ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Duk Da Sabani Tsakanin Ɗangote Da NNPC Jiragen Ruwa Ɗauke Da Man Fetur Sun Iso Nijeriya

by Abubakar Abba and Sulaiman
3 months ago
NNPC

A makon da ya gabata, Jiragen Ruwa shida ɗauke da aƙalla Man Fetur samfarin PMS Lita miliyan da Man Dizil 212.7 da aka ƙiyasta kuɗinsu ya kai Naira biliyan 279, sun isa, Tashoshin Jiragen Ruwa na ƙasar nan.

Wannan na zuwa ne, a yayin da Matatar Mai ta Ɗangote, ke ci gaba da dakon umarnin babbar kotun tarayya kan ƙarar da mahukuntan Matatar ta shigar a gaban kotun, na a dakatar da shigo da Man Fetur da aka tace a ƙetare, zuwa cikin ƙasar nan.

Sai dai, kamfanin Man Fetur na ƙasa NNPCL da kuma ƙungiyoyin dilalan Man Fetur da ke a ƙasar, tuni, suka ƙalubalanci, wannan buƙatar, ta mahukuntan Matatar Man ta Ɗangote.

ADVERTISEMENT

Rahoton Hukumar ta NPA na shigowa da kayan cikin ƙasar nan da kuma fitar da su, ya sanar da shigo da Man na Fetur da Dizil a ranar Laraba.

Jiragen, sun sauka ne, a Tashoshin Apapa da Tincan da ke a jihar Legas da kuma ta Kalaba, inda kuma wasu Jiragen, za su gaba da sauka.

LABARAI MASU NASABA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

A cewar rahoton, Jirage shida ne, suka yi dakon  na Man Fetur, inda kuma ɗaya, ya ɗauko, Man Dizil.

Gaba ɗayan Jiragen, sun ɗauko kayan da nauyin su, ya kai daga metric tan 157,000 na Man Fetur, inda kuma na Man Dizil ya kai metric tan 132,000 tare da kuma Man AGO metric tan 25,000.

Farashin Man a yanzu a Matatar Man Ɗangote, ya kai Naira 1,250 kan kowacce Lita ɗaya, wanda aƙalla, ya kai Lita biliyan 229.1.

Kazalika, Man Dizil, ya kai Lita miliyan 29.4, wanda duk farashin Lita ɗaya, ya kai Naira 1,700 a Matatar ta Ɗangote.

Duba da hauhawan farashin kuɗaɗen musaya na ƙasashen waje, musamman na dala wanda Naira ta kai kan farashin 1,360 kan kowacce dala ɗaya, hakan ya nuna cewa, jimlar kuɗin kayan da aka shigo da su, sun kai kimanin dala miliyan 205.

Ta shigar da Aaknata Janar na ƙasa Lateef Fagbemi SAN da kuma kamfanin Man Fetur na ƙasa, NNPCL a gaban babbar kotun tarayya da ke a jihar Legas.

Kmafanin, ya buƙaci kotun da ta dakatar da hukumar haƙo Mai na cikin Ruwa, da ci gaba da bai wa, dilalan Man Fetur a cikin ƙasar nan Lasisin, damar  shigo da Man, wanda Matatar ta  Ɗangote, ta yi iƙirarin cewa, hakan na ci gaba da yin zagon ƙasa, kan ƙoƙarin da ake ci gaba da yi, na tace Man da kuma zuba jari, a fannin, a cikin ƙasar.

Aliko Ɗangote dai, ya sha zargin wasu kamfanonin Mai da wasu jami’ai a fannin tace Man a ƙasar nan, kan yin zagon ƙasa, na ci gaba da shigo da Man da aka tace, daga ƙetare, zuwa cikin ƙasar nan, duk da cewa, Matatarsa, na tace Man da ya kai yawan Ganguna, 650,000 ako wacce rana.

NNPC
Abubakar Abba
+ posts Bio
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Tun Ina Karama Marigayi Tumbuleke Ke Sa Ni Dariya —Hannatu Musawa
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Nazari Kan Wasu Dalilan Da Ke Haddasa Sabanin Abotakar Jarumi Ko Jaruma A Kannywood
NNPC
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • Sulaiman
    ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna
  • Sulaiman
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

MASU ALAKA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas
Tattalin Arziki

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

September 4, 2026
NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
Tattalin Arziki

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

September 4, 2026
NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja
Tattalin Arziki

NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja

August 28, 2026
Next Post
Cututtukan Da Aka Fi Fama Da Su Lokacin Damina Da Yadda Za A Kauce Musu (2)

Cututtukan Da Aka Fi Fama Da Su Lokacin Damina Da Yadda Za A Kauce Musu (2)

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.