Tinubu Ba Shi Da Ikon Tsayar Da Wanda Zai Zama Shugaban Majalisa —Yari
Zababben Sanatan Zamfara ta Yamma, Abdul’Aziz Abubakar Yari, ya ki amincewa da rarrashin da zababben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu...
Zababben Sanatan Zamfara ta Yamma, Abdul’Aziz Abubakar Yari, ya ki amincewa da rarrashin da zababben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu...
Jaridar 'Business Day' ta karrama Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, da lambar yabo na gwamna Mafi kwazo a fagen...
Bayanan da suke fitowa a jiya Juma’a shi ne zababben shugaban kasa, Alhaji Bola Ahmed Tinubu da gwamnonin jam’iyyar APC...
A wannan makon dai Nijeriya ta dauki dumi dangane da batun haramta amfani da taliyar ‘yan yara a cikin kasar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya roki Majalisar Dattawa da ta amince da nadin mambobin Majalisar Gudanarwa ta hukumar Bunkasa Shiyyar...
Jirgin sojin yaki samfarin C 130 ya debo dalibai 80, sai kuma jirgin kamfanin Air Peace ya kwaso 274.
Rukunin farko na 'yan Nijeriya da aka kwaso daga kasar Sudan sakamakon yakin da kasar ke ciki sun iso Nijeriya...
Kungiyar Kwadago ta Nijeriya (TUC), wacce hadakar manyan kungiyoyin ma’aikata daban-daban ce a Nijeriya, ta bai wa Gwamnonin Jihar Gombe...
Dan takarar shugaban kasa a karkashin lemar Labour Party a zaben 2023, Peter Obi, ya fito ya yi bayanin hakikanin...
Rundunar 'yansandan Nijeriya (NPF) ta cafke Barista Hudu Yunusa-Ari, dakataccen kwamishinan hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa a jihar...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.