Rasuwar Buhari: Nahiyar Afirka Ta Yi Babban Rashi — Kungiyar Gwamnoni Ta Nijeriya
Kungiyar Gwamnoni ta Nijeriya ta bayyana kaɗuwarta bisa rasuwar tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari. A cikin wata sanarwa da shugaban...
Kungiyar Gwamnoni ta Nijeriya ta bayyana kaɗuwarta bisa rasuwar tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari. A cikin wata sanarwa da shugaban...
Kungiyar Gwamnonin Arewacin Nijeriya ta bayyana alhininta kan rasuwar tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari, inda ta bayyana rasuwarsa a matsayin...
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya bayyana jimaminsa bisa rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, wanda ya rasu...
An haifi Muhammadu Buhari a ranar 17, ga Disamba, 1942, a garin Daura na Jihar Katsina, Nijeriya. Shi ne ɗa...
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar da rasuwar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari. Tsohon shugaban Nijeriya ya rasu a...
Tsohon shugaban Nijeriya, Muhammadu Buhari, ya rasu a yau ranar Lahadi 13, ga Yulin 2025. Wani gajeren saƙo da Garba...
Majalisar Dattawa ta ce ba za ta dawo da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ba har sai ta karɓi kwafin hukuncin kotu,...
Rahotanni sun bayyana cewa Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya ziyarci tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, a wani asibiti da...
Lauyoyin Sanata mai wakiltar Kogi ta tsakiya, wato Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan sun miƙa takardun hukuncin da babbar kotun tarayya ta...
Fadar Shugaban Ƙasa ta musanta zargin da ke cewa Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya kwatanta matakan da tsohon Shugaban...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.