Muradun ‘Yan Nijeriya A 2023 Kan Siyasa, Tsaro Da Tattalin Arziki
A daidai lokacin da al’ummar Nijeriya suka yi ban kwana da shekarar 2022 da abubuwan da suka faru a cikinta...
A daidai lokacin da al’ummar Nijeriya suka yi ban kwana da shekarar 2022 da abubuwan da suka faru a cikinta...
Sarkin Bauchi, Dakta Rilwanu Sulaiman Adamu, ya nada Alhaji Mohammadu Uba Ahmad Kari a matsayin sabon Wazirin Masarautar Bauchi.
Hukumar kiyaye aukuwar hadura ta kasa (FRSC) reshen jihar Bauchi ta tabbatar da cewa mutane goma sha takwas (18) ne...
Kasa da 'yan awanni da cire mahaifinta daga sarautar Wazirin Bauchi, Kwamishiniyar ma'aikatar kasuwanci da masana'antu ta jihar Bauchi, Hajiya...
Masarautar Bauchi ta tsige Alhaji Muhammadu Bello Kirfi, daga mamba a majalisar bisa abin da ta misalta rashin biyayya da...
Wani jami’in sojan Nijeriya, Abubakar Idris, da ke aiki a karkashin rundunar tsaron fadar shugaban kasa, ya bude wuta kan...
Rundunar 'yansandan jihar Filato ta ce, ta samu nasarar ceto Injiniya Alexander Plangnan, babban sakataren dindindin na ma'aikatar ayyuka ta...
An Yi Garkuwa Da Tsohon Kanal Din Soja Da 'Ya'yansa 2 A Zamfara.
A daren ranar Asabar ne wasu 'yan bindiga dadi suka kashe shugaban jam'iyyar APC na gundumar Asara da ke karamar...
Dan takarar Majalisar Dokokin Jihar Bauchi a mazabar Toro/Jama'a a jam'iyyar NNPP, Ibrahim Garba Tilde, ya nemo tallafin Naira miliyan...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.