Nijeriya Ta Sake Zama Mamba A Hukumar Kula Da Harkokin Sufurin Jiragen Sama Ta Kasa Da Kasa
Bisa la’akari da irin muhimmiyar rawar da Nijeriya ke takawa a fagen tafiye-tafiye a duniya, an sake zaben kasar nan...
Bisa la’akari da irin muhimmiyar rawar da Nijeriya ke takawa a fagen tafiye-tafiye a duniya, an sake zaben kasar nan...
Jami’an Hukumar Yaki da Yi Wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC), a ranar Juma’a, sun kama wasu mutane 18 da ake...
Shugaban Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Kasa (NAHCON), Alhaji Zikrullah Kunle Hassan, ya sanar da cewa, za a fara shirye-shiryen...
Babban Kwanturolan Hukumar Shige da Fice ta Kasa, Isah Jere Idris, ya amince da nadin Tony Akuneme, mataimakin Kwanturolan Shige...
Hukumar bayar da agajin gaggawa (NEMA) ta sake karbar wasu ‘yan Nijeriya 159 da suka makale a kasar Libya yayin...
Rundunar ‘yansanda Jihar Legas ta ceto wani yaro mai suna Emmanuel Adeleke daga hannun wanda ya sace shi.
Shugaban Hukumar Yaki da Yi Wa Tattalin Arziki Zagon Kasa (EFCC), Abdulrasheed Bawa, ya ce akwai bukatar sauya fasalin Naira...
Gwamna Simon Lalong na Jihar Filato, ya yi Allah-wadai da harin da aka kai a daren ranar Talata a unguwar...
Mai shari’a Inyang Ekwo na babbar kotun tarayya da ke Abuja, ya yi watsi da karar da Abdulrasheed Maina ya...
Majalisar Dattijai ta kuduri aniyar bayar da goyon bayanta ga Babban Bankin Nijeriya (CBN) don sake fasalin takardun kudi na...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.