Sin Ta Fitar Da Cikakken Tsarin Sauka A Duniyar Wata
Kasar Sin ta tsara harba rokoki biyu zuwa duniyar wata, karkashin shirinta na binciken duniyar wata, yayin da shirin tabbatar...
Kasar Sin ta tsara harba rokoki biyu zuwa duniyar wata, karkashin shirinta na binciken duniyar wata, yayin da shirin tabbatar...
A yau Lahadi, ma’aikatar tsaron kasar Sin ta fitar da wani bidiyo, mai taken “Wane ne ke jirkita gaskiyar tarihi?”,...
An gudanar da babban taron ranar biranen duniya na shekarar nan ta 2026, da kuma bikin bayar da lambar yabo ga birane, kan ci gaba mai dorewa a duniya karo na 4, wato Lambar Yabon Shanghai a jiya Asabar, a birnin Fuzhou dake lardin Fujian. Mamban ofishin siyasa na kwamitin koli na jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin, kuma mataimakin firayin ministan kasar He Lifeng, ya halarci bikin bude taron, don baiwa biranen da suka samu lambar yabo kyaututtuka tare da gabatar da jawabi. Birane biyar da suka samu lambobin yabo a wannan karon, sun hada da Addis Ababa na Habasha, da Santiago de Cali na Colombia, da Istanbul na Turkiye, da Jingdezhen na Sin, da kuma Katowice na Poland. Kafin kaddamar da bikin, He Lifeng ya kuma gana da Anacláudia Marinheiro Centeno Rossbach, daraktar zartarwa ta hukumar kula da matsugunan dan Adam ta MDD. (Safiyah Ma)
A yau Lahadi ne aka fitar da kundi mai dauke da kudurin kwamitin kolin JKS dangane da wasu muhimman batutuwa,...
A jiya Asabar, manzon musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping, kana shugaban hukumar wasannin motsa jiki ta kasar Sin,...
Zaunannen wakilin Sin dake MDD Fu Cong ya yi jawabi bayan da kwamitin sulhun MDD ya jefa kuri’a kan daftarin...
Taron cikakken zama na biyar na Kwamitin Tsakiya na 20 na Jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin (JKS), wanda aka gudanar...
Idan ake maida aikin gudanar da harkokin kasa a matsayin wani wasan kide-kide, tsarin dimokuradiyya mai sauraron al'umma da mika...
Kwanan baya, wata wakiliyar kafar CMG ta yi hira da Madam Christine Lagarde, shugabar babban banki na tsakiya na nahiyar...
A jiya Juma'a, Madam Peng Liyuan, uwargidan shugaban kasar Sin Xi Jinping, ta yi hira gami da shan shayi tare...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.