ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

NPA Ta Ɗaura Ɗamarar Magance Matsalolin Kasuwanci Da Ƙasashen Waje

by Abubakar Abba
2 months ago
NPA

Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Ƙasa NPA, a ƙarƙashin shugannacim Dakta Abubakar Ɗantsoho, ta ƙara ɗaura ɗamarar magance ƙalubalen da ke kawo cikas, a ɓangaren wanzar da samar da sauƙin yin kasuwanci.

Ta ɗauki wannan matakin ne, duba da ƙalubalen da ake samu a hanyoyin shiga da fice a Tashoshin Apapa da Tincan.

Dakta Ɗantsoho ne, ya bayar da wannan tabbacin yayin ganawa da masu ruwa da tsaki a shalkwar NPA, da ke a Marina.

ADVERTISEMENT

Shugaban ya sanar da cewa, NPA ta yanke shawarar lalubo da mafita, kan waɗanan ƙalubalen, wanda ya ce, tuni, NPA ta gano manyan ƙalubalen kuma za ta magance su.

A cewarsa, matsalolin akasari, sun kasance ne a kan hanyoyin shiga da fita, a Tashoshin Apapa da Tincan, musamman a hanyar zuwa Julius Berger da Oshodi da kuma a kan hanyar Wharf Road zuwa to Ikorodu tare da hanyar Surulere.

LABARAI MASU NASABA

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

Ya ci gaba da cewa, na biyun shi ne wuce iyaka, wanda a tsarin mu, akwai  ofishin yansanda da aka kafa domin sanya ido kan hanyoyin shiga da fice, a Tashoshin Ruwan ƙasar.

Kazalika, ya ce, akwai kuma rundunar ƴansanda ta jihar Legas, wanda zai yi wuya, aga ababen hawa na wuce sauran ababen hawa, wanda a wasu lokutan, ake samun tayar da Jijiyar Wuya, a tsakanin masu ababen hawan.

Ya ƙara da cewa, yayin ganawar, masu ruwan da tsaki, sun amince kan hanyoyin da a za a bi, domin yin haɗaka da sauran hukumomin, domin a  kawo ƙarshen matsalar.

“Hakan zai kuma magance karɓar cin hanci  da daƙile duk wani jinkiri da masu safarar shiga da kaya da fitarwa, a cikin Tashoshin,” Inji Ɗantsoho.

“Tuni mun ɗauki ƙudurin tabbatar da mun samar da kyakyawan yanayi, musamman domin samar da ƙarin walwalar gudanar da hada-hadar kasuwanci a cikin sauƙi wacce kuma ta kai irin mataki na ƙasauran ƙasashen da ke maƙwabtaka da Nijeriya,” A cewar Ɗantsoho.

Shugaban na NPA, ya kuma ƙara nanata ƙudurinsa na ɗaukar dukkan matakan da suka kamata, domin saiat fannin sufurin Jiragen Ruwan ƙasar, duba da cewa, Nijeriya ke kan gaba, a fannin a Afrika da kuma a Afirka ta Tsakiya, wanda hakan ya kuma haura, har zuwa sauran ƙasashe.

A jawabinsa tun da farko Mataimakin Sifeta Janar na ƴansanda da ke kula da zirga-zirgar a Tashoshin Okunade Ronke, ya jaddda buƙaar yin aiki tare da sauran masu ruwa da tsaki a fannin, domin a magance waɗannan ƙalubalen, da ke kawo cikas.

Kan batun wuce ababen hawa ba bisa ƙa’ida ba, mun amince za mu kafa tawagar jami’an tsaro ta musamman a tsakain jihar Legas da masu ruwa da tsaki, domin mu samar da sauƙin yin kasuwancin da kuma samar da kyakyawan yanayi.

NPA
Abubakar Abba
+ postsBio
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Tun Ina Karama Marigayi Tumbuleke Ke Sa Ni Dariya —Hannatu Musawa
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Nazari Kan Wasu Dalilan Da Ke Haddasa Sabanin Abotakar Jarumi Ko Jaruma A Kannywood

MASU ALAKA

'Yan Bindiga
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina
Labarai

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare
Labarai

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Next Post
NPA

Uwargidan Shugaban Ƙasa Ta Ƙaddamar Da Muhimman Ayyukan Ci Gaba A Jihar Jigawa

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.