Rikicin Kabilanci: An Fara Binciken Wasu Manyan Sarakuna A Kogi
Gwamnatin Jihar Kogi ta fara gudanar da bincike a kan wasu manyan sarakunan Jihar guda biyu game da wani mummunan...
Gwamnatin Jihar Kogi ta fara gudanar da bincike a kan wasu manyan sarakunan Jihar guda biyu game da wani mummunan...
'Yan bindiga sun yi garkuwa da wani sabon DPO da aka tura zuwa Birnin Gwari a Jihar Kaduna.
Wata kotu a kasar Malawi ta yanke hukuncin daurin rai da rai tare da aiki mai tsanani a kan wasu...
Shugabannin kasashe bakwai masu karfin tattalin arzikin masana'antu a duniya (G7), sun lashi takobin ci gaba da marawa Ukraine baya...
Allah ya yi wa Malam Abubakar Garba Muhammad, Wazirin Dogaran Zazzau rasuwa da yammacin ranar Litinin.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya rantsar da Mai Shari’a Olukayode Ariwoola a matsayin Alkalin Alkalai na Kasa (CJN) na wucin...
Kasar Amurka ta fara shirye-shiryen tallafawa kasar Ukraine da makami mai linzami don yakar Rasha a yakin da suke tafkawa...
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewar har yanzu yana neman wanda zai...
'Yan sanda a Jihar Bauchi sun gano wani yaro dan shekara 16 da aka kwakwule wa idanu biyu baki daya.
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta kama wani Igwedum Uche Benson, a filin jirgin...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.