ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, June 28, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

APC Na Shirin Karɓar Gwamna Bala Mohammed A Bauchi

by Abubakar Sulaiman
3 months ago
APC

Reshen jam’iyyar APC a Jihar Bauchi ya bayyana cewa a shirye yake ya karɓi gwamnan jihar, Bala Mohammed, yayin da yake shirin sauya sheƙa daga PDP zuwa APC gabanin zaɓukan 2027.

Mambobin kwamitin APC na jihar ne suka bayyana hakan bayan wata ganawa da gwamnan a gidansa da ke Abuja ranar Laraba, inda suka ce sun tattauna muhimman batutuwa kan yadda sauya sheƙar za ta gudana cikin lumana da fahimta tsakanin ɓangarorin biyu.

  • Gwamna Abba Na Ƙoƙarin Jawo Hankalin Shekarau Zuwa APC
  • ADC Reshen Kaduna Ta Buƙaci Gwamnati Ta Daina Tsangwamar El-Rufai

Sakataren kwamitin APC na jihar kuma ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Toro, Hon. Dabo Isma’il, ya ce tattaunawar ta mayar da hankali ne kan shirin gwamnan na shiga APC, tare da jaddada buƙatar haɗin kai da bin manufar “Renewed Hope Agenda” ta gwamnatin tarayya.

ADVERTISEMENT

Ya ƙara da cewa shugabannin jam’iyyar na ƙasa sun buƙaci a marabci gwamnan ba tare da saɓani ba, yana mai cewa an fara tuntuɓa da masu ruwa da tsaki domin tabbatar da an samu cikakkiyar fahimta kafin sauya sheƙar. Haka kuma ya tabbatar da cewa babu wanda za a nuna wariya ko a zalunta a cikin tsarin.

A nasa ɓangaren, tsohon gwamnan jihar, Isa Yuguda, ya jaddada muhimmancin haɗin kai a cikin jam’iyyar, yana mai cewa nasarar zaɓe ita ce babban buri. Shi ma Hon. Jafaru Leko ya ce za su ci gaba da tuntuɓa domin tabbatar da adalci da daidaito ga dukkan mambobin jam’iyyar yayin da ake ƙara shirin tunkarar zaɓukan gaba.

LABARAI MASU NASABA

An Lakaɗawa Wata Malamar Makaranta Duka Har Lahira A Lokoja

Ƴan Bindiga Sun Harbe Limami Da Wasu Mutane 3 A Sokoto

APC
Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    An Lakaɗawa Wata Malamar Makaranta Duka Har Lahira A Lokoja
  • Abubakar Sulaiman
    Kotu Ta Fara Sauraron Shari’ar Da Ke Ƙalubalantar Takarar Pantami A PDP
  • Abubakar Sulaiman
    Ƴan Bindiga Sun Harbe Limami Da Wasu Mutane 3 A Sokoto
  • Abubakar Sulaiman
    Ƴansanda Sun Kama Mutum 10 Kan Kisan Shugaban MACBAN Na Jihar Binuwe

MASU ALAKA

An Lakaɗawa Wata Malamar Makaranta Duka Har Lahira A Lokoja
Manyan Labarai

An Lakaɗawa Wata Malamar Makaranta Duka Har Lahira A Lokoja

June 28, 2026
Ƴan Bindiga Sun Harbe Limami Da Wasu Mutane 3 A Sokoto
Labarai

Next Post
Kotu Ta Dakatar da Taron ADC A Adamawa Saboda Rikicin Cikin Gida

Mataimakin Firaministan Sin Ya Yi Kira Da A Gaggauta Zamanantar Da Tsarin Ayyukan Masana’antu

Mataimakin Firaministan Sin Ya Yi Kira Da A Gaggauta Zamanantar Da Tsarin Ayyukan Masana’antu

June 28, 2026
Kotu Ta Fara Sauraron Shari’ar Da Ke Ƙalubalantar Takarar Pantami A PDP

Kotu Ta Fara Sauraron Shari’ar Da Ke Ƙalubalantar Takarar Pantami A PDP

June 28, 2026
Ƴan Bindiga Sun Harbe Limami Da Wasu Mutane 3 A Sokoto

Ƴan Bindiga Sun Harbe Limami Da Wasu Mutane 3 A Sokoto

June 28, 2026
Ƴansanda Sun Kama Mutum 10 Kan Kisan Shugaban MACBAN Na Jihar Binuwe

Ƴansanda Sun Kama Mutum 10 Kan Kisan Shugaban MACBAN Na Jihar Binuwe

June 28, 2026
Mun Kaɗu Matuƙa Kan Labarin Mutuwar ‘Yan Mauludi A Hanyar Saminaka – Gwamnan Kaduna

Gwamna Uba Sani Ya Ziyarci Iyalan Malamar Addini Da Aka Kashe A Kaduna Saboda Zargin Satar Yara

June 28, 2026
Abubuwan Da Ba A Faɗa Ba Game Da Yadda Aka Hallaka Malamar Islamiyya A Kaduna

Abubuwan Da Ba A Faɗa Ba Game Da Yadda Aka Hallaka Malamar Islamiyya A Kaduna

June 28, 2026
Abubuwan Da Ke Tattare Da Jami’in Soja Sambo Dasuki

Abubuwan Da Ke Tattare Da Jami’in Soja Sambo Dasuki

June 28, 2026
Husaini Isa Ya Gargaɗi Ƴan Takarar NDC A Kano Kan Buƙatar Kiyaye Ƙa’dojin Jam’iyya

Hukuncin Kotun Lokoja Kan NDC Barazana Ce Ga Dimokuraɗiyya — Ameh

June 28, 2026
Gwamnatin Tarayya Na Biyan Tallafin Man Fetur A Asirce – El-Rufai

El-Rufai Ya Shafe Fiye Da Kwanaki 125 A Garƙame

June 28, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.