ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Kaddamar Da Ayyukan Naira Miliyan 873.66 A Jami’ar Tafawa Balewa

by Abubakar Abba
3 years ago
Tafawa balewa

Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa, gwamnatinsa za ta ci gaba da bayar da fifiko ga manyan makarantu, musamman domin a rinka yaye daliban da za su samu ilimin zamani mai inganci da zai yi daidai da na fadin duniya.

Tinubu ya sanar a hakan ne a yayin da yake yin jawabi a taron kaddamar da ayyuka shida da suka lashe sama da naira miliyan 873.66 a jami’ar Abubakar Tafawa Balewa da na kwalejin kimiyya da fasaha ta Tatari Ali dukkan su da ke Jihar Bauchi.

  • Bauchi Ta Mika Ragamar Filin Jirgin Tafawa Balewa Ga Tarayya
  • Gwamnonin PDP Sun Karyata Shirin Mubaya’a Ga Tinubu

Gine-ginen da aka kaddamar sun kunshi tsangayar kimiyya da fasaha da kuma sashen tsangayar fasaha da ke a jami’ar ta Abubakar Tafawa Balewa, sai kuma na dakin taro da dakunan yin gwaje-gwajen magunguna a jami’ar Tatari Ali, wadanda aka gina su daga cikin kudin tallafi na asusun hukumar TETFund na shekarar 2021 zuwa shekarar 2022.

ADVERTISEMENT

Tinubu wanda ministan kula da harkokin kasashen waje, Ambasada Yusuf Maitama Tuggar ya wakilce shi a gurin taron ya sanar da cewa, bunkasa fannin ilimin zamani na daya daga cikin ayyukan da gwamnatin tarayya a karkashin shugabancin jam’iyyar APC ta bai wa fifiko.

Shugaban ya kara da cewa, kirkiro da shirin bai wa daliban jama’a rancen kudin karatu da gwamnatin ta yi, ta yi don ta saukaka wa daliban wajen gudanar da karatunsu.

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

Acewarsa, gwamnatin ta kuma gana da kungiyar dalibai ta manyan makaratu ta kasa (NANS) don tattaunawa a kan jin dadi da walwalar dailban.

Ya ce, wannan na daga cikin kokarin da gwamnatin ke kan ci gaba da yi don magance kalubalen da daliban manyan makartun kasar ke fuskatan da kuma samar da kyakyawan yanayi a tsakanin gwamnatin da kuma kungiyon daliban na manyan makaratun kasar nan.

Kazalika, Tinubu ya sanar da cewa, a kwanan baya gwamnatinsa ta dakatar da umarnin ba aikin yi ba biyan albashi da ta kakaba wa kungiyar malaman jami’o’in kasar nan (ASUU), wanda wannan umarnin, ya ba su damar karbar albashinsu da gwamnatin ta rike saboda yajin aikin da suka yi.

Tafawa Balewa
Abubakar Abba
+ postsBio
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Tun Ina Karama Marigayi Tumbuleke Ke Sa Ni Dariya —Hannatu Musawa
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Nazari Kan Wasu Dalilan Da Ke Haddasa Sabanin Abotakar Jarumi Ko Jaruma A Kannywood

MASU ALAKA

Sojoji
Manyan Labarai

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
'Yan Bindiga
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina
Labarai

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Next Post
Gwamna Yusuf

Kano Ta Raba Tallafi Fiye Da Na Tarayya  - Musa Falaki

LABARAI MASU NASABA

Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.