Wani Matashi Ya Yi Barazanar Faɗowa Daga Dogon Ƙarfen Gidan Rediyo A Abuja
Wani matashi mai suna Shu'aibu Alhaji Yusuf ya yi barazanar faɗowa daga tsanin gidan rediyon Aso da talabijin dake kan...
Wani matashi mai suna Shu'aibu Alhaji Yusuf ya yi barazanar faɗowa daga tsanin gidan rediyon Aso da talabijin dake kan...
Ƴan bindiga ɗauke da muggan makamai sun kai farmaki a garin Runka da ke ƙaramar hukumar Safana inda suka kashe...
Babbar Kotun Tarayya a Legas, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Deinde Dipeolu, ta umurci tsohuwar Ministar Harkokin jin ƙai Hajiya Sadia...
An sake zaɓen Shugaba Bola Tinubu a matsayin shugaban Ƙungiyar Tattalin Arzikin Yammacin Afirka (ECOWAS), kusan shekara guda bayan ya...
Kawo yanzu dai tuni kungiyoyin Premier League suka kashe kudi da yawa a kwana hudu a bana, an yi cinikin...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Bauchi (BASIEC) ta sanar da sauya ranar da za a gudanar da zaɓen...
Babban Hafsan Sojin ƙasa (COAS), Laftanar Janar Taoreed Lagbaja, ya tabbatar da cewa bayar da cikakken ‘yancin cin gashin kai...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ayyana ranar Litinin 8 ga Yuli, 2024 a matsayin ranar hutu domin murnar...
Majalisar Wakilai ta fara bincike kan zargin karkatar da Naira biliyan ₦1.5b da manyan jami’an ma’aikatar mata ta tarayya suka...
Dakarun rundunar hadin gwuiwa ta kasa da kasa (MNJTF) sun kashe ‘yan ta’adda sama da 70 tare da lalata wasu bama-bamai da aka hada da...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.