‘Yansanda Sun Rufe Majalisar Dokokin Nasarawa Kan Rikicin Shugabanci
Rundunar ‘yansandan Jihar Nasarawa ta rufe harabar majalisar dokokin jihar, domin kaucewa tabarbarewar doka da oda biyo bayan samun shugabanni...
Rundunar ‘yansandan Jihar Nasarawa ta rufe harabar majalisar dokokin jihar, domin kaucewa tabarbarewar doka da oda biyo bayan samun shugabanni...
Akalla mutane uku ne suka mutu a karamar hukumar Wukari ta Jihar Taraba sakamakon rikicin kabilanci da ya faru tsakanin...
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace Zainab Abbas, matar wani alkalin babbar kotu a Yola,...
A ranar Alhamis da misalin karfe 9 na safe ake sa ran yin jana'izar tsohon Wazirin Kano kuma Babban Limamin...
A halin yanzu dai shugaba Bola Tinubu yana ganawarsa ta farko da gwamnonin jihohi 36 na tarayyar kasar nan a...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya rantsar da Sanata George Akume a matsayin sabon sakataren gwamnatin tarayya a fadar shugaban kasa...
Kotun Shari'ar Musulunci da ke Goron Dutse a Kano ta tura wani magidanci Auwalu Mai Yashi Kabara zuwa gidan yari.
Jam’iyyar adawa ta APC ta bukaci gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano da ta kara wa’adin kwace wasu...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ziyarci hedikwatar Hukumar Kula da Kera Motoci ta Kasa (NADDC) da ke Abuja, inda...
Tun a ranar kaddamar da shi, wasu kafofin yada labarai suka yi ta tsokaci kan cewa asalin jirgin na kasar...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.