗanda ake zargin a gidan gyaran hali.

An ɗage ci gaba da sauraron shari’ar zuwa ranar 16 ga Disamba, 2026. Har yanzu dai waɗanda ake zargin ba su amsa laifin ba, kuma kotu ba ta yanke hukunci kan zargin da ake musu ba.

LABARAI MASU NASABA

Shari’ar Zargin Juyin Mulki: Me Ya Shigar Da Bidiyon Binciken Sojoji Kotu?

Ƙarancin Ruwa Da Iskar Gas Ne Sanadin Raguwar Samun Wutar Lantarki A Nijeriya

Kano
Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    NDLEA Da FRSC Za Su Ƙaddamar Da Gwajin Ƙwayoyi Na Dole Ga Direbobin Motocin Haya
  • Abubakar Sulaiman
    Tallafin Naira 70,000 Ya Nuna Tinubu Na Ƙaunar Ma’aikata – Oshiomhole
  • Abubakar Sulaiman
    Hukumar Kare Haƙƙin Masu Sayayya Ta Kwace Kwalbar Lemo 5,964 A Kano
  • Abubakar Sulaiman
    ADC Za Ta Ɗaukaka Ƙara, Shugabancin David Mark Da Aregbesola Ne Kawai Ta Amince Da Shi

MASU ALAKA

Juyin Mulki: Kotu Ta Yi Watsi Da Iƙirarin Azabtar Da Waɗanda Ake Zargi, Ta Amince Da Bayanan Da Suka Bayar
Labarai

Shari’ar Zargin Juyin Mulki: Me Ya Shigar Da Bidiyon Binciken Sojoji Kotu?

November 6, 2026
Matsanancin Rashin Lantarki Ya Addabi ‘Yan Nijeriya
Labarai

Ƙarancin Ruwa Da Iskar Gas Ne Sanadin Raguwar Samun Wutar Lantarki A Nijeriya

November 6, 2026
Juyin Mulki: Kotu Ta Yi Watsi Da Iƙirarin Azabtar Da Waɗanda Ake Zargi, Ta Amince Da Bayanan Da Suka Bayar
Manyan Labarai

Juyin Mulki: Kotu Ta Yi Watsi Da Iƙirarin Azabtar Da Waɗanda Ake Zargi, Ta Amince Da Bayanan Da Suka Bayar

November 6, 2026
Next Post
An Ƙaddamar Da Shirin Ƙarfafa Wa Matasa Shiga A Ayyukan Samar Da Zaman Lafiya A Kaduna

An Ƙaddamar Da Shirin Ƙarfafa Wa Matasa Shiga A Ayyukan Samar Da Zaman Lafiya A Kaduna

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Kasance Abokiya Ga Kasashen Afirka Da Suka Fi Amincewa Da Dogaro Da Ita

Sin Ta Kasance Abokiya Ga Kasashen Afirka Da Suka Fi Amincewa Da Dogaro Da Ita

November 6, 2026
Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya

Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya

November 6, 2026
Xi Jinping Ya Gana Da Twakaransa Na Gabon

Xi Jinping Ya Gana Da Twakaransa Na Gabon

November 6, 2026
Juyin Mulki: Kotu Ta Yi Watsi Da Iƙirarin Azabtar Da Waɗanda Ake Zargi, Ta Amince Da Bayanan Da Suka Bayar

Shari’ar Zargin Juyin Mulki: Me Ya Shigar Da Bidiyon Binciken Sojoji Kotu?

November 6, 2026
Shawarwarin Sin Na Ci Gaba Da Ingiza Sabon Kuzari Wajen Rayawa Da Jagorantar Harkokin Intanet A Duniya

Shawarwarin Sin Na Ci Gaba Da Ingiza Sabon Kuzari Wajen Rayawa Da Jagorantar Harkokin Intanet A Duniya

November 6, 2026
Makon Teku Na Duniya Na 2026 Ya Haskaka Rawar Da Sin Ke Takawa A Fannin Jagorancin Teku

Makon Teku Na Duniya Na 2026 Ya Haskaka Rawar Da Sin Ke Takawa A Fannin Jagorancin Teku

November 6, 2026
Matsanancin Rashin Lantarki Ya Addabi ‘Yan Nijeriya

Ƙarancin Ruwa Da Iskar Gas Ne Sanadin Raguwar Samun Wutar Lantarki A Nijeriya

November 6, 2026
An Fitar Da “Shawarar Kafa Sabon Matakin Dakile Da Kandagarkin Cututtuka Masu Yaduwa Tsakanin Sin Da Afirka”

An Fitar Da “Shawarar Kafa Sabon Matakin Dakile Da Kandagarkin Cututtuka Masu Yaduwa Tsakanin Sin Da Afirka”

November 6, 2026
Juyin Mulki: Kotu Ta Yi Watsi Da Iƙirarin Azabtar Da Waɗanda Ake Zargi, Ta Amince Da Bayanan Da Suka Bayar

Juyin Mulki: Kotu Ta Yi Watsi Da Iƙirarin Azabtar Da Waɗanda Ake Zargi, Ta Amince Da Bayanan Da Suka Bayar

November 6, 2026
Kasar Sin Na Fadada Ci Gaban Fasahar Amfani Da Motoci Masu Lantarki Ga Kasashen Afrika

Kasar Sin Na Fadada Ci Gaban Fasahar Amfani Da Motoci Masu Lantarki Ga Kasashen Afrika

November 6, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.