YANZU-YANZU: Shugaban Ƙungiyar Ƙwadago Ajaero Ya Tafi Amsa Gayyatar Ƴansanda
Shugaban ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa (NLC), Kwamared Joe Ajaero, ya bar shalƙwatar ƙungiyar a Abuja don amsa gayyatar Ƴansanda kan...
Shugaban ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa (NLC), Kwamared Joe Ajaero, ya bar shalƙwatar ƙungiyar a Abuja don amsa gayyatar Ƴansanda kan...
Mazauna Bauchi, Gombe, da Dutse sun bayyana damuwarsu kan zargin karkatar da tallafin shinkafar Gwamnatin Tarayya da ake nufi don...
Masarautar Gwandu a Jihar Kebbi ta sanar da shirye-shiryen farfado da hawan doki na gargajiya da ake gudanarwa a duk...
Rundunar Sojojin Sama ta Nijeriya (NAF) ta ƙaddamar da hare-haren sama da suka yi nasara kan maɓoyar ƴan ta’adda a...
A wani mummunan al’amari da ya faru a yau, an tabbatar da mutuwar jami’an Ƴansanda biyu, yayin da wasu uku...
Bayanin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi na kamanta yanayin da ya haifar da mutuwar Alhaji Isa Bawa, Sarkin...
Rundunar ’Yansandan Jihar Binuwe ta tabbatar da sako ɗalibai 20 daga Jami’ar Maiduguri da Jami’ar Jos waɗanda wasu ’yan bindiga...
Ƙaramin Ministan tsaron, Bello Matawalle, ya ba da umarnin a bi diddigin waɗanda suka kashe Alhaji Isa Bawa, Hakimin Gatawa...
Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci ta Jihar Kano (PCACC) ta tsare shugabannin riƙo na ƙananan hukumomi uku...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana shirye-shiryenta na tsarawa da kuma inganta harkar maganin gargajiya a jihar. Gwamna Abba Kabir Yusuf...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.