Gwamnatin Tarayya Ta Yi Wa Fursunoni 59,786 Rijistar NIN A Faɗin Nijeriya
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta kammala rijistar lambar shaidar ɗan ƙasa (NIN) ga fursunoni 59,786, wanda ke wakiltar kimanin...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta kammala rijistar lambar shaidar ɗan ƙasa (NIN) ga fursunoni 59,786, wanda ke wakiltar kimanin...
Gwamnatin tarayya ta bayyana Alhamis, 12 ga Yuni, 2025, a matsayin ranar hutu domin bikin Ranar Dimokuraɗiyya ta bana. Ministan...
Dakarun rundunar Sojin saman Nijeriya (NAF) sun lalata wasu mahimman wurareda suka kasance maboyar ‘yan ta’adda tare da daƙile wani...
Tsohon Babban Alkalin Nijeriya (CJN), Mai Shari’a Mohammed Uwais, ya rasu yana da shekaru 89. Rahotanni daga cikin iyalinsa sun...
Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya sanar da soke gudanar da bikin Hawan Sallar Layya na bana a...
A cikin saƙonsa na bikin Sallah na shekarar 2025, Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar wa ‘yan Nijeriya cewa ƙasar na...
Dakarun Sojojin Nijeriya na Operation Haɗin Kai sun kashe tarin ‘yan ta’adda tare da ƙwato makamai daban-daban yayin da ƴan...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai hari kan wani wurin haƙar ma’adanai da ke Oreke-Oke Igbo a...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya umurci a gudanar da bincike kan lafiyar ƙwaƙwalwar tsohon shugaban ƙasar Amurka Joe Biden lokacin...
Ministan babban birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa babu wani mutum a cikin jam’iyyar PDP da zai iya...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.