Gwamnatin Tarayya Ta Biya Ƴan Fansho Naira Biliyan 1.1
Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta fara biyan haƙƙokin ritaya ga tsofaffin ma’aikatan gwamnati, inda ta riga ta biya kusan Naira biliyan...
Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta fara biyan haƙƙokin ritaya ga tsofaffin ma’aikatan gwamnati, inda ta riga ta biya kusan Naira biliyan...
Jami’an tsaro a Jihar Katsina sun kama wani mai sana’ar POS kuma ɗan kasuwar kayan gyaran babura, Isiyaku Nasiru, bisa...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya buƙaci Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana dalilin da ya sa ba...
Hukumomin tsaro a jihohi da dama sun ƙara tsaurara matakan kariya bayan wani gargaɗin tsaro da Rundunar ’Yansandan Nijeriya ta...
Sojojin Operation FANSAN YAMMA, tare da haɗin gwiwar ’yan sa-kai, sun cafke wasu manyan kwamandojin ƙungiyar ’yan ta’adda da ake...
Tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya da gwamnatocin jihohi su duba yiwuwar ƙarin albashin ma’aikata,...
Alhaji Ibrahim Idris, wanda aka fi sani da Ibro, ya jagoranci Jihar Kogi daga 2003 zuwa 2012 a ƙarƙashin jam’iyyar...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ba zai halarci babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 81 (UNGA 81) da za...
Aƙalla mutane tara ne suka mutu a wasu hare-haren ƴan bindiga da aka kai a yankunan Barkin Ladi da Riyom,...
Ƴan bindiga sun kai hari wata kasuwar kayan lambu a garin Mangu, Ƙaramar Hukumar Mangu ta Jihar Filato, inda suka...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.