‘Yansanda Sun Dakile Harin Da ‘Yan Bindiga Suka Kai Kan Wasu Rukunin Gidaje A Katsina
Jami’an tsaro a daren Lahadi sun dakile wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai wa mazauna rukunin gidajen Tijjani...
Jami’an tsaro a daren Lahadi sun dakile wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai wa mazauna rukunin gidajen Tijjani...
Karamin Ministan Tsaro, Dokta Bello Matawalle, ya bayar da tabbacin cewa za a kubutar da daliban jami’ar tarayya da aka...
Kimanin mako biyu kenan ana neman yaran su biyu, Garba Umar, mai kimanin shekaru 17 a duniya da kuma Sale...
Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan jihar Legas na shirin yanke hukunci kan karar da 'yan takarar gwamna na jam'iyyar Labour...
Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (NSCDC) a jihar Jigawa sun cafke wani matashi dan shekara 22 kan zargin satar...
Gwamnatin jihar Jigawa ta tabbatar da bullar cutar sarkewar numfashi wato (diphtheria) a jihar. Babban sakataren ma’aikatar lafiya ta jihar,...
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta karyata rahoton da ke cewa jami’anta sun kama daya daga cikin alkalan kotun...
Jam’iyyar NNPP ta zargi tsohon dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar, Rabiu Kwankwaso, da hannu kan rashin nasarar da gwamnan...
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya roki mai gidansa, Godwin Obakeki, da ya yafe masa kan sabanin siyasa da...
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya mayar da martani kan nasarar da jam’iyyarsu ta samu a...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.